🍀****🍀****🍀****
*HUSNIYYA KO HUSNAH*
****🍀****🍀****🍀
By ©UmmySaudat✍
*Inspired by TRUELIFE events🗓*®*Saudat Adam Isah*
30_
Husnah ta dago hadi da sauke runannun idanuntan da suka sha kuka suka gaji kan Hajja,sannan ta saki nauyayyen ajiyar zuciya,
ta jima tana kallon Hajja da wani irin harsh expression,yayinda taketa faman hasashe cikin ranta,"what's even pulling me back huhh,just what?,me ze hana in rufe idonnan nima in zana mata tsagerancin,kodan na maida ma kura aniyarsa,tunda ba bu riba zaman haqurin da nake tayi da ita for years,a kullum ni dince abar zunde da tozarci",zuciyarta a wuya ta shiga wurgama Hajja wasu mugayen hararanda karan kaina sai da gabana ya shiga tsinkewa,cikin bacin ranta me yawan gaske ta bude bakinta da niyyar kwararo nata salon masifar,kamar wacca ta tuno abu kuma sai naga ta fasa,a hnkl ta kai dubanta ga Haneef,dan Yusif tuni ya bar gun,kawai ta juya ta shige ciki a sikwane tana tsananta kuka,Haneef ze take mata baya Hajja ta kuma qanqamosa,ta kada kai da kyau tana jinjina gut's din husnah,"'yar marasa tarbiyya knn,ai idan kin san wata bakisan wata ba,yaseen ki tsimayi abinda ze biyo baya",ta fada cikin ranta tana qwafa,
haka Haneef ya cigaba da kuka sosai abin gwanin ban tausayi,dan rashin imani Hajja ko a kwalan riganta,
har sai da Nanny ta fito da lunchbox da skul bag din Haneef,kan Hajja tai parking lot da Haneef din,Nanny na biye dasu,
Yusif da tuni yai cikin motarsa kansa duk a cunkushe,cikin tsananin damuwa yake kuma yima kansa jajen irin uwar data kawoshi duniyar,
a haka suka bar gidan yayinda Haneef yacikasu da fitinan,shi de a kaisa gun Mommah'nsa,Yusif aka samu nata aikin lallami,Hajja kuma nanan tana saqama kanta irin matakan dazata dauka tsaurara kan Husnah,
~~~
Misalin qarfe takwas da wani abu na Dare,Aliyu ne cikin Motarsa yana tuqi duk hnklnsa a tattare kan titi,yayinda Husniyya ke a gefensa da Milkshake hannunta tana sha sai faman yamutse fuskarta naga tanayi,kusan kamar yadda take before naganta dan daman asalinta bame jiki bace,banda wani shegen haske da naga takuma yi na daban tayi min kyau sosai fiyeda da,Hijabine jikinta pink colour har qasa dan ko underclothe din dake jikinta ba'a gani,
ko dana juya ga Aliyu sai danai masa kallon qurillah tsaf kan na dena doubting din danake kan anya shine kuwa,coz idan ba wanda yai masa mugun sani ba,to ba lallai bane ka ganeshi,
kamar ka latsa skin dinsa jini ya fito dan har ya fi Husniyya haske,abunka da mutum asalin tsatstsan fulani,ga irin kyau da kwarjininsa me hargitsama duk wata mace lissafi,cikin raina nake fadin maybe dats d reason why she(Husnah) got so smitten by him,
ya wani murmure abinsa,yayinda aka kuma zama manyan maza,irin masu ji da taqama harda tarin dattaku,abin a jininsa yake dama,sanye da farar shaddarsa me kyau da tsada,
cikin harabar wani shopping mall naga ya shiga,ya samu gu ya paka,Ac'n motar ya qara kuma ya kashe wuta,daga bisani ya juyo yana kallon Husniyya'r data marairaice itama shidin take kallo,yayinda takejin wani ciwo na daban a stomach,dan batason Aliyu ya damu yasa ko da wasa bata fada masa ba,cikin sassarfa ya janyota jikinsa,da sanyin murya yace,"Angel bara in shiga ciki,will be back right away kinji",ya dagota hadi da manna mata peck a forehead,sannan ya sakar mata wadataccen murmushi,har ze balle murfin motan da niyyar fita,husniyya ta rungumesa ta gefe a kasalance take fadin,"Betterhalf mana,dan Allah kar ka fita ka barni ni kadai,wlh tsoro zanji",
Aliyu ya fuzar da iskan bakinsa,"Angel dangin rikici knn",ya fada cikin ransa yana shafa gefen fuskanta,a fili yace,"yeah,buh kinsan banson kina fita public place like this,kuma at dis time,dats y naso ki zauna gida kikace sai kin zo,so just wait here kinji",ya qare zancen ze fice ta ruqo hannunsa tana shagwabewa,
narkemasa ta shigayi tana insisting har tai convincing dinsa suka shiga cikin katafaren mall din,
bangaren boutique suka fara shiga,
siyayya suka dingi yi na guzuri da tsarabar da zasui,dan gobe suke da niyyar ziyartan qauyen su Husniyya dake a katsina wato Malunfashi,
suna tsaye gun da ake bada bill dan akwai layi,hannayensu maqale dana juna,
looking all exhausted husniyya ta saita daidai kunnensa cikin whisper tace,"betterhalf am tired fa,lemme wait there pls",ta qare zancen tana pointing wani seat dake acan gefe,cikin kulawa Aliyu yai mata nodding kai,idanunsa na kanta har ta zauna,kan ya maida kai kan abunda yake,
ta dafa cikinta tana cije lebe yayinda tai resting kanta kan seat din da take kai idonta lumshe,ta dauki lkc a hkn dan har barci ya soma kwasarta ma,
kamar a mafarki taji kamar ana magana,hakan yasata bude lumsassun idanunta ta saukesu kan wani dattijon mutumin data gani gefenta zaune,
firgigit ta gyara zamanta tana duba gun da Aliyu yake but haka taga gun wayam babu alamansa hasalima babu kowa a gun,ta miqe a daburce da niyyar barin gun,
da wani irin murya taji dattijon cikin umarni na fadin ta koma gun data tashi,hakanan ta tsinci kanta da komawa ta zauna din yayinda gabanta keta faman harbawa,ta saci kallon mutumin cikin tsananin tsoro coz tunda Allah ya kawota duniyar bata taba ganin halitta irin wannan ba,komai na jikinsa fari har da farin gemunsa dake shafar qasa yayinda haqoransa ke sheqi kamar zinare fatarsa duk a kanannade dan tsufa,"diyata,karki sake kiji tsoron duk wata halitta,har dani ciki,dan Ubangijimmu Allah ne abun aji tsoro,sosai na duba tabaronki kuma abun dana gani yasani nufanki,karkiji tsorona 'yannan natsu kiji manufata",inji tsohon,
jikin Husniyya na kadawa tamkar mazari takame kanta gu daya,cikin ranta tahau ambaton duk wata addu'ar daya zomata, take nadamar da bata fito yanxun ba,kuma take data sanin rashin jin shawarin Aliyu,maybe da hakan bata afku kanta ba,ga waya hannunta tana so tai dialling lambarsa but nerves dinta ya gagara barinta,sai faman raba idanunta take ko zata hangi Aliyu,"pls ina betterhalf,shknn yau TAWA TA SAMENI(halima k/mashi)",ta fada cikin ranta
tsohon ya hau yin wani irin tari wadda yasa cikin husniyya soma qugi,
daga bisani yai gyaran murya,
maganganu husniyya ta jisa ya soma fadi wanda ita bata gane gun da ya dosa,ciki de taji ya ambaci Aliyu da qawarta Husnah kuma tajisa na fadin idan tai wasa duk wani kwanciyar hnklnda take ciki ze rikide mata ya koma akasinsa,
kamar warca aka dasa haka take gun babu qwaqqwaran motsi banda zufa ba abinda na gani na karyo mata,abinda ya kuma sata cikin shock shine ganin datai yana nuna cikinta yayinda yaketa faman kada kai kamar qadangare cikin wani yanayi me ban tsoro,
ganin bullowan Aliyu yasa a sittin ta tashi ta boye kanta qirjinsa jikinta na kakkarwa,cikin tsananin tashin hnkl Aliyu ya hau jera bata tmbyy amman haka yajita na maganganunda ya kasa gane fassaransu haka suka zama 'yan kallo gun wayenda ke kai komo a mall din,sai nuna masa gun da tsohon mutumin yake consistantly amman yace bega kowa ba du da cewar bata bari ta kalli gun ba,
a haka suka raya daren,Husniyya a kidime dan duk rumtse idon da zatai sai taga image din dattijon,cikeda kula Aliyu ya hau tofa mata addu'o'i,
daf da Asubah aka samu wani nauyayyen barci yai awon gaba da ita,sannan Aliyu ya shiga bayi ya dauro Alwala,ya hau sallaya dan miqa sallah'r raka'atainil fajr kan daga bisani ya fita masjid batare da yin interupting barcin da take ba,UMMYSAUDAT
SunnySmiles
YOU ARE READING
HUSNIYYA KO HUSNAH
Romanceam i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKO...