Episode 8

251 16 0
                                    

*TAUFEEƘ*

NA

*HAFSAT A GARKUWA*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*AL'UMMA WRITER'S ASSO...*✍🏻

'''AM BACK AGAIN'''🚴🏻‍♀️

'''Bismillahir rahmanir rahim'''

*DEDICATED TO*
'''My Soul Musa💋 Sa'eed'''

'''Dama na faɗa muku ba kullum zan na baku ba dole wataran ya kasance ina da uzurin da bazan iya typing, na dai muku alƙawarin in har ina free zan baku update kuyi haƙuri nasan hakan ma ƙaunace ina yinku irin mazga-mazga ɗin nam😉'''

*Episode 08*

*...* Yana fita bai zarce ko ina ba sai wajen su Baffa zaune suke a compound hira suke hankali kwance, risinawa yayi ya gaidasu sannam yace "Baffa dama na zo ne a kan maganar aure na da Amatullah tun da a wan chan lokacin mahaifinta yaƙi, kaga yanzu da baya nam sai ayi hankali kwance ko? ya faɗa yana kallon mahaifin nasa, murmushi Baffa Jiboo yayi irin nasu na manya yace "zancen ka haka yake kar ka damu kasa a ranka kamar ka auri Amatullah ne ko wata ɗaya bazai kai ba za a ɗaura muku aure ku tare.
Kansa ya sosa yana ƴar dariya sannam ya musu sallama ya tafi cike da farin ciki, nam su Baffa suka fara shirya yadda bikin zai wakana, ba tare da sanin uwar gayya Amatullah ba, yau ta kama lahadi da misalin ƙarfe 10 na dare kwance take tana bacci cikin kwanciyar hankali bayan ta gama ɗikar wankin su Anty Zee ji tayi kamar shigowan mutum da sauri ta miƙe ta kunna wuta tsaye ta ganshi daga shi sai gajeran wando sai murmushi kawai yake mata, gaban ta ne ya faɗi tace "Yaya Sadiq me ye haka zaka shigo min a wannam uban daren? wannam sam bai dace ba wlh. bata ida rufe baki ba ya turata kan gadon yabi bayanta ya danne ta, zaro ido tayi tace "don girman Allah Yaya Sadiq kayi haƙuri kada ka cutar da ni, nifa ƙanwarka ce dan Allah... bata ida ƙarasa maganar ba ya haɗe bakin su waje guda,kissing ɗinta yake baji ba gani tuni ya fara ficewa a haiyacinsa hannun sa kuwa duk inda yakai nam yake taɓawa, kuka take sosai kamar ranta zai fita amma hakan bai sa ya saurara mata ba, tuni ya rabata da komai na jikinta,nam tsoron ta ya ƙara hauhawa ba yakushin da bata masa ba amma a banza sai mutsitstsikata kawai yake, ji da tayi zai amshi budurcinta wani ƙarfi ne yazo mata wanda bata san tana da shi ba, ta hanka ɗa shi ya gwaru da bango ta kwasa a sittin ta shige toilet ta saka key, numfashi take Mai dawa a hawalce towel ta samu ta ɗaura a jikinta, jikinta zai tsuma yake kamar mazari, gaba ɗaya tayi matuƙar tsorata, duk wata addu'ar da tazo bakin ta yi kawai take ba tare da tasan me take faɗin ba, a hankali ta fara samun sassauci a zuciyarta sai yanzu wani kuka ne cin dai ta zo ma ta duƙawa tayi a wajen ta haɗa kanta daga gwiwa tana kuka me ban tausayi tana faɗi, "Ya Allah ka dubeni da idon rahma, ka dubi halin da nake ciki Allah ka kawo min ɗauki cikin lamura na, rabbi ina buƙatar ne taimaka min wanda zai cire ni daga wannan uƙubar da nake ciki... ta kuma fashewa sa kuka, Yaya Sadiq tun da ta turesa ya bugu da bango sai dai yaji ciwo a ƙeyarsa, haushi da tsanarta suka yiwa zuciyarsa ƙawanya, a fusace ya miƙe ya nufo toilet ɗin, yana turawa ya jisa a garƙame, bugawa ya farayi kamar zai ɓalla ƙofar cikin fusata yace "wlh in baki buɗe ƙofar nam ba ranki 'in yayi dubu zai ɓaci, kuma bazan fada abun da nayi niya ba wlh, ke dan kin samu kamar ni zan raɓeki har ki tsaya kina min wannam iskancin wlh zan ci miki uba 'in baki buɗewa, Amatullah dake durƙushe jikin ƙofar tayi hanzarin miƙewa cike da tsoro ta ƙara shegewa ciki, ganin fa da gaske ne baza ta buɗe ba hakan yasa ya sassautar muryarshi yace "haba ƴar Amatu na maza zo ki buɗe mun babu abun dake zan miki, nifa Yayanki ne wanda yake matuƙar ji dake maza zo ki buɗe min, haka yayi ta ma ta daɗin baki amma a banza
dan ko gezau ba tayi ba, a fusace yaje 'ya sanya kayansa ya fita a ɗakin yana ƙwafa lol!🤣
Tsoro ne ya hanata fitowa dan a tunaninta har yanzu yana nan, hakan yasa ta rakuɓe a ƙasa, a haka har bacci ɓarawo ya ɗauketa, washegari iyalin gidan sun fito karyawa ganin babu abun da aka girka ran su ya matuƙar ɓaci gashi kamar haɗin baki wata kalar yunwa suke ji, a fusace Mama Marka ta nufi ɗakin Amatullah, tana shiga ga mamaki sai taga ba Amatullah tunani yayi ko tana toilet hakan yasa ta nufi toilet yan murɗawa taji a kulle ƙwanƙwasawa ta farayi sa ƙarfi, Amatullah dake kwance shane² a ƙasa tayi firgigit ta miƙe ta ƙara rakuɓewa dan duk a tunaninta Yaya Sadiq ne, muryar Mama Marka taji tana faɗin "dan ubanki yau rainin wayo ne ya hanaki fitowa ki ɗaura mana abun kari? saboda ba ubanki Jamilu bane zaici ko? wlh zaki fito ki same ni ne sai na lahira ya fiki jin daɗi. Sanyi taji a ranta saboda ta ji ba Yaya Sadiq ba ne, duk da tasan yau kuma kwananta ya ƙare amma hakan bai dameta ba, akan na Yaya Sadiq, wanka tayi da ruwa me zafi sannan ta ɗaura alwala, fitowa tayi kamar ɓarauniya tana leƙe, sa sauri ta nufi ƙofar ɗakin tasa key sannan ta dawo ta shirya cikin atamfar ta ne kyau ɗinkin riga sa siket tayi kyau abunta duk da ba kwalliya tayi ba, salla tayi sannam tayi hanzarin fita dan tun tana salla taji sai ƙara buga ƙofar ake, a falo ta samu duka ƴan gidan fuskar nam a ɗaure suna kallon ƙofar ɗakinta...
Ji tayi kamar ta koma ɗakinta da gudu saboda kallon da suke ma ta ya tsorata ta, babu yadda ta iya dole ta daure ta nufo cikin falon, risinawa tayi tace "ina kwananku" wani kallo suka wurga ma ta Mama Marka ne ta taso ta tsinke ta da wani mari tace "dan ubanki me kika mayar damu da zaki zo ki ma na gaisuwar jam'i, "Bama wannam ba miye dalilin ki na ƙin yi mana abun kari cewar Mama Talatu tana jifanta da wani banzan kallo, Mama Baraka tace "yanzun tun da ta fito ai sai taje ta samar mana abun da za muci da wannam tsayiwar da take maza wuce ki mana abu me sauki.
Ajiyar zuciya ta sauƙe a ɓoye dan yau Mama Baraka ta ceceta, kichin ta shiga tayi musu abu me sauƙi dan itama tana jin yunwa sosai.
Ta ɗauki na ta zata shiga dashi Mama Talatu ta tare ta tace "ma za miƙomin abincin nam bake ba cin abinci yau a gidan nam kamar yadda kika bar mu da yunwa ke ma haka za ki zauna da yunwa wlh, ta faɗa tana fisge kulan hannunta, kai Amatullah ta girgiza ta juya ta nufi ɗakinta, kwanciya tayi tana tunanin rayuwarta ta baya a lokacin mahaifanta suna da rai, basa taɓa barin ta ta zauna da yunwa, da roƙo da magiya za suyi ta ma ta kafin su samu taci abinci, sai gashi yau ta rasa masu ma ta, sai a sannam wasu hawaye masu zafi suka fata rige² a fuskarta.
Haka ta wuni ranar bata ci komai ba, duk da ita ta girka musu amma suna tsaye akanta har sai ta gama sannam su ɗauka, gaba ɗaya wunin ranar ta sake ramewa, da daddare tana kwance Anty Zee ta shigo tana yatsina ta tsaya a kanta tace "wai kizo inji Abba yana babban falo yana jiranki yanzu, saura ki tsaya feleƙe. "Tom" tace ma ta ta miƙe tana jin jiri ta sanya hijabinta tana bin bango ta fita.
Gaba ɗaya manyan gidan suna falon, risinawa tayi tana gaida su da ɗaiɗai sannam ta kalli Baffa Jiboo tace "Baffa gani Anty Zee ta ce kana ƙirana". murmushi yayi yace "eh ina ƙiranki ki tsaya ki saurare ni kamar yadda zaki saurari ubanki Jamilu, yo ubanki Jamilu mana dan yanda za kibi umurnin sa haka za kibi nawa, saɓawa umurni na tamkar kin saɓawa umurnin ubanki Jamilu, ah to! dama maganar aurenki sa Sadiq ne mun yanke nan da sati uku za a ɗaura muku aure, gaban ta ne yayi wani irin bugawa 'ya bada sautin dam!!!

*★ ★ ★ ★ ★ ★ ★*

Tun da suka dawo Nabeeha suke kurin ɓoye da Yaa Taufeeq sam ba ta son zama in da yake yana zuwa zata bar wajen, shi ko bai sam ma tana yi ba sabgogin sa yake, yau ma kamar kullum zaune suke a falo ita da su Huda kamar yadda ta saba shigarta yau ma haka tayi na ƙananan kaya, wandon bai je gwiwa ba, kayinta ba ɗankwali tayi kyau, musu suke akan wani littafi da suka karanta me suna NA YARDA IN MUTU na marubuciya Hafsat Garkuwa musu suke akan Huda tace Nauwarat bata mutuwa Nabeeha tace tana mutuwa Samha dai dariya kawai take dan ita ta riga da ta kammala karanta sa.
"What is happening?"
Kamar daga sama suka ji muryar sa, tsit sukayi suna kallonsa, da sauri Nabeeha ta miƙe za ta bar wajen, kallonta yayi da mamaki a hankali yace "wait" chak! ta tsaya ta kasa motsawa, falon ya ƙaraso "are you stupid"
Kayin ta ta sun kuyar tana turo baki "me yasa ke sam ba ki da hankali ne? ko an gaya miki nam gidan marassa kallon gabas ne? wlh wannam shine last maganar da zan miki akan irin wannam shigar, ke har wani sura ne da ke da za kina mana yawo haka a gida? ko an gaya miki kyau ne da ke? but in gaya miki ni bari na faɗa miki gaskiya, baki da kyau ko na sisin kwabo stupid Girl"
Wa ni kuka ne ya ƙwace mata ta nufi ɗakinta da gudu, dan har zuciyarta bata ji dadin abin da ya ma ta ba. Yaa Sayyid da ke tsaye tun lokacin da ya fara ma ta matana ne ya ƙaraso yana faɗi "wlh M.A ka kiyayeni ya daga dawowarka ka sauƙa kan My Queen ɗita ga iyayen laifi su Huda amma duk basa gaban ka sai Queen? wai ma wa ya gaya maka Queen ba kyakykyawa ba ce? wlh duk wanda ya faɗa maka ƙarya yake ma dan kaf faɗin duniyar nan ban ga me kyaun My Queen ba ah! to wlh a kiyayi cin zarafin iyali na!
Su Huda ne suka sa dariya dan maganarsa ya basu dariya, wani kallo Yaa Taufeeq ya musu tuni suka bar wajen ƙara haɗe rai yayi yana kallon Yaa Sayyid yace "wai ni ban fahimta ba waye ce Queen ɗin? ba dai wacchar figigiyar yarinya ba? amma ko in haka ne maza ka raƙo duniya tabbas.
Daga haka yayi part ɗin sa, Yaa Sayyid ya fisa a baya yana dariya.'''(Kar dai ku manta akwai zazzafa mai zazzafan salo wanda zai zo muki nam bada jima wa ba akan fara shi me sauƙi'''
*AMRISH AL'IMASH*
'''A rayuwa ko wani bawa da irin ƙaddarar da take zuwa mishi, walau me kyau ko maras kyau, kamar nima hakan ce ta kasance da ni, sai dai ni kash! bana iya babbancewa ta yadda duk wani abu a me kyau nake nake sama masa matsuguni, rayuwa nake kamar ba mutum ba, hakan yasa nake samun kyara da tsangwa ta ko wani fanni hakan yasa mutane suke min kallon anya ni MUTUM ce?)'''
_daga ji kunsan akwai ƙura akwai tirka² ku dai kuyi hanzar motsa aljihunki domin nuna min haƙiƙanin ƙaunar ku a gareni domin ƙarin bayani ku tuntuɓeni ta wannam number 08132761212_

*Comment ɗin ku shi zai bani ƙwarin gwiwan yi muku typing.*🥰

*ONE LOVE*💞🤞🏻

TAUFEEƘWhere stories live. Discover now