Episode 65&66

206 15 2
                                    

*TAUFEEƘ*
NA
_Hafsat A Garkuwa_

*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
           ✨W.W.A✍🏻
https://www.facebook.com/Women-Writers-Asso-106752595253176/

*AL,BISHIRINKU, MA'AURANTA,GA NESA TAZO KUSA SHAHARARRIYA KUMA ƘASAITACCIYA, GARKUWAR MARUBUTA BA IYA GARKUWAR MARUBUTA BACE  HADDA MA'AURANTA* _'Yan uwa Mata shin kuna buƙatar kasancewa Ƙasaitattun mata acikin gidajen Auranku?Nasan amsar Eh"Ne.Ga mai buƙatar sayan kayyakin da zan lissafo ga number ta da zakuyi min mgn ta whatsApp domin samun cikakken ƙarin bayani dan gane da duk abubuwan da zan lissafo.09097853276
YAR UWA, ƘANWA, ƘAWA, AUNTY, MANYAN MATA, AMAREN DA ZA'A AURAR BUDURWA KO BAZAWARA, MAI JEGO, UWARGIDA. GA DAMA TA SAMU, Gyara aurenki ta hanyar samawa mijinki cikekkiyar gamsuwa da nitsuwa da ni'imantaccen ni'imarki a shimfiɗar aurenku wanda zesa mijinki ƙauracewa duk kan mata su zamo tamkar 'yan uwansa maza agaban idanunsa.Kasance da tsarabar da,
AYSHA ALIYU GARKUWA, wato GARKUWAR MARUBUTA har ma da ma Aurata,tazo muku da abubuwa na musamman, na kayyakin gyara Auranki dana ƙamshi.
Munada Garin mallaka, garin maɗi, garin Hakkin mayi, garin ɓelɗamhi Garin ilanwaddihi, Gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, Gumbar kolli mai kellin al'khairi, Gumbar Riɗi wato 3 in 1, Gumbar makwaranyi, Masin Maliƙi mai masifar ƙarfi da matse mace, ka masin Daɗi har Maɗigan Akwai, kwanon ƙasaitacciyar mace mai masifar kyau da ratsa jiki da samar da inƙantacciyar ni'ima yanada abubuwa masu kyau haɗinsa, Zumar goron tula mai masifar kyau, tsumin dabino, mai ratsa jiki, tsumin Riɗi mai ƙarfi, Furar Mata mai tsastsafo da ni'imantaccen damshi, Cida kaza, Ciccibi Abodi, Tsumin Ɓaure, tuwon ɓauren, kana akwai maganin sanyi sadidan, da dai sauransu._
*YAR UWA shi ƙamshi Rahma ne yana samar da salama da nitsuwa a tsakanin ma'auranta tare da sanya shaƙuwa me ƙarfi atsakaninku da mazajenku*
Inada Kullacar sirri mai sassayan ƙamshi da janye hankalin mai gida, kana Akwai Baƙar Shu'umar humra mai daɗin ƙamshi, tare kuma da Turaren Al'ajabu na tsuguno oga zai kai hancinsa duk inda yake muradi a jikinkin cikin salama sabida daddaɗan ƙamshin jikinki.
Ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya, akwai haɗin step by step, dai-dai da aljihunki. Shiyasa nake zubasu a manyan da ƙananan robobi masu roggomin farashi. Sayan na gari maida kuɗi gida, duk state da kike kayana zaije gareki lfy lau, ta mota, kana duk ƙasar da kike in dai zaki iya kayanki zaizo gareki ta *DHL ko GIG.* In Sha Allah.
Ga masu buƙata ga number da zakuyi min mgn ta whatsApp 09097853276. Dan Allah ƴar uwa in dai kin san baki shirya sayaba kadama kiyi min mgn mu ɓatawa juna lokacin, akwai set ɗin hawa hawane ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k shine ƙaramin haɗina,  sai ɗan autan 5k bani da kayan ƙasa da 5k kuma.
Idan kin shirya ga account no 0005388578 Jaiz Bank AISHA GARKUWA ALIYU, sai ki turo min shaidar biyanki ta whatsApp 09097853276.

_Sayan na gari maida kuɗi gida na tabbata ba zuku taɓa danasanin sayen wannan haɗi ba, sai kunzo_🤝🏻😘😘

                         By
      *GARKUWAR MA'AURATA*

*Episode 65&66*
…Ajiyar zuciya ya sauƙe a hankali ya nisa yace
"Ayya Sweetie dan Allah kimin alfarma a barni da matata a nan wlh zan kula da ita yadda ya dace kuma kullum zan na kawo miki ita ta na wuni sai dare nazo na ɗauketa dan Allah kiji tausayin first love ɗinki"
Ya faɗa cike da wani irin salo na ban tausayi ya tsuke fuskar nan tasa kamar yana gabanta daga chan Sweetie jin yadda yake maganar ne yaso bata dariya dan tasan halin yaron ta sarai cike da kulawa tace
"To shikenan amma pls kana kulawa da ita kasan mai ciki tana buƙatar kulawa ta musamman yanzu a sabon gidan ka na nan Kaduna kuke kenan?
Da sauri ya furta "eh"
"To ba sai ka kawota kullum ba kana kawo ta dai du sa'i da lokaci tunda muna gari ɗaya gobe zan sa su Samha su kawo mata abun maƙulashen ta da ƴan kayayyakin da za ta iya buƙata Allah ya rabasu lafiya.
Cike da matuƙar farin ciki yace
"Amin ya rabbil izzati"
Ji yake yafi kowa more rayuwa tun da ya samu kamar Sweetie da kuma Papa a duniya ga kuma ƙarin farin ciki na musamman da Allah ya mallaka masa Nabeeha a matsayin abokiyar rayuwarsa sallama sukayi da Sweetie ya sake rungume Nabeeha a jikinsa wacce ta jima da bacci kyawawan idonsa ya zuba mata haka kawai a ƴan kwanakin nan yake jin matsanancin faɗuwar gaba wanda shi kansa bai san ta mecece ba yanzu ma hakan yaji da sauri ya dafe saitin zuciyarsa yana karanto addu'ar neman tsari a hankali ya fara jin zuciyarsa tana dawowa dai-dai bakinsa ya zura a ɗan ƙaramin bakinta wanda ta turo aiko yana sakawa tayi caraf ta cafke ta fara masa wani irin tsotsa kamar ta samu sweet a hankali ya sanya tattausan hannunsa a kan breast ɗinta ya musu wani irin shafa a tare suka ji wani irin zut tuni Abwaan ɗinsa ta fara haniniyar neman ɗauki wani irin miƙa Nabeeha tayi tare da ƙara shigewa jikinsa, bakinsa ya sanya a gefen wuyanta ya fidda tattausan harshensa me fidda wani irin ɗumi da sassanyan ƙamshi a wuyanta yana wasa da shi dariya ta fara ƙyalƙyalwa domin ji tayi kamar ana mata cakulkuli a wajen cikin wani irin murya yace
_"A lokacin da na ga hoton kyakkyawar surarki na kan yi murmushi ko da ina cikin damuwa, na kan faɗa cikin tinanin kyawawan idanuwanki da tattausan murmushinki. Ya kan gusar da hankalina daga sauraren komai da tinanin komai sai naki, ya kuma iza wutar begenki a cikin zuciyata, a karo na barka tai zan ƙara baki hakuri tare kuma da gode miki domin a da ban ɗauki mace wata aba ba na ɗauki mace kawai a kawo ta girka a cini ban ɗauki mace wata duniya ce ta farin ciki ba sai a yanzu da kika nuna min hakan ina matuƙar ƙaunarki Baby na Allah ubangiji ya sauƙe min ke lafiya._
Ya ƙarashe maganar yana sumbatar cikin ta.
Cike da farin ciki maras misaltuwa tare da shagwaɓarta tace
_"Abwaan! da za a raba kaina gida biyu a taradda kwakwalwata na san babu abin da za a tarar a ciki sai tarin tunaninka. Da za a buɗe kirjina a taradda zuciyata na san babu komai a ciki sai ajiyarka. Da za a tsaga fatar jikina jini ya fita na san tabbas sai an ga naka. Mun zama ɗaya, kuma ina fatan mu kasance a wuri ɗaya na har abada."_
Gaba ɗaya wani irin farin ciki suke ciki maras misaltuwa musayar kalamai suka farayi a tsakanin su masu matuƙar sanyaya zuciya ba su ankare ba gaba ɗaya dare yayi sosai yunwa ce tasa Nabeeha duba lokaci zaro ido tayi tace
"Abwaan ƙare ɗaya har da ƴan mintina ba yanzu."
Murmushi yayi yace
"Soyayya ce ta sa har muka kai wannan lokacin yanzu zauna na ɗuma ma miki abincin sai kici muje mu kwanta ok."
Shagwaɓa fuska tayi tace
"Ni ba sai ka ɗumama ba zanci a haka."
"Ok zauna to na baki zama tayi a kan cinyarsa a hankali ya fara bata har sai da ta ƙoshi tasha ruwa ya ɗagata kamar Baby bai sauƙe ta a ko ina ba sai a rafkeken  bed wanda yake mallakin sa rage kayan jikinsa yayi ya kashe musu wuta sannan ya kunna dum! light ya jawota jikinsa tare da musu addu'a ya shafa har kan cikinta babu jimawa bacci mai daɗi ya ɗauke su.
Washe gari da wuri ta tashi ta shiga kitchen ta haɗa musu breakfast mai rai da motsi ta gyara ko ina ta kunna turare sannan ta nufi ɗakinta bathroom ta shiga tayi wanka ta fito ta shafa lotion simple makeup tayi falazo ta sanya wanda yayi matuƙar amsar jikinta ta feshe jikinta da sanyayyan turarenta da ɗan sauri take saboda yunwar da take ji, ji tayi kamar ana kallonta a hankali ta juyo ta kalli hanyar ƙofa aiko karaf idanunsu suka haɗe da na juna tsaya yake cikin shigar ƙananan kaya yayi matuƙar kyau na bam mamaki sai tashin ƙamshi yake ya zuba mata idanunansa ko ƙyaftawa baya yi, shagwaɓe fuska tayi tace
"Uhum! shine za ka tashi ka shirya kan ka bayan sauri nake nazo na tadaka na shirya abuna."
Murmushi ya sakar mata wanda sai da dimple ɗinsa ya lusa a hankali ya tako izuwa gareta ya kwaikwayi yadda tayi maganar yace
"Amin afuwa Baby na bazan ƙara ba ok."
Baki ta kuma turowa ganin haka yasa ya lakuce mata hanci yace
"Oya muje dan nasan saurin nan da kike yunwa kike ji."
A tare suka fito rungume da juna gwanin sha'awa a nan falon suka baje dan anan ta haɗa musu komai shi ya zuba ya fara bata a baki sai da ya tabbtar da ta ƙoshi sannan itama ta fara bashi cike da ƙaunar juna suke komai a tare suka tattare gurin bayan sun gama suka ɗauraye kwanukan tana wankewa yana ɗaurayewa sannan yazo ya zaunar da ita akan kujera ya ɗauko mata atileva freezer da zuma wanda sukayi sanyi sosai a gabanta ya sumbaci kumatunta ya nufi hanyar fita yana faɗi
"Bari naje gida Baby bazan jima ba dan dawo ok."
Ji tayi gaba ɗaya kamar kar ya tafi babu yadda ta iya ta bishi da addu'an Allah ya kiyaye hanya.
Da amin ya amfa ya fice cike da farin ciki maras misaltuwa.
A hankali ta fara cin atilen in ta ɗauko ɗaya sai ta tsomashi cikin zuma ta cire ta kai baki sai ta lumahe ido saboda daɗin da take ji.

TAUFEEƘOù les histoires vivent. Découvrez maintenant