Episode 37&38

290 19 0
                                    

TAUFEEK


NA
Hafsat A Garkuwa


_On_
'''Wattpad='''
MUM SEEYAMA


Episode 37&38


... Wani irin kallo ya mata da idanunsa wanda suka sauya launi daga fari zuwa ja, hakan yasa dole ta maida sauran maganar da ke don fitowa, da sauri ya miƙe bai iya ce mata uffan ba sai yanzu yake matuƙar danasanin abun sa ya aikata, dan gashi nan yaja ƙiri ƙiri yarinya ta rainasa sa dole ya kama kansa, in ba haka ba za a haifi ɗa maras ido dan zai iya mata dukan tsiya, a daddafe ya shige bathroom dan kansa ne yake wani irin mugun sarawa wankan tsarki yayi ya fito ya zira jallabiya ya shin fiɗa darduma ya tada salla.
Nabeeha tun da taga haka tasan yaji zafin maganar murmushi tayi dan taji daɗi yau ɗaya ta faɗa masa maganar sa ta ɓata masa rai, tasan yanzu bazai ƙara kallon inda take ba balle yace zai kasance ta, gyara kwanciyarta tayi ta fata baccinta cikin kwanciyar hankali.
Shiko ya jima yana sallah, sai da yayi sallar asuba yasha magani ya tafi falo ya kwanta, sai a sannan ya ɗan ji dama ba jimawa bacci ɓarawo ya ɗauke sa.
Washe gari
Da wuri ya shirya ya tafi wajen meeting domin so yake suyi su kammala su koma gida su raba ɗaki, ta yadda bazai na ma ganinta ba balle yaji wani abu.
Ko da ta tashi bata taddashi a wakin ba wanka tayi ta shirya cikin ƙananan kaya, dan ta ɗauki aniyar sai ta rama duk wani cin mutunci da yayi mata, ko ina na ɗakin ta gyara,duk da akwai me gyara amma ta hanasu zuwa, ta buɗe ɗakin da ƙamshi haka kawai taji tana sha'awar fita wajen dan tun da suka zo ko nan da chan bata taɓa zuwa ba tun da suka shigo ɗakinsu, hijabi ta ɗauka madaidaicin ta ɗauki wayanta ta nufi ƙofa murɗawa tayi ta jita a rufe, tsaki tayi ta dawo ta zauna san bata so haka ba taso ta ware ƙafarta.
Cikinta ne ya ɗan murɗa alamun yunwa, mamaki ne ya kamata ganin yau bai ajiye mata breakfast ba, wayanta ta ɗauko ta shiga number sa, dannawa tayi har ta gama ringing bai ɗaga ba ta ƙira yafi sau goma a na sha biyar ne ya ɗauka dan dama yana kallo ɗaukan ne bashi da niya cikin ɓarin rai yace
"Who's that crazy color?"
But banyi mamaki ba dama mahaukaciyar ce ta gaske, in ba hauka ba taya ƙin ƙira fiye da goma kinga bab ɗaga ba ba sai ki sarara mun ba tunda baki san me nake yi ba, duk lokacin da na gama ai zan ƙiraki, amma tsabar gida danci kin kasa haka nonsense.
Taji zafin maganarsa sosai amma tsabar yunwan da take ji bai sa ta nuna masa ba, cikin sanyin murya ta ce
"Dama yunwa nake ji babu abun da naci kuma naje zan buɗe ƙofan na samu a rufe shi ne na ƙiraka.
Tsaki yaja yace
"Sai ki jira time ɗin da san dawo ya faɗa tare da kan dogon tsaki ya kashe wayar.
Murmushi kawai tayi tare da bin wayar da kallo har haskenta ya ɗauke, tana nan zaune bai wani ɗauki lokaci ba ya shigo tare da mai tsaron sa Mutum ɗaya, hannunsa riƙe da leda, yana zuwa ya ajiye tare da risinawa yayi waje shiko Taufeeƙ sau ɗaya ya kalleta ta kauda kao ya shige bedroom dan tuni yaji tsikar jikinsa ya zuba daga kallonta.
Itako ledar ta jawo taci iya cinta ta bar sauran.
Ko da dare yayi kamar kullum falo ya koma amma yadda yaga dare haka yaga safiya bai iya rintsawa ba yayi mamaki sosai ganin a da ba haka yake ji ba sa ya ɗan fara motsi yana dainawa amma yanzu abun ya zarce tunanin sa dole ya nemi mafita hakan yasa ya yanke shawarar zai na har mata duk wani abun buƙata bazai na dawo wa gidan ba har sai ya tabbatar tayi bacci dan in ba haka ba baza ta barshi ya zauna lafiya.
Hakan ko a kayi dan tun daga ranar ya daina zama ko sun gama abun da za suyi baya dawowa sai ya tabbatar tayi bacci duk da matarsa bata wani daina ciwo ba, ita ko ko a jikinta sai sai zuwa yanzu tana matuƙar ganin ƙima da darajarsa, duk abun da yake tana gani kuma tana sane dan ko tayi bacci yana shigowa turarensa ke sanar da ita zuwansa.


Yau ma kamar kullum sai ƙarfe 12 ya shigo gidan sai da yayi wanka ya shirya ya nufi falo ya kwanta, tana jin ya fita ta tashi dan dama yau batayi bacci ba, toilet ta faɗa tayi wanka ta fito ta shafe jikinta da lotion me ƙamshi ta ɗauko wata qar figigiyar riga da marabarta da babu duk ɗaya dan duk wani lungu da saƙo na jikinta an'a kallo, ta feshe jikinta da turare, ta nufi falon duk da tana jin kunya amma ta kudira a ranta sai ta nuna masa ita ba ƙwaila bace, kwance ta sameshi idanunsa a lumshi da gudu ta taho ta faɗa jikinsa tana faɗin Yaa Taufeeq motsi nake ji kamar akwai mutum a ɗakin.
Cikin masifa ya ɗago sai dai ganin rigar jikinta yasa ya wani haɗiye miyau ji kake ya bada sautin muƙut! ya kasa yin abun da yayi niya illa bin jikinta yake da wani irin kallo gaba ɗaya ta wata hargitsa shi, cikin cool voice yace
"Wayyo Allah na!
Da sauri ta riƙe ta tare da faɗin


TAUFEEƘWhere stories live. Discover now