Episode 33&34

290 12 3
                                    

*TAUFEEK*

NA

*Hafsat A Garkuwa*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*Episode 33&34*

*...* A hankali jikinta na rawa ta isa gareshi, hannu ta sanya ta yaye bargon tare da ɗage hannunsa da yake kan mararsa ta maye gurbin hannun cikin ɗari-ɗari ta rungumeshi kamar an tsikareshi ya figofa jikinsa, tare da rungumeta da kyau ya sauƙe wata doguwar ajiyar zuciya, cikin zafi-zafi ya haɗe bakinsu guri guda, ita dai tayi lamo a jikinsa gaba ɗaya gabɓan jikinta a sanyaye suke, abun da Sweetie ta sanar mata take ƙara tunowa, a hankali ta fara taimaka masa, gaba ɗaya ya fice a hayyacinsa, hancin sa ya sanya yana shinshinar wuyanta wani irin shokin taji amma sam ta kasa ƙwace jikinta saboda ba ƙaramin runguma ya mata, ganin bashi da niyar bari yasa tasa hannayenta biyu ta tallafo kansa ta haɗe bakin su guri guda, wani irin kiss take masa, wanda ita kanta bata tsammaci hakan ba, ta sanya hannunta tana yamutsa gashin kansa me matuƙar laushi idanunsa ta kalle da suke a lumshe sai ƙyalli suke, wani irin nishi yake, cikin ƙarfi ya cire mata duk wani kaya na jikinta bata hanashi ba dan ita kanta a lokacin jikinta ya mutu murus, nan ya fara yamutsa ta baji ba gani sun ɗauki dogon lokaci a haka kawai naji cikin ƙinƙina yana faɗin

*"Bismillahi Allahumma janni bashaidana wa jannibish-shaidana ma razaqtana!*
   Da sauri ni da na tafi ɗebo muku rahoto nayi hanzarin fitowa domin gulmar nawa bai kai nan ba, sai dai kafin na gama fita kunnena yajiyo mun ihun Nabeeha tana faɗin
"Wayyo Allah Sweetie wlh da nasan abun da zanji kenan da ban ɗauki shawarar ki ba wayyo Papana kazo ka cecen zai kasheni"
Iya abun da na iya jiyo kenan na ƙarawa rigata iska nayi waje.
Washe gari
11:30
Zaune yake a falo riƙe da kansa wani irin haushin kansa yake ji, sannan ta wani bangaren yana farin ciki ko na miye oho!
gaba ɗaya haushin kansa yake wai yarinyar da yafi tsana a duniya itace ta magance masa matsalar sa na tsawon shekara da shekaru, ni ban san me ya kaini da aikata haka ba wlh, sai dai kuma yayi matuƙar mamakin susucewa da yayi akanta, duk da bai taɓa kusantar mace ba yasan dai ita wannan ta dabance, dan yaji sa a duniyar da tun da Sweetie ta haifesa bai taɓa tsintar kansa a ciki ba a yau jin mararsa yake wasai kamar bai taɓa ciwo ba, shi dai har ga Allah baya sonta sai dai tayi masa maganin da babu wani mahaluƙin da yayi masa dan sam ma ya kasa haɗa ido da ita tun lokacin da ya dawo haiyyacin sa har zuwa yanzu sam miskilancin sa ya hanasa nuna farin cikinsa akan haka.
A ɓangaren Nabeeha kuwa tasha azabar ta bata taɓa shan kwatankwacin irinta ba tayi danasanin ɗaukar shawarar da Sweetie ta bata yafi a ƙirga tayi kukan har ta godewa Allah, dan yaji mata ciwo ba ɗan kaɗan ba saboda shigar da yayi mata, sai da yaƙira likita tayi mata ɗinki sannan tasha magani ta kwanta bacci ya ɗauketa har yanzu bata tashi ba tana rama baccin da batayi ba na tun jiya mamaki yake sosai ganin har yanzu ko motsi batayi ba balle asa ran zata tashi,
Agogo ya duba yaga har anyi salla miƙewa yayi a hankali ya nufi ɗakin karon farko da ya zuba mata ido bacci take na wahala rana ɗaya tak! tayi  wani irin fayau da ita ta rame, sai dai ramar tayi mata kyau, ya jima yana kallonta kafin ya shiga bathroom ya ɗauro alwala ya gabatar da sallah, tunani ya fara ta inda zai tasheta domin tayi salla taci abinci karon farko yaji bai so ya tasheta amma kuma dole sai ya tasheta a hankali ya haura gadon cikin cool voice yace
"Ke! ganin bata motsa ba ne ya sake faɗin
"Ke tashi baccin a isa haka"
Buɗe idanunta wanda suka kumbura suntum saboda kuka,ta farayi a hankali ta sauƙe su a kansa, motsawa tayi zata tashi ai da sauri ta koma tsare da sakin wani ƙara dan sam ta mance ciwon dake ƙasanta.
Cikin haɗe fuska yace
"Ihun me kike yiwa mutane ne?
Kuka ta fashe dashi tare da faɗin
"Ba kai ba ne kaji min ciwo sai da nace maka karkayi-karkayi amma sai da kayi duk roƙon da nayi maka"
Ƙara haɗe fuska yayi tare da faɗin "uban wa yace kizo inda nake dama abun da kike so kenan kuma na miki ba shikenan ba, maza ki tashi kije kiyi wanka kiyi salla kinsan dai abun da dr. Ta faɗamiki na kina shiga ruwan zafi.
Ziro ƙafarta tayi ƙasa tana cije baki saboda azababben zafin da takeji, hannunta tasa ta danne gadon zata miƙe amma cikin sauri ta koma ta zauna tare da faɗin
"Wash! wlh bazan iya tafiya ba sai kuma ta fashe da wani irin marayan kukan azaba
Ko kallonta baiyi ba ya juya zai fita har yakai bakin ƙofa ya tsaya ko me ya tuna oho juyowa yayi ya nufi bathroom bai jima sosai ba ya fito yazo ya ɗagata ciɗak ihu ta fara tana faɗin
"Ni kam ka sauke ni bana so zan iya da kaina"
Ko ta kanta bai bi ba ya shiga da ita, bai tsaya cire mata rigar baccin da ke jikinta ba ya zirata a ruwan zafin da ya haɗa mata, wani irin miƙa tayi zata fice saboda wani zafi da ya ziyarci ƙasanta, da sauri ya maidata, kuka take tana faɗi
"Wlh kai muguni taya zaka haɗa wannan ruwan zafin kasan ina da ciwo a nan amma ka sakani ciki,ta faɗa tana nuna ƙasanta tare da fashewa da sabon kuka.
Kallonta yake amma ko ci kanki bai ce mata ba sai da ya sauya ruwan sau uku sannan ya saɓeta da soso ya wanke ta tas ya ɗauketa ya sata a towel kamar ƴar baby ya fito da ita sai turo baki gaba take, a kan gado ya ajiyeta ya ɗauko mata doguwar riga marar nauyi ta karɓa ta sanya tana ƙara turo baki tana so ta zuba shagwaɓa amma ba hali, sallaya ya shimfida mata ya zira mata hijabi, ya ɗagata ya ɗaurata kan sallaya ya fita falo wayarsa ya ɗauka yayi musu order abinci ba jimawa aka kawo, ɗakin ya shigo ya taddata ta idar tana riskar kuka
Ajiye mata yayi yace
"Nasan kukan yunwa kike ga abinci ki ɗauka kici kisha magani acici"
Kuka ta kuma fashewa da shi tana faɗin
"Ni ba yunwa nake ji ba kawai ina jin zafin abin da kai min ne, ko tausayi babu!
Maganarta ma haushi ta basa yace "kinga malama bana son iskanci kefa kika kawo kanki ni ba ƙiranki nayi ba, zaki dameni da nayi miki mugunta abun da kike so ne kuma na miki dan haka karki dameni da shashanci ki barni da haushin kusantar ƙazama kamar ki da nayi.
Cikin kuka tace "in da ban zoba ai mutuwa za kayi.
"Na mutum mana so what?
Ya faɗa cike da masifa
Kuka ta fashe dashi tana faɗin "wlh ni kam bazan zauna a nan na mutu a banza ba ka maida ni wajen Sweetie kar gabana ya ruɓe wlh bana iya tafiya.
Tsaki yaja ya tashi ya fice a ɗakin sai da tayi kuka me isarta sannan ta jawo ledar duk da sam bata jin wani yunwa amma sanin bata sa komai a cikinta ba yasa ta fara cakalar abinci bata wani ciba ta ajiye, so take ta koma gado ta kwanta amma ta kasa, ana haka ya shigo ya miƙa mata magani karɓa tayi yana tsaye ta sha sannan ya ɗagata ya kwantar da ita a gado ya rufe mata jiki ya miƙa mata wayarta yana faɗin
"In da wata matsala ki ƙirani ki faɗamin"
Daga haka tasa kai ya fice, da wani irin banzan kallo ta bisa ji take kamar taje ta kwaɗa masa tafi
Rintse idanunta tayi dan sosai wajen yana mata wani irin azaban zafi, ana haka taji wayanta na ringing kallata tayi Sweetie ta gani akan screen ɗin karon farko da taji kunyan Sweetie ya rufeta, har ya kusa katsewa sannan ta ɗaga da sallama, amsawa Sweetie tayi da sauri tace "Sweetie ina wuni"
Murmushi Sweetie tayi dan daga jin muryar Nabeeha tasan mai afukuwa ta afku, amsawa tayi tana tambayar ta ya mai jiki?
Kwaɓe fuska tayi kamar za tayi kuka tace
"Ai yaji sauƙi fa Sweetie nice dai…
Sai kuma tayi shiru tana rufe fuskanta da hannunta wasu hawaye na zubo mata.
Kamar Sweetie ta gane me take tace
"Nabeeha haƙuri za kiyi ko wace mace da kika ganta a gidan miji da haka ta saba sai kinyi haƙuri kuma kin jajirce sannan kina shiga ruwan zafi sosai a koda yaushe ya zamana shine na tsarkin ki.
Ƙit! Nabeeha ta kashe wayar dan baza ta iya saurara ba, wani kuka sabo ta fara sai da tayi mai isarta bacci ya ɗauketa.
Bayan anyi sallar la'asar ne ya dawo ya ganta kwance tana bacci duk fuskarta shatin hawaye dama Sweetie ta faɗa masa itace ma ta turosa akan yazo ya lallasheta suna cikin tattaunawa hakan yasa sai da suka kammala ya zo.
Ƙarasowa yayi yace
"Ke ki tashi keje kiyi sallah"
Miƙewa tayi ta zauna yanzu wajen ya ɗan lafa mata, miƙewa tayi da ƙyar ta ɗaga ƙafarta ɗaya tayi saurin komawa tana fashewa da kuka tace
"Bazan iya ba"
Harara ya galla mata yace
"Wlh kin shiga uku ke dai kullum kuka sai kace wata ƴar yaye duk anbi an wani sakaltaki ba dole kina iskancin ki son rai ba, to ni dai bana son wannan iskancin kinji na gaya miki da abun da ya kawoni zanji ko kuma da kula da ke.
Mamaki take a zuciyarta tace "tun da kai kaji min ciwon ai dole ka kula da lafiyata a fili kuma tace
"Ni dai kayi haƙuri ka kaini nayi salla lokaci yana tafiya, ta faɗa tana galla masa harara ta gefen ido.
Ɗaukanta yayi ya shige bathroom da ita kamar yadda ya mata ɗazu yanzu ma haka ya mata, yanzu bata ji zafi kamar na ɗazu ba, rigarta ya maida mata sannan ya zaunar da ita tayi sallah, ledar kaza ya ajiye mata da drinks, duk ƙaunarta da kaza bata iya ci ba sai kaɗan taci ta ajiye, yayi matuƙar mamaki sosai ganin bata ci da yawa ba haka abincin ɗazu ma,karo na farko kenan da yaji tausayinta ya kamasa kallonta yayi yace
"Me kike so wanda za ki iya ci?
Kamar za tayi kuka tace "ba komai bakina baya min daɗi"
Zama yayi ya yagi naman ya kai mata baki, girgiza kai tayi tare da juya fuskarta
Haɗe fuska yayi yace "ko kici ko kuma na sake abun da nayi jiya zaro ido tayi cike da tsoro tace
"Dan Allah Hamma ka bari wallahi mutuwa zanyi in ka sake"
Sake murtuƙe fuska yayi yace "wannan ma bana haiyyaci nane nayi amma mai zai sa na sake kusantar gariya kamarki!
Hawayen fuskarta ta goge bata ji wani zafin maganarsa ba ita kam ma daɗi taji saboda yace bazai sake kusantar ta ba.
Karba ta farayi a hankali sai da taci sosai sannan ya barta ya miƙe ya shiga bathroom ya wanke hannunsa ya dawo yace
"Zaki koma gadon ne ko na barki a nan"
A hankali tace barni in nayi sallah isha'i sai ka mai da ni na gode"
Taɓe baki yayi yayi waje ta bishi da kallo tana faɗin
"Oh! shi ko wani kalan mutum ne oho yanzu zai maka wulaƙanci anjima kuma ya taimaka maka.
A wajen tayi magriba da i'sha ya maida ta gadon ta kwanta, shikuma bargo ya ɗauka ya dawo falo a kan kujera ya kwanta dan bazai iya kwana a kusanta ba kar a kara kuma abun kunya haka suka cigaba da rayuwa kullum shi yake taimaka mata tayi wanka tayi sallah har na tsawon sati biyu bai taɓa nuna gajiyawar sa ba, sai dai ya dinge gaya mata baƙar magana kenam, ranar da ƴan rashin kunyarta suna kusa ta rama, yanzu tana iya zuwa ko ina babu wani ciwo, sai dai kuma shi tun da yayi wannan abun a kullum jijiyarsa cikin damunsa take domin tana so ta koma duniyar da ta ziyarta tsawon sati biyu, gaba ɗaya bashi da wani sukuni baya ma so ya ganta dan duk lokacin da yaga Nabeeha sai jijiyarsa ta motsa tana neman ɗauki, shi Allah Allah yake ya gama abun da ya kawo sa su bar ƙasan ko zai huta, ita ko Nabeeha tsawon wannan sati biyun taji daɗin kulawarsa sosai, saboda ya bata kulawar da ta dace, bata tsammaci hakan daga garesa ba, duk muguntarsa ashe yana da tausayi.
Yau ta kamar asabar zaune yake a falo tun safe ya gaza gane kansa yatsa tea da lemon tsami yafi a ƙirga amma kuma ba sauƙi, zufa kawai yake tayi kamar wanda yayi tsere...
_Sanarwa! Sanarwa! Sanarwa!!_

*Ina ƙara sanar da ku cewa zamu fara class na matsalolin ma'aurata tare da hanyar magance su, da kuma gyaran jiki da sirruka da dama sai dai fa gidan ba kunya za ayi bayani yadda kowa zai fahimta ina tabbatar miki ƴar uwa baza kiyi asarar kuɗin ki ba za mu fara ne da zaran mun shiga sabuwar shekara wato 1st January 2022… zaku iya fara biya tun daga wannan rana cikin farashi me sauƙi domin na tsunduma ki cikin grp ɗin 300 ne kachal 0134205910 Hafsat Ayuba Union bank sai dai kuma zaki amfana fiye da na kudin da kika biya  domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number* 08132761212

_Kaɗan daga ciki_👇🏻

1. Rashin jin daɗin saduwa.
2. Miji ƙazami.
3. Miji me fushi.
4. Duk sanda mijina zai kusanceni sai naji zafi.
5. Miji me duka.
6. Miji mai neman mata.
7. Mijina bai iya hira ba.
8. Miji ɗan shaye-shaye.
9. Miji marar riƙe sirrin matarsa.
10. Mijina bai iya hirar soyayya ba.
11. Girke-Girke.
12. Kissa kala-kala.
_Matsalolin suna da yawa in sha Allah duk wata matsala da kike da ita dangane da zaman aure za ki samu maganinta matuƙar kika shigo wannan gida me suna *DOMIN UWAR GIDA*_
hajiyata kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiya😁 akwai ƙaruwa sosai a ciki.
08132761212

TAUFEEƘDonde viven las historias. Descúbrelo ahora