Episode 39&40

291 17 1
                                    

*TAUFEEK*
NA
*Hafsat A Garkuwa*
_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*
*Episode 39&40*
… Sai da taci tayi haniƙan ta kora yoghurt a kai, bathroom ta faɗa ta wanke bakinta ta fito ta haye gado tayi kwanciyarta tana sanyawa Abwaan ɗinta albarka, wani irin murɗa mararta tayi kamar jira ciwon yake ta hau gado, nan fa labari ya sauya tashi zaune tayi tare da riƙe mararta dake barazanar ɓallewa, wani sha'awa ne yake bijiro mata, tuni taji ƙasanta ya jiƙe, kuka ta fara tana faɗin "Yaa Taufeeq san mutu kazo ka ceceni wayyo Allah na!
Ta faɗa a lokacin da cikinta ya sake ƙullewa ji take kamar za tabar duniya dan azaba.
Shiko yana jinta wani murmushi yayi ya gyara kwanciyarsa dan yasan abun bai ma jiƙu ba sai nan da anjima.
Murƙususu take tayi gaba ɗaya izuwa yanzu ta gama galabaita ga bakin breast ɗinta da ke wani banzan ƙaiƙayi a guje ta fito falon tana zuwa ta faɗa jikinsa ta saki kuka tana faɗin 
"Yaa Taufeeq dan Allah ka taimake ni zan mutu marata ciwo take min.
Wani banzan kallo ya mata yace
"Ni kuma me zan miki kinga kiyi gaggawan tashi a nan tun kan na saɓa miki.
Ya faɗa fuskar nan nashi babu alamun fara'a tana nan yadda take kamar kullum.
Cike da tashin hankali ta sake tunkararsa da sauri ya hangaɗe ta ta faɗa kan kujera shikuma ya miƙe ya nufi bedroom yana shiga ya murza key yana wani shu'umin murmushi ya haye kan gado.
A hankali ta tashi ta iso bakin ƙofar tana bugawa tana faɗin
"Yaa Taufeeq dan Allah ka taimaka min kaji ƙaina wlh zan mutu, ta faɗa cikin muryar da ke nuna tsananin azabar da takeji.
Bugawa take iya ƙarfinta amma yana jinta ko gezau baiyi ba ganin ma tana cika masa kunne da hayaniya ne ya sanya auduga a kunnensa, tun tuna bugawa har abun ya gagareta idanunta ya fara kakkafewa tana shirin sumewa domin maganin yana da matuƙar ƙarfin tada sha'awa.
Kamar an tsikareshi ya miƙe yana tuna abun da dr. Da ya sayi maganin a wajensa ya faɗa masa.
"Oga duk fa wanda yasha maganin nan matuƙar ba a sadu da ita ba za ta iya kamuwa da matsalan hauka domin maganin yana da matuƙar ƙarfi.
Cikin harshen nasara ya sanar da shi, audugan kunnensa ya cire, ya jiyo yadda take fusgar number da sauri ya buɗe ƙofan kwance ya ganta bakin ƙofar tana jan wani irin numfashi wani tsoro ne ya shigesa amma miskilancin sa ba zai bari ka gane hakan ba, da sauri yayi kanta ya ɗago kanta yana faɗin
"Ke Nabeeha! kina jina?
Cikin muryar maras lafiya ta furta
"Ka taimake ni dan mutuwa marana zai fashe dan…
Kasa ƙarasawa tayi idanunta ya fara lumshewa alamar zata suma da sauri ya ɗagata ya shiga da ita bedroom d'in a hankali ya fara murya tafin hannunta yana gogawa da nashi, kansa ya tusa a gefen wuyanta yana shinshina wuyan ta nannauyan ajiyar zuciya ta sauƙe tare da buɗe idanunta da suka mata nauyi ta sauke su a kansa tace
"Yaa Taufeeq!
A hankali ya ɗago idanunsu suka sarƙe da juna wani irin sauƙo suke jifawa junansu ba tare da sun sani ba, sun juma a haka sai da Nabeeha tayi wani irin miƙa sannan ya dawo daga wata duniyar ya fara sarrafata ita ma tana taimaka masa dan a matuƙar buƙace take sai da ta kai ga cimma muradinta ya miƙe tare da haɗe fuska yana faɗin
"Kinga sake ni naje na kwanta dan bazan zo sai an gama kina min iskanci ba alhalin ke kika kawo kanki, ya faɗa sai ka rantse ba daga bakinsa maganar tq fito ba dan babu alamun motsin magana a bakinsa.
Kuka ta sanya tana sake rungumarsa tana faɗin
"Dan girman Allah Abwaan kayi haƙuri wlh bazan ce komai ba duk lokacin da kake da buƙatata zan biya ma dan Allah kayi haƙuri kaji?


Taɓe baki iya ya kwanta yana faɗin sai kizo kiyi ai jarababbiya.
Babu yadda ta iya dole ta kwanta a samanshi ta fara duk abun da taga yayi mata wanchan karon…
A ranar kowa jikinsa ya baya masa domin ta bashi haɗin kai yadda ya kamata, y gurjeta son ransa, sai da gari ya waye ne kuma ta kasa haɗa ido da shi bata san shi kanshi ma kunyarta yake ji ba kawai ya dake ne.
Tun daga wannnan ranar Taufeeq ya gano sanyawa Nabeeha maganin ta da sha'awa a yoghurt, sai tazo kuma yayi ta hantararta sai ya gwaltata sannan ya amince, ita kanta abun yana matuƙar bata mamaki ta yadda take jin sha'awa sosai saɓanin da babi ruwanta da wani abu wai shi sha'awa.
Yau ma kamar kullum har ta fara bacci taji yana faɗin 
"Ke sarkin ƙwadayi!
A hankali ta buɗe idonta da suke mata nauyi dan yau da wani irin zazzaɓi ta wuni duk da tasha magani amma a banza a hankali ta miƙe dan jikin ta san babu ƙarfi, kallo ta yayi yaga sai yatsina take cikin cool voice yace
"Ga abinki sauƙo ki ci!
Sauƙowa tayi a hankali ta miƙa masa hannu akan ya kamata dan yanzu suna ɗan shiri duk da babu zancen soyayya amma yana kula da ita yadda ya dace ajiye yayi gaban kazar ƙamshin ne ya bugu hancinta taji cikinta yayi wani irin juyawa nan da nan amai ya taso mata ta miƙe da sauri za tayi hanyar bathroom Taufeeeq dake gefenta a zaune ya miƙe zai riƙota ganin ta gigice ba ɓata lokaci ta fara kela amai a jikinsa babu ƙaƙƙautawa tuni ta fice a hayyacin ta sai da ta amayar da komai na cikinta ta fara mai da numfashin wahala.
Taufeeq a maimakon ya rufeta da faɗan da yayi niya sai ya ɓige da faɗin
"Sannu me ya sameki haka kike wannan aman!
Kamar za tayi kuka tace
"Kawai ƙanshin kazar nan da naji ne ya sa cikina ya murɗa na fara jin amai.
Ta ƙarasa tana shagwaɓe fuska.
Ƙuri! yayi yana kallonta ko tunanin me yake oho ya jima yana kallonta sannan ya ɗagata a hankali suka shiga bathroom ya cire mata kaya ya mata wanka tas! sannan ya naɗota a tawul ya ɗaurata kan bed ya ɗauko riga marar nauyi ya samata ya gyara mata kwanciya ya ja kata blanket sannan ya gyara wajen da tayi aman yayi fes sannan ya shige bathroom yayi wanka ya fito ya sanya kayan bacci karon farko yaji tausayinta kenan dan yadda take aman dole ta baka tausayi hanyar fita ya nufa har ya kai ƙofa yaji muryar ta a hankali tace
"Abwaan!
Chak! ya tsaya ba tare da ya juyo ba
Cikin sanyi t sake faɗin
"Abwaan na gode sosai!
Kai ya ɗaga mata ya ƙarasa fita, a kujera ya kwanta karo na farko da yaji kewarta dan tun da ya fara sa mata magani kullum a manne suke da juna na tsawon dararen sun shaƙu bacci yake sonyi amma tunaninta ya hanasa sukuni tunani yake 
"Ko a wani hali take yanzu? Ta samu bacci ne ko idanunta biyu? Ko ita ma tunani na take kamar yadda nake ganz…
Yana cikin wannan tunanin ne yaji ƙaƙarin amanta da sauri ya miƙe ya nufi ɗakin, hangota yayi bakin bathroom yan tsugunne sai kwarara amai take kamar ba gobe, a hankali ya ƙaraso ya tadata tare da shigar da ita bathroom ɗin ya ɗauraye mata baki ya fito da ita sannan ya koma ya gyara bathroom ɗin ya ma mance da wani matsayinsa na minister gyara yake bil haƙƙi da gaskiya, fitowa yayi yazo ya ganta zaune a kan gado yan kuka maras sauti.
Zama yayi a bakin gadon yace
"Kukan me kike kuma?
Ya faɗa muryar nan ba yabo ba fallasa
Cike da shagwaɓa tace
"Yaa Taufeeq har na fara bacci fa naji ina jin yunwa shine na sauƙo na fara cin naman nan ina kaiwa bakina aman nan yazo ni kuma yunwa nake ji kamar bacci komai ba.
Ta faɗa yan turo baki alamar shagwaɓa.
Tunda ta fara maganar yake kallonta dan ya gama gano me yake damunta wani irin farin ciki maras misaltuwa ne ke ziyartar zuciya da gangar jikinsa, ji yake ina ma yana sonta a yau ɗin nan ya nun mata tsantsar son da yake mata! Ina ma ina sonta ta yadda san bata kulawar da duk wata macen duniya da bata taɓa samun irin kulawar ba ga mijinta a lokacin da take da ciki ina ma ina ma…
Haka yayi ta saƙe-saƙe a zuciyarsa ya ƙara da cewa "duk da bana sonta dole a yanzu na bata kulawa ko dan gudan jini na dake cikinta duk da ban gama tabbatar wa ba amma…
Nabeeha ne ta katsesa da cewar
"Abwaan ina maka magana ka shareni!
Ta faɗa cike da shagwaɓa tare da turo baki za tayi kuka dan da gasken gaske cikinta babu komai kuma wani irin banzan yunwa take ji.
Kallonta yayi yace "to yanzu me kike so kici tun da wannan ɗin bazai ciwu ba Ƴar tsana baby da sauri ta kallesa jin sunan da ya ƙirata da shi ta kwaɓe fuska tace 
"Ni ba haka sunana ba.
"Ni kuma hakan zanke ƙiranki nima ai ba Abwaan sunana ba dan haka oya ki faɗamin abun da za ki iya ci nan son dogon surutu.
"Uhum ni ferfesun hanta nake so!
Ta faɗa tana turo baki gaba
Kallon ta yayi yace 
"Ya ishe ki?
"Eh ya isa amma me yawa 'fa!
"Tom acici angama"
Ya faɗa yana latsa wayar hannunsa duk da ƙarfe kusan biyu amma garin kamar safiya ce kowa na harkokin sa.
Ba jimawa suka ji ana danna bell zuwa yayi ya buɗe wani jami'insa ne tsaye da leda a hannu ya risina tare da miƙa masa ya amsa yana faɗin
"Na gode"
Bai jira cewarsa ba ya juyo ya shigo bedroom ɗin har ta tashi ta gyara zama tana haɗiye miyau
Kallonta yayi da mamaki sannan ya miƙa mata ya zauna amsa tayi ta buɗe wani ƙayataccen roba ne me kyau an cikasa da ferfesun hanta, tun kan ta fara ci yawunta ya fara tsinkewa da sauri sauri ta fara cin zallan hantan me matuƙar daɗi da ƙamshi ganin ta kusan tada roban ne ya ɗauke yana faɗin
"Haba acici ai kya bari haka kar cikin ki yayi bindiga"
"Dan Allah ka bani na ci wlh ban ƙoshi ba ta faɗa cike da shagwaɓa"
Ganin har idanunta sun cika da hawaye ne yasa ya miƙa mata ta cinye tas! sai dai cikin ikon Allah yanzu bata yi aman ba, har da suɗe roban ba wai dan ta ƙoshi ba sai dan kawai ya ƙare ne babu yadda ta iya, kamar yasani yace
"Ko baki ƙoshi ba ne"
Da sauri ta ɗaga kanta yan faɗin
"Eh wlh kamar banci komai ba Abwaan"
"Sannu Ƴar tsana baby Allah ya miki albarka.
Kallonsa tayi da mamaki sai kuma tace 
"Amin" dan a duniya babu kalmar da take sanya ta farinciki kamar kace mata Allah ya mata albarka tana matuƙar jin daɗi.
Miƙewa yana faɗin 
"Maza ki kwanta kinga dare yayi gobe sai muke asibiti muji meye matsalar da kike amai haka.
Kallonsa tayi kamar za tayi kuka tace
"Abwaan kar ka tafi pls kazo mu kwanta tare sanyi nake ji.
Ba musu ya kashe wutan ɗakin dan dama hakan yake so dan ko ɗazu ya kasa bacci saboda kewarta, gefe da ita ya kwanta ya rufe su a hankali ta mirgino ta shige jikinsa a tare suka sauƙe ajiyar zuciya, jikinta yaji zafi zau, shima rungumeta yayi a haka sukayi bacci duk da yana cike da buƙatar ta, amma dole ya haƙuri saboda jin zafin jikinta da yaji kuma sannan bata sha maganin da yake sa mata ba.
Washegari tun sassafe ta tadashi akan yunwa take ji, Osim ya turawa text kamar jiya ba jimawa sai gashi ya kawo, shirye yaje ya amso mata ya miƙa mata ferfesun hantan ne irin najiya sai dai yafi na jiya wannan roba biyu ne sai biredi da tea me kauri, zama tayi sai da ta kusa tada roba biyun nan sannan ta haƙuri ta ƙarasa da tea, tunda ta fara yake kallon yadda take cin abincin haka kawai ya gaza ɗauke idanunsa a kanta ji yayi yadda take cin abincin ya birgesa duk da da sauri sauri take kamar za a ƙwace mata.
Tana gama ko kamar jira yake ta fara jin amai ya taso mata da sauri ta miƙe ta shige bathroom ta fara kela amai kamar zata fitar da ƴan hanjinta sai da ta amayar da abun da taci tas, sannu kawai yake jera mata ya ɗagota keta ta sulale a jikinsa ta suma.
Ciki da tashin hankali yake jijjigata amma ko motsi bata yi dawo da ita kan gado yayi ya kwanta ya ɗauki waya ya ƙira Osim ya shaida masa gashi fitowa za su fito.
Mayafi ya sanya mata ya ɗauketa kamar wata ƴar baby ya fito, kowa na ta harkokin gabansa ba kamar najeriya bane da wasu zasu har duk abun da suke su zubo maka idanu, kallon su kawai suke ganin dacewar da sukayi ba wai dan ɗaukarta da yau ba, yana fita ya samu Osim ya buɗe masa backseat sanyata yayi sannan ya shiga yana faɗin 
"Oya kai mu asibitin dake kusa da mu"
Gaba ɗaya ma ya mance akwai asibiti a cikin hotel sai da yaga Osim yayi parking a cikin asibitin ya tuna dan gaba ɗaya ya ruɗe, da gudu nurse biyu suka zo da gado suka sanyata suka nufi emergency
Basu wani ɗau lokacin ba suka fito da ita a gadon majinyata suka nufi wani ward da ita, wani likita ne ya fito yana faɗin "wa ya kawo wannan?
Da sauri Taufeeq yace 
"Gani nam!
Kallonsa likintan yayi sai yanzu ya gane sa yace
"Sorry sir ban san kai bane da bamu barka a wajen nan ba.
"No babu komai meye matsalar matata kawai nake son ji!
Ya faɗa cikin ƙosawa da maganar likitan.
Likitan yace 
"Sir mu isa daga office sai na maka bayani"
Duk cikin yaren nasara suke
Ba musu yabi bayan likitan sai da Taufeeq ya zauna sanna shima ya zauna domin Likitan yasan waye Taufeeq dan shima ɗan Najeriya ne.
Nan Likitan cikin fara'a yace
"Congratulation sir! ina taya ka murnar samun ƙaru wife ɗinki tana da ƙaramin ciki na 2weeks, bayan haka bata da wani matsala.
Taufeeq duk da yayi hasashen haka amma sai yanzu ya tabbatar miƙewa yayi ya kalli gabas tare da kai goshinsa ƙasa tare da yayi Allah sijjada na gode masa da ni'imar da tayi masa, murmushi Likitan yayi yana kallonsa sai da ya gama addu'a sa sannan ya dawo yace 
"But komai taci sai tayi amai fa?
"Eh ita haka nata cikin yazo mata da shi, sai dai kar hakan yasa bata jin abinci ko za taji tayi aman ta daure taci c ko tayi aman ba duk abun da taci ba ne zai fita dole babyn zai ɗan samu wani abu, yanzu in ta shanye ruwan nan za ku iya tafiya.
Kallon Taufeeq yayi duk da yana cikin farin ciki amma fuskar sannan dai tana nan kamar kullum a hankali ya sanya hannunsa a aljihu a cire wayansa tare da miƙawa likita yace
"Sanya min account ni ɗinka"
Jikin likita na rawa ya karɓa ya sanya dan yasan kakarsa ta yanke saƙa.
A take yaji alert na miliyon biyar
Hauka ne kawai likita da bayyi ba duk da yana da rufin asiri amma ba ƙaramin daɗi yaji ba nan ya dinga yiwa Taufeeq godiya tare da addu'ar Allah ya sauƙi wife ɗin sa lafiya.
Da "Amin ya amsa masa ya fece direct ward ɗin da aka kaita ya shiga, ita kawai ne a ɗakin kwance take tana bacci fuskar tan nan tayi wata fayau ta faɗa, a bakin gadon ya zauna ya ƙurawa fuskarta ido yana jin wani irin sihirtaccen sonta na shigarwa duk da shi dai bai sani ba amma yaji wani abu yana ziyartar zuciyarsa me sanni a duk kallonta da yake yi, hannunsa ya zira a cikin rigarta ya shafo cikinta da yake lafe a fatar jikinta kamar ba komai amma a haka wai mutum ne sukutum a ciki, idanunsa ya lumshe yana yawo da hannunsa a cikinta motsin da yaji ta fara ne yasa ya buɗe idanunsa.
A hankali ta fara buɗe idanu ta sauƙe su a kansa shima ita yake kallo, kallon ɗakin ta fata ganin ba inda suke bane tace
"Abwaan me ya kawo mu nan?
Rasa abun da zai ce mata yayi sai ya tsinci kansa da faɗin
"Na kawo ki ne a dubamin lafiyarki da na babyna!
Babynka kuma wani irin Babynka?
Murmushi yayi wanda ya ƙara bayyanar da sihirtaccen kyansa zaro ido Nabeeha tayi tare da faɗin
"Wow! Abwaan haka dariya take ƙara maka kyau shine bakayi kake sama kullum fuska a ɗaure kamar hadari"
Murmushi ya kuma yi dan yau bai jin akwai kalmar da za a faɗa masa da zai ɓata masa rai yace
"In har kina so kullum zan na miki matuƙar zaki kulamin da babyna.
Shagwaɓe fuska tayi tace
"Eh wlh ina so amma wai wani babynka kake faɗa ne ban gane ba?
"Uhum za ki gane ranar da yazo duniya.
Ya faɗa kamar bashi yayi maganar ba
Da mamaki take kallonsa tace
"Dan Allah ya gayamin mana wlh ban gane ba.
Ta faɗa kamar za tayi kuka
Cikin cool voice yace
"To kina da ciki na tsawon sati biyu wannan dalilin yasa duk abun da kikaci sai kinyi amai amma yanxu wannan ruwan da aka sa miki da maganin nan za su rage miki aman.
Ya ƙarasa yana ajiyar zuciya domin dogon maganar da yayi
Tun da ya fara maganar take kallonsa da mamaki cikin kiɗima da matuƙar damu ta miƙe tana faɗin
"Wai kana nufin ni nake ɗauke da cikin wanda ba ya so na a duniyar nan? Ni nake ɗauke da cikin wanda ya tsaneni baya son ganina ina murmushi a faɗin duniya ni ni ni!!…





TAUFEEƘWhere stories live. Discover now