Episode 49&50

272 19 1
                                    

*TAUFEEK*
NA
*Hafsat A Garkuwa*


*Episode 49&50*
… Shiru yayi na ɗan wani lokaci yana sauraren Sweetie gaba ɗaya jikinsa yayi wani iri zufa ne ta ko ina yake tsatstsafo masa nan da nan jijiyar jikinsa ta fito ruɗu-ruɗu sam bai jin wai zai iya tura Nabeeha Kaduna shi kuma ya zauna a Abuja sam bai jin hakan me yiwuwa ne "ina bazan iya ba wlh"
Kalmar da ta fito daga bakin sa kenan wanda bai san ta fito ba.
Sweetie jin ya faɗi haka yasa ranta ya matuƙar ɓaci cikin ɓacin rai tace
"Ok wato har kakai matsayin da za ka faɗamin haka ko Abdullahi? Ashe ni ban isa na baka shawara ba kenan sai ka faɗamin maras daɗi ta a yanzu umurni nake baka ba shawara ba a gobe-gobe ka kawo min Nabeeha kaduna in ma baza ka samu damar zuwa ba ka sa a kawo min ita na faɗa maka umurni ne ba shawara ba ƙit! ta kashe wayan tana jin ranta babu daɗi ko kaɗan dan Taufeeq bai taɓa ɓata mata rai haka ba sai yau kuma yau ɗin ma ta maida abun babba ne saboda ya ɗauki lamarin da gaske duk da tasan zai iya kulawa da Nabeeha dan ta fahimci a yanzu ɗan nata ya kamu da don Nabeeha amma kuma wani abun ba lalle yayi mata ba ga babu wani nasu a kusa, gashi bazai ɗaga mata ƙafa ba dan yana da matuƙar jaraba ya zama dole ta dawo da ƴarta gida domin ta kula da ita da kuma jikinta na farko, Papa ta sanarwa dariya kawai ya mata yace shi dai ba ruwansa in suka zo suna rashin kunyarsu da matarsa dan nasan Taufeeq ni ya gado wajen kulawa da matarsa tare kuma da bata madara.
Ya faɗa yana kannewa Sweetie ido ita har yanzu mamaki Papa yake bata in yayi wata maganar shine da magana amma itace da jin kunya su Samha da suka ji haka sunyi murna sosai dan rabon da su ganta tun bikinta sai dai in sunyi video call Ka'aaf yafi kowa murna Allah-Allah yake safiya tayi yayi tozali da Nabeeha dan sunyi mugun shaƙuwa Nazmar ma yayi murna sosai Jawaad ne ya kasa gida biyu baya murna da zuwanta kuma baya baƙin ciki da zuwanta duk yabi ya rame kamar bashi ba tun da Nabeeha tayi aure kullum zai raba dare yana kallon hoton ta a wayarsa ba tare da kowa ya sani ba, anyi tambayar duniya amma yaƙi faɗar meke damunsa kayansa ya haɗa gaba ɗaya ya sanar da su Sweetie zai koma gidan Mama Sa'a gaba ɗaya sunyi mamaki dai-dai da rana ɗaya Jawaad basu taɓa rabuwa da Nazmar ba sai gashi yau yana faɗin zai koma gidan Mama Sa'a shi kaɗai Nazmar ne yace
"A'a wlh ka sani bazan taɓa iya rayuwa ba tare da kai a kusa da ni ba ka bari gobe in Lil sis tazo sai mu wuce waje gari kasan mun jima ba mu haɗu ba kamar ya taɓa masa in da yake masa ciwo yace
"In har zaka biyo ni mu tafi kazo mu tafiya in yaso gobe kazo ku gaisa in kuma zaka zauna shikenan nikam na tafi Papa da Sweetie daga haka yayi waje da sauri Nazmar ya bisa yana faɗin
"Mun tafi Sweetie dan wlh bazan iya sama a gidan nan babu ɗan uwana ba in su Baby sun rigani zuwa a gaisar min da ita kafin na zo in kuma na rika su shikenan ya ƙarasa faɗa yana ficewa a mota ya samu Jawaad ya shiga yaja suka taf, dariya su Sweetie suka bisu da shi dan in da sabo sun saba da halin ƴan biyun nasu.
A duk lokacin da suke wannan abun nasu sukan roƙi Allah akan ya sanyawa ɗayansu tawakkali da yarda da ƙaddara a duk lokacin da suka wayi gari ɗayansu ya bar duniya.
A ɓangaren Taufeeq kuwa tun lokacin da ya gama sauraran Sweetie daga bashi umurni yaji komai na duniya ya dai na masa daɗi taya ma zai iya maida Nabeeha Kaduna shi yana nan Abuja sam ban jin zan iya.
Ya faɗa yana fesar da iska me zafi daga bakinsa, wani irin abu yake ji yana ƙara ratsa zuciyarsa a game da ita gaba ɗaya ta gama tafiya da shi bai jin zai iya wani nisa da ita tunowa da yayi yau ɗin yadda ta tarbesa ne yaji wani murmushi ya suɓuce masa kansa ya shafa tare da jinsa wani na musamman dan yasan ya samu mata ta musamman.
Nabeeha kuwa ganin sai murmushin sa yake ne yaƙi ya kulata yasa ta rungumesa tare da fashewa da kukan shagwaɓa wansa hakan yasa tsinin breast ɗinta yake goguwa masa a ƙirji wani irin
Yarrr yarrr yaji tsikar jikinsa ya zuba tashi ɗaya kuma dick ɗinsa ta miƙe samɓal tana ƙara haniniyan neman ɗauke.
Nabeeha kam cigaba tayi da riƙe sa cikin rashin kula da ganin yadda yanayin Abwaan ɗin nata ya sauya tace
"Wlh ni Fara nake so kasan baza ka sayamin abun da nake so ba ka min ciki ni dai wlh bazan yarda ba.
Ta ƙarashe maganar cike da zallar shagwaɓan da yake nuna tsananin yarintarta.
A hankali ya zaro harshensa kaɗan ya lashi lips ɗinsa cikin yanayin da yake jin sa a wata duniya ta daban yace
"I'm sorry Babyyyyy!
Ya ƙarisa faɗa da wani irin murya tare da jan karshen zancen dan bazai iya dogon magana ba a halin da yan ciki.
A hankali ta ɗago ta kallesa sai yanzu taga yadda idanunsa yayi ja sai tauna lips ɗinsa yake taɓe baki tayi tace
"Ni ba wani haƙuri da zaka bani ni kawai fara nake so."
"Je ki shirya to ki fito muje mu nema a duk inda yake."
Ya ƙarasa maganar cike da ƙarfin hali dan ta gama sauƙar masa da kasala.
Cike da murna kuma ta miƙe ta shiga ɗakinta ba jimawa kuwa ta fito ta sameshi a inda ta barshi a hankali ya miƙe tare da miƙa mata hannunsa alamun ta zo, takowa tayi ta iso inda yake hannunta ya kama suka fara tafiya a hankali dan jikinsa a matuƙar mace yake gaba ɗaya ya rasa kuzarinsa.
Suna fitowa kuwa guard ɗinsa suka taso da hannu ya musu alama da su zauna kujeran mai zaman banza ya buɗe mata ta shiga shi kuma ya zaga ya zauna a mazaunin driver yayiwa motar key suka fice wanda tuni mai gadi ya buɗe masa gate.
Suna hawa kan titi Nabeeha ta fara kalle kalle domin ganin garin Abujan take a lokacin tamkar safiya saboda yadda haske ya wadaci ko ina a hankali ta juyo ta kallesa gani tayi ya ƙurawa titi ido ko ƙyaftawa bayayi wanda a zahirin gaskiya kawai kallon titin yake a fili amma a zuciyarsa ba nan take kallo ma marassa yake ji tana wani irin muɗa ga har yanzu dick ɗinsa bata rusuna ba.
Abwaan!
Ta ƙira sunansa tare da ƙurasa masa idanu ganin bai amsa mata ba ne ta ƙara ƙiransa.
Abwaan!!!
Ganin ko gezau baiyi bane yasa ta turo baki cikin muryar shagwaɓa da ɗan ƙarfi tace
"Abwaan!!!
Da sauri ya kalleta ganin ta haɗe fuska ne ya ɗanyi murmushi 
"Na'am Beeha."
"Nace a ina kasan ana saida farar?
Ya mutsa fuska yayi dan ko sunan bai ƙaunar a ambata tare da taɓe bakinsa yace
"To nima ina na sani Beeha ba gashi dai kin fito da mu a daren nan ba.
Wani waje ta hango sanda aka ƙawatashi da da haske sunan wajen ma haske ne kala-kala yake yi FARA SOYA wanda akayi rubutun da manyan baƙi cike da murna tace
"Laa Abwaan gachan wajen."
Ta faɗa tana nuna masa wajen a hankali ya kalli inda hannunta yake aukuwa yaga wajen taɓe baki yayi tari da juyowa ya nufi wajen dan har sun ɗan wuce, yana isowa ya ɗan danna horn dan bayajin zai iya isa wajen dan tsaf zai iya amayar da abun da yaci.
Da sauri mutum jin anyi hon ne yasa ya iso da sauri tare da risinawa yace
"Yallaɓai gani."
Hannu ya zura a aljihunsa ya ciro kuɗi masu ɗan yawa ƴan dubu dubu ba tare da yasan nawa ba ne ya miƙa masa da mamaki mutum ya karɓa duk da akwai mutanan da suke sayan fara da yawa amma tsananinsu na 10k amma gashi ya bashi kuɗin da za su kai 50k yace
"Yallaɓi mai za a baku haka mu nan FARA kawai muke saidawa."
Ya faɗa cike da girmamawa daga chan ɓangaren kuwa Nabeeha ta ɗan ɗaga murya tare da cewa
"Eh duka farar zaka bamu mai zafi sosai.
Ai kuwa cike da murnan cinikin da aka musu tashi ɗaya ya juya yana faɗin
"Ai hajiya akwai mai zafi kam dan yanzu ma muke suya bakiji ma wajen ya ɗauki ƙamshi ba.
Taufeeq kuwa baki ya taɓe tare da gallawa bayan mutumin harara da yaji yana faɗar haka "wai wajen sai zuba ƙamshi yake ga waje sai uban wari yake amma shi wai ƙamshi yake tsabar ƙarya."
Duk maganar da yake a zuciya yake yi dan shi tuni cikinsa ya ƙara birkice masa kuma yasan bazai samu abun da yake buƙata ba ga umurnin Sweetie a garesa ga wannan rigimar ta kawoshi inda zai amayar da ƴan hanjinsa ga kuma Lemon kwakwan da ta haɗa masa tana ƙara ƙara masa wata sha'awar gaba ɗaya gumine ke tsatstsafo masa duk da AC da ke cikin motar amma bai hanasa  zufa ba ba jimawa sai ga shi ya dawo da manyan leda ya zagayo inda Taufeeq yake wani kallo ya masa ganin ya miƙo masa da sauri yace
"Pls saka a bayan mota."
Haka akayi kuwa ya buɗe ya saka kwaɓe fuska tayi tace
"Ayya Abwaan ya bani naci mana wlh yunwa nake ji."
Ta fada da alamun roƙo kalonta yayi cike da mamaki ta "ina Fara za ta mata maganin yunwa kuma oho."
Ganin bai mata magana bane kuma bai ja motarba yasa ta sanya hannunta ta buɗe ledan tare da ɗauko roba guda ɗaya wanda take da ƴar girma fara mai murfi sai tashin ƙamshi yake buɗewa tayi hakan yasa gaba ɗaya motar ta ɗauƙi ƙamshin yajin farar da kuma albasan da akayanka a ciki, cikin sa ni yaji yayi wani iri ji da yayi yana shirin amai ne yasa yayi saurin ɗauko abun rufe hanci ya sanya da sauri yayiwa motar ki suka har wajen a 360 yake gudu dan duk ji yayi amai na taso masa gudu yayi ba na wasa ba hakan yasa cikin ƙanƙanin lokacin suka iso bai ko gama parking ba ya fito ita ko da take cin fararta hankali kwance sai da ta cinye na robar tas sannan ta fito ta buɗe bayan tare da ɗauko ledar farar nata cike da jin daɗi tabi bayansa.
Shiko yana shiga toilet ya shiga ya rinƙa kwara amai sannan ya fito a galabe a hankali ya rage kayan jikinsa ya koma toilet ɗin ruwa ya sakarwa kansa sai da yaji ɗan dama-dama sannan ya fito ɗaure da tawul a  ƙugunsa tare da ƙarami a hannunsa yana goge sumar kansa a hankali ya tako ya ɗauƙi body lotion ya shafa a jikinsa kana ya ɗauke boxer me taushi ya sa tare da singlet domin bai jin zai iya sa kayan bacci saboda marassa da take damƙa feshe jikinsa da turare yayi sannan ya haye gado tare da sauƙe nannauyan ajiyar zuciya na wahala ya lumshe idanunsa tare da kama lips ɗinsa yana tsotsa wani irin azababben ciwo yake ji.
Nabeeha kuwa ko da ta shigo a falo ta zauna ta buɗe ledar ta ɗauko wata roban tanaci tana kallo wani irin daɗi take ji musamman in tasa cinyar farar a bakinta sai yayi wani irin sauti.
Ƙas! ƙas! ƙaƙaƙas!!!
Ci take bil haƙƙi da gaskiya sai da taci sosai ta fara jin kamar za tayi amai hakan yasa ta haƙura ba wai dan ta gaji da ci ba ɗauka tayi taje ta ada su a kitchen dan gobe ma dasu zata karya bedroom ɗinta ta shiga tana zuwa ta wuce toilet wanka tayi da ruwan ɗumi sannan tayi brush ta fito ta tsane jikinta ta ɗauko lotion ta shafa tare da ɗan murza powder ta sanya man baki a lips ɗinta nan da nan ya fara walwali wando da riga ta ɗauko me matuƙar tashi ash ta sanya a cikinta ya zauna mata ɗas a jikinta hula irin mai raga ragan nan ta sanya ta feshe jikinta da turare wani sihirtaccen kyau tayi duk da ba kwalliya tayi ba, zama tayi a bakin gado cike da tunanin yadda za ta kai kanta garesa dan sam bata da ƙarfin gwiwa n hakan amma kuma ya sama dole yau ta isa gareka dan ta ɗaura aniyar gyara zamanta da mijinta su shimfiɗa rayuwa me cike da farin ciki ganin tunanin bazai kaita bane yasa ta zira takalmi a ƙarfa ta fito a hankali ta nufi bedroom ɗinsa cike da tsoro da kuma fargaba.
A hankali ta kama handle ɗin ta murɗa tare da sallama bataji ya amsa mata ba hakan yasa ta kutsa kanta ciki.
A kwance ta hangosa kansa na kallan sama idanunsa a lumshe sai zufa ne ke tsatstsafowa a jikinsa sai taunan lips ɗinsa yake.
Da sauri ta ƙarasa tare da haurawa gadon a hankali tace
"Abwaan lafiya me ya sameka?
Yana jinta amma azabar da yake ji bazai bari ya iya amsa mata ba da sauri ta sa hannu ta tallafo kansa tare da ɗaura kansan a cinyarta cike da tashin hankali tace
"Abwaan pls ka tashi gani wlh na mallaka maka kaina kayi duk abun da kaga dama dashi, wlh na yarda da son da kake min Abwaan dan Allah ka tashiii…
Ta ƙarasa maganin tare da fashewa da wani irin kuka mais ban tausayi ganin da tayi sam babu alamun zai amsa mata maganan hannu tasa ta tallafo kansa tare da haɗe bakinsu guri ɗaya.
A tare suka sauƙe wani ajiyar zuciya a hankali take sarrafa harshenta a cikin hakinsa tare da zira hannunta a ƙirjinsa tana shafa lallausan gashin dake faffaɗan ƙirjinsa wani irin sanyi yaji tare da wani irin daɗin dake ziyartar sa a hankali ya fara jin nutsuwa na sauƙar masa.
A hankali ya ɗago hannunsa tare da zirasa cikin rigarta kasancewar rigar nata mai faɗine yasa bai sha wahalar sauƙar da hannunsa akan breast ɗinta ba wani irin ajiyar zuciya ya sauƙar a hankali ya fara muzawa daɗin da taji ne yasa ta ƙara banƙaro masa ƙrjin  nimple ɗinta ya kama cikin wani irin salo da baisan yana da ita ba ya fara sarrafata kwantar da ita yayi shi kuma ya mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa tare da fesar mata da numfashin bakinsa lumshe idi tayi duk wani hudi na jikinta na ƙara karɓan saƙon da yake aikamata hannuna ya cigaba da yawo dashi a jikinta wanda yasa tsikar jikinsa take daɗa mimmiƙewa Nabeeha kuwa da ta kwanta lamo a jikinsa idanu kawai take rintsewa cike da fargaba da kuma enjoying ɗin abun da yake mata musamman ji da tayi hannunsa ya kai ziyara HQ wani irin miƙa tayi tare da fidda sautin
"Hhyyyyeeeeeh Abwaannn!
A hankali ya fara ƙoƙarin ziyartarta wani irin ƙara ya saki
"Hhhhhhhhh hummmm!
zafafan hawaye ne suka fara sintiri akan fuskarsa jinsa a wata duniya ta daban wacce babu irinta wani irin shauƙi daɗi, bege, so, ƙauna ne ke ziyartar zuciyarsa wani kunya da ƙaunan mahaifin nasa ne ke ƙara shiga zuciyarsa domin sai yanzu yake ƙara tabbatar da irin gatan da mahaifin nasa yayi masa.
Da wani irin murya yake faɗin
"You’re all l never dream of all want, all I need, not even a billion dreams could not describe what you are to me only these words can."
"Baby kin gama min komai a duniya kin shayar dani sahirtaccen ni'imarki damai zan iya biyanki wlh nasan bani da abun da zan iya biyanki."
"Wayyyooooo.. Babyyyyyyy daɗinki zai kasheni."
Ya ƙarisa maganar cikin ficewar hayyaci san gaba ɗaya ya gama rasa nutsuwarsa sambatu kawai yake zuba mata wanda shi kansa bai san abun da yake faɗa ba.
Nabeeha kuwa tun tana iya daurewa har ta fara kukan azaba ganin abun kasa babu sauƙi haƙarta yake bil haƙƙi da gaskiya hakan yasa.
da taimakonta ya samu ya biya buƙatarsa duk da ta sha wahala amma ba kamar lokacin da suke Mumbai ba a hankali ya ɗan mirgina ya koma gefenta tare da rungumeta tsam a jikinsa wani irin numfashi yake fesarwa tare da faɗin


TAUFEEƘWhere stories live. Discover now