Episode 31&32

214 14 0
                                    

*TAUFEEK*

NA

*Hafsat A Garkuwa*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*Episode 31&32*

*...* Da sallama ya shigo duk da bai tsammaci ganinta a falon ba,wani sanyayyan ƙamshi ne ya ziyarci hancin sa, shaƙa yayi tare da lumshe idanunsa dan yaji daɗin ƙamshin sosai wanda ya gauraya da iskar A.C a hankali ya shigo ɗakin idanunsa ya sauƙa a kan kyakkyawar fuskarta, duk hassadar mutum in dai ya kalli Nabeeha a wannan lokacin sai ka yaba, amma tsabar miskilancin sa bai ga hakan ba, cikin sanyayyar muryarta me daɗin sauraro tace
"Sannu da dawowa Yaa Taufeeq!
Mamaki ne ya kamashi dan bai tsammaci hakan daga gareta ba, bai nuna mata hakan ba sai ma murtuke fuska da ya sake yi cikin faɗa yace
"Ban gaya miki kar ki kuskura kimin magana ba matuƙar ba nine na buƙaci hakan ba?
"Kayi haƙuri Yaa Taufeeq amma ya zama wajibi a gareni a matsayina na matarka na maka hakan, ta faɗa tana isowa gabanshi tasa hannu ta karɓi jakar dake hannunsa, wanda bai san lokacin da ya sake mata ba tsabar mamakin da yake ciki.
Ɗakin ta shiga cikin wani irin taku wanda yasa duk wani sassa na jikinta yake motsawa da sauri Taufeeq da ya ƙura mata idanu ya ɗauke idanunsa tare da furta
"Hasbunallahu wani'imal wakim"
Kansa ya kama tare da jan dogon tsaki ya zauna akan ɗaya daga cikin kujerun ɗakin tare da rintse idanunsa, mazaunanta ya sake gani jikin idanunsa wanda suke wani irin motsi mai matuƙar ban sha'awa da sauri ya buɗe idanunsa tare da jan wani dogon tsakin, dai dai lokacin da ta fito ta iso gabansa, tare da risinawa ta kamo ƙafansa, da sauri suka janye a tare jin wani shokin da ya ziyarce su a lokaci guda, da sauri ya miƙe yana faɗin
"Ke bana son shashanci wannan wani irin abu ne ki tsaya iya matsayin ki ban so ki wuce gona da iri"
Daga haka ya wuce ɗakin yana zuwa ya zage ya faɗa toilet turus yayi ganin ta haɗa masa ruwa da duk wani abu da zai buƙata, taɓe baki yayi tare da shiga, bayan ya fito ne ya goge jikinsa tare da shafa lotion, wajen kayansa ya buɗe ga mamakinsa ta jere masa komai, karo na farko da murmushi ya ƙwace daga zuciyarsa izuwa kan fuskar sa, jallabiya ya ciro da gajeran wando da vest ya sanya tare da feshe jikinsa da turare, falo ya nufa ya sameta tana waya, tsayawa yayi yana kallonta da mamaki dan shi dai yasan bai bata wayarta ba, sai da ta kammala sannan yace
"Wa ya baki waya?
Cike da tsoro ta fara magana "da…dama…dama na… na ganta ne a ɗaki kuma ina…son…na…na ƙira su…su Sweetie shine na ɗauka in na gama sai na maida in da na ɗauketa.
"Saboda ni sa'anki ne da har zan ajiye abu ki ɗauka ba tare da na baki izini ba ko?
"A'a kayi haƙuri Yaa Taufeeq bazan sake ba pls"
Ta faɗa kamar za tayi kuka
Cikin ko in kula yace "kisa a ranki yau baza ki ci komai ba, wannan shine hukuncin da zan miki.
Ai tuni ta fashi da kuka tare da faɗawa jikinsa tana faɗin "dan girman Allah Yaa Taufeeq kar ka hukunta ni da abinci gwara kamin ko wani irin hukunci akan kamin na abinci wlh bazan iya jurar yunwa ba, gwara koma meye ka mun, ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka tare da sake shigewa jikinsa fatar jikinsu na haɗuwa.
Taufeeq da tunda ta faɗo jikinta komai nasa ya ɗauke wuta dan raunin sa ɗaya shine mace ta shafi jikinsa to shifa a nan raunin sa yake, bi ma'ana Macece rauninsa
Nabeeha da bata san dawar garin ba sai ƙara cakumarsa take jin bata ji yace ƙala ba, shiko tuni network ɗinsa ya fara ɗauketa dan kuma sandar girmansa sai cika take tana neman ƴar uwarta duk da har yau bata san ina ne gidan ƴar uwartata ba,balle taji daɗin komawa, idanunsa tuni suka sauya kala, a hankali ya kamo lips ɗinsa ya fara tsotsa ganin tana neman haukatar dashi yasa da sauri ya tureta daga jikinsa ya komai bedroom da sauri
A gado ya faɗa jikinsa na wani irin karkarwa dan ta gama tsokano masa buƙatar sa dan ya jima hakan bai faru da shi ba blanket yaja ya rufu har kayinsa rawar sanyi kawai yake yi
Gaba ɗaya ya rasa nutsuwar sa wani irin nishi yake fitarwa har in da take tana jiyo nishin nasa, da sauri ta shiga bedroom ɗin rufe ta ganshi sai fidda wani irin nishi yake, da sauri ta ƙaraso wajen tare da hayewa gadon ta janyo bargon jikinsa ta taɓa taji wani irin zafi da sauri ta ɗauke hannunta cike da tausayi ta fara magana
"Yaa Taufeeq dama baka da lafiya ne? Me yasa meka? naje na ƙira maka masu gadin ka su kai ka asibiti? haka tayi ta jefo masa tambayoyi amma ya kasa amsa masa hasalima wani haushinta yake ji hannunta na rawa ta ɗaura a goshinsa, da sauri ya janye hannunta tare da wurgasa gefe cikin tsawa yace
"Fice min daga ɗaki dan ubanki"
Jikinta na rawa ta fice tana kuka da sauri ta ɗauki wayanta ta dannawa Sweetie ƙira bai jima yana ringing ba Sweetie ta ɗaga tana ji ta ɗaga ta fashe mata da kuka cikin kuka tace
"Sweetie zai mutuwa! wlh Yaa Taufeeq zai mutuwa"
Gaban Sweetie ne ya faɗi jin abun da Nabeeha take faɗi cikin kulawa tace
"Ya isa kukan ko nutsu ki gayamin me ya faru? nan ta kwashe komai ta nasar da ita ta ƙara da cewa
"Kuma naje ina tambayansa ya koroni har da zagina" ta faɗa tare da fashewa da wani kukan, ajiyar zuciya Sweetie tayi dan tasan matsalar ciwonsa dan ba yau ya fara ba, sai ta masa jiƙe-jiƙe da gaske kafin yake lafawa cikin dabara ta faɗa mata duk abun da zata masa da zai samu lafiya, daga farko taƙi wai ita baza ta iya ba sai da Sweetie tayi mata da gaske ta haɗa mata da ƙaryar cewar in har bata masa ba tofa zai mutu hakan ne yasa mata ƙwarin gwiwa a haka sukayi sallama.
Jikinta a sanyaye ta nufo ɗakin a yadda ta barshi yanzu ya zarce haka zufa ne kawai ke zuba a jikinsa gaba ɗaya ya fice a haiyacin sa sai wani irin gurnani yake da sauri ta haye gadon tare da…
_Sanarwa! Sanarwa! Sanarwa!!_

*Ina ƙara sanar da ku cewa zamu fara class na matsalolin ma'aurata tare da hanyar magance su, da kuma gyaran jiki da sirruka da dama sai dai fa gidan ba kunya za ayi bayani yadda kowa zai fahimta ina tabbatar miki ƴar uwa baza kiyi asarar kuɗin ki ba za mu fara ne da zaran mun shiga sabuwar shekara wato 1st January 2022… zaku iya fara biya tun daga wannan rana cikin farashi me sauƙi domin na tsunduma ki cikin grp ɗin 300 ne kachal 0134205910 Hafsat Ayuba Union bank sai dai kuma zaki amfana fiye da na kudin da kika biya  domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number* 08132761212

_Kaɗan daga ciki_👇🏻

1. Rashin jin daɗin saduwa.
2. Miji ƙazami.
3. Miji me fushi.
4. Duk sanda mijina zai kusanceni sai naji zafi.
5. Miji me duka.
6. Miji mai neman mata.
7. Mijina bai iya hira ba.
8. Miji ɗan shaye-shaye.
9. Miji marar riƙe sirrin matarsa.
10. Mijina bai iya hirar soyayya ba.
11. Girke-girke.
12. Kissosi kala-kala.
_Matsalolin suna da yawa in sha Allah duk wata matsala da kike da ita dangane da zaman aure za ki samu maganinta matuƙar kika shigo wannan gida me suna *DOMIN UWAR GIDA*_
hajiyata kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiya😁 akwai ƙaruwa sosai a ciki.

#Vote
#Comment
#Share
#Taufeeƙ

*ONE LOVE💞🤞🏻*
08132761212

TAUFEEƘTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang