[ 25/9/2018 ]
🌷 *BARKIN'DO*🌷
*[ very interesting story ]*
*Story & Writing - By AUFANA*✍
✨✨ *Devoted to - ALL FULANI'S IN THE WORLD*✨✨
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*®📚
*[ onward together ]*
*{ we give the readers of ours the best out of bests,,our inks are melodious and dropping a kinder lights to readers}*
'''THE PEN OF LOVE 😘 HERT TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS 😭 CURDLES 😊 GIGGLES 😁 AND MARRIEGE THINK💑'''
*JUST GIVE US FOLLOW........*✔
https://mobile.facebook.com/Intelligent-Writers-Association-350771435465066/insights/?section=likecount&referrer=home_page_panel*Page 36~37*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Ahankali yake driving wani nishad'i yana shigarsa sai faman murmushi yake kaman wanda akayiwa albishir da aljannah ahaka har yakarasa gida,,kasancewar dare yayi koina yai tsitt sai kukan tsintsaye ke tashi nan yai parking sannan yafito ya rufe motar sannan yashiga gida tareda rufe k'ofar gidan,'...
Koda yashiga can yahangota ta tattakure gu d'aya tana bacci da'alamu koda tai baccin atsorace take ga sanyin AC yai yawa abunka da bak'auye yaje burni, na wani fulani ne akace jauro kaje burni yace aradun Allah naje harda burodi naci hhhhh Lol, kuyi hak'uri fulani nima fulani ce abun ne yaban dariya,,,....
Murmushi kawai yai yawuce uwar d'akin, kayansa yacire ya d'aura towel yashiga toilet domin yai wanka,,kwance take har yanzu tana bacci acikin baccin ta tina da abunda Auntyn ta Salma tafad'amata idan zata kwanta bacci tasakeyin wanka sai kawai ta farka kamar wadda aka tsakara, tana farkawa taga bataga kowa ba nantake tsoro yakamata sai tai sauri ta tashi tawuce uwar d'aki, tana shiga kai tsaye ta wuce toilet hmm turuss tai tareda zaro dara daran idanunta a firgice kuma a tsorace saboda abunda idanunta suka gane mata,,a tsaye yake kyam tum'bur zigidir wanwar yana wankansa batareda yama damu da itaba, 'bare baki tai tareda rufe fuskarta tai wata k'ara tareda rugawa aguje dariya ya kyalkyale da ita kuma yak'i fitowa saida yak'are wankansa sannan ya d'auro towel a k'ugu yafito sumar k'irjinsa taji ruwa tai lufluf abunta,,koda yafito baiganta ba murmushi yai sannan yafita falour acan yahangota k'arshen kujerar dake manne da bango ta tattakure waje d'aya tana ganinsa ta mik'e tsaye da sauri afirgice tareda rufe idanunta da duka hannayenta,,Abun nata dariya yake bashi sosai saidai bayasan yayi kartarainasa hmm raini kuma na nawa alaramma,'....
Ahankali ya k'arasa gunta tareda janyota ta fad'o kan k'irjinsa, k'ara tasaka masa da sauri ya rufe bakinta da tafin hannunsa tareda fad'ar shiiiitt aikwa nan tai shuu kamar ruwa yacinyeta, ahankali yakai bakinsa daidai kunnenta sannan yace ""jasmine meke damunki ne kike faman kuwa kina guduna me namaki ne..??"" cikin shagwa'ba tafara magana muryanra na rawa alamun atsorace take jikinta ma rawa yake nan tace "ai kaine" tana fad'ar haka kuma sai tai shuru takasa k'arasawa,,dariya yakeso yai amma saikuma ya dake yace jasmine nine menayi kuma, shuru tasake yi tak'iyin magana ganin haka yabashi tabbacin Hunayya macece Mai Alkunya sannan dagani zata iya rik'e sirrin mijinta dama na kowa,sa'banin 'yammatan yanzu masu bayyanarda sirrin aurensu agun wasu wanda kuma hakan Sam baidaceba ko mahaifiyarka baidace ka fad'awa sirrin aurenka ba balle kuma wasu waisu k'awaye hmm Allah ka shiryardamu da zuriarmu baki d'ai ameen,,,....
Ganin dai batada niyyar yin magana yasa kawai yad'auketa cakk jin yad'auketa kuma tasan kwanan zancen yasa tafara kiciniyar kwacewa amma ina k'arfi ba d'aya ba,, bai sauketa koina ba sai bed room d'insa Kuma akan gadonsa,yana sauketa yajuya ya rufe k'ofar d'akin sannan ya dawo
Wardrobe d'insa yabud'e yaciro wata sleeping gown sannan yarufe murfin ya juyo zuwa inda take, har yanzu inda yabarta tana nan atakure hawa yai kan gadon dab da ita aikuwa nan tamatsa da sauri murmushi yai sannan yakalleta yafara magana ""jasmine abunda kikagani nasan kinga komai amma dana tambayeki sai kikak'i fad'aman to kisani bazan yafeba saikin rama man, saboda wannan shine na biyu idan baki mantaba a masarautar Dumnah gidan su Marwa kinman d'aya kasancewar bakiga komai ba yasa na yafemaki to wannan kam tinda kinga komai Sam bazan yafeba saikin rama man,, zan lissafo maki abubuwa uku idan har kikaman su to zan yafemaki amma idan kika k'i to bamakawa saina hukuntaki"" kallonsa take afirgice kuma a tsorace takasa cewa komai,tini ya lura da hakan yanaso yai dariya amma yana gudun kar tsarinsa ya lallace, nan yacigaba da magana "da farko inasan kitashi ki cire wannan kayan dake jikinki agabana ki saka wannan rigar dana d'akko maki" k'ara firfito da idanunta tai awaje baidamuba dan ko kallanta bayayi nan yacigaba da maganarsa "bayan Kinsaka wannan rigar kinsan yau nayi jagarniya nayi yawo sosai so inabuk'atar kiman tausa kuma nasan kin iya saboda naga kinayiwa sarauniya Marwa to yanzu na ladane zakiyi,,idan kingama man tausa kuma sai kibani zazzak'ar zumarki insha" dikda bata fahimci zancensa na k'arsheba dayace wai tabashi zumarta yasha azuci take fad'ar yo nida ba sayarda zuma nakeyiba to wace zumar zan bashi dama dai nono nemasa sainaje gida na d'akko masa,,hmm kaji marar hausa fa yarinya oga yakeso ki bashi hhhhh Lol,, saidai ta fahimci Zancensa na farko inda yadosa aikuwa nantake ta shagwa'be fuska tafara matsar kwallah ""dan Allah yarima kayi hak'uri kafad'aman wani aikin namaka amma wannan kam bazan iyaba ina tsoro kaifa namijine nikam bazan iya cire kayana agabanka ba kuma ko a fada mata kawai mukeyiwa tausa banda maza dan Allah kabani wani aikin namaka"" hmm lallai kuwa jasmine aikuwa wannan ni shinake buk'ata idan kuma bahaka ba nasake maki abunda namaki ajiya da shekaranjiy...baiko k'arasa ba da sauri ta sakko daga kan gadon tashiga kiciniyar cire rigar kasancewar itama gown ce,, rufe idanunta tai ta rintse su gam kamar wacca zata had'iye k'arfe sannan ta duk'a ahankali tafara ciro rigar ta k'asa hartazo wuya sannan ta cire,,kasancewar batasaka bz ba yasa dukiyar fulaninta suka bayyana a fili, hmm aikuwa BARKIN'DO suman tsaye yai idanunsa cakk akansu ko kiftawa bayayi,'...Idanunta a rufe ta mik'o hannunta alamun yabata rigar tasaka shikuwa hankalinsa baiko kansa,kasa jurewa yai yakai hannunsa yajanyota ta fad'o kansa nan ya manneta da k'irjinsa,k'ara tai cikin tsoro sannan ta bud'e idanunta da sauri nan sukai kici'bis da nasa idanun da sauri tasake rufe idanun,'...
'Dagawa yai yakashe fitilar d'akin sannan yajanyo blanket ya rufesu, ahankali yafara shinshinarta a wuya tareda bata wasu zafafan kissing masu tsadar gaske,, ahankali yafara cusa fuskarsa a tsakanin dukiyar fulaninta yana gogata tareda yawo da hannayensa adik sassan jikinta nantake yasakarmata da kasala hakan yasa ko yatsanta bata iya d'agawa dakyar ta iya cewa ""yarima dan Allah ka kyaleni bazan iyaba zafi nakeji wallahi ciwo nakeji dan Allah ka kyaleni"" hmm BARKIN'DO fa yafara yin nisa dan haka sama sama yakejin zancenda takeyi,, d'ago fuskarta yai yahard'e goshinsu gu d'aya sannan yasauko da bakinsa gun nata ya Hard'e su gu d'aya yafara tsotsar yawunta da lips d'inta dik lipsglow d'inda Aunty Salma ta shafa mata ta shafa mata saida yatsotseshi, nan yacusa harshensa cikin kunnayenta yana lasa, nok'e fuskarta tafara jin wani yanayi na shigota, ahankali ya sauko da bakinsa yad'ora kan nashanunta yafara tsotsar kan tareda murzasu, cigaba yake da tsotsarsu nan yafara kai hannunsa tsakanin cinyoyinta yana shafa tareda kaisa kan HQ d'inta yafara shafasa cikin wani tsadadden salo,,hmm hunayya fa da'alamu sak'onnin nan na isarmata dandai sai faman gantsarewa take tana nishi,,ahankali ya sakko da bakinsa kan cibiyarta ya saka harshensa acikin cibiyar kasancewar cibiyar mai zurfi ce nan yafara kissing na cibiyarta sannan yasake kai bakinsa kan dukiyar fulaninta yacigaba da tsotsa, tsotsar d'ayan yake yayinda hannunsa ke kan d'ayan yana murtsatsashi hakan yasaka hunayya tafara ware k'afafunta BARKIN'DO abun nema yasamu nan yakai hannunsa yacireta mata pant d'inta sannan yakai hannunsa kan HQ d'inta yana shafasa,hmm su Malama hunayya sweet yakai sweet tai tsitt kamar baita ba,,towel d'inda ke jikinsa yacire ahankali yafara shigarta, yauma dai kamar kullum banbancin kad'an ne sai kusan 3:00am sannan yasamu yabiya buk'atarsa,'...
Ahankali ya mirgina yasauka daga kanta yana mayarda numfashi.......
*Kuyi manage da wannan idan na warke zanyi dayawa insha Allah*
🏃♀🏃♀'''Muje zuwa '''
'''AUFANA for life'''🌷🌷
*I.W.A*🖊