[ 4/10/2018 ]
🌷 *BARKIN'DO*🌷
*[ very interesting story ]*
*Story & Writing - By AUFANA*✍
✨✨ *Devoted to - ALL FULANI'S IN THE WORLD*✨✨
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*®📚
*[ onward together ]*
*{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious and dropping a kinda lights to readers }*
'''THE PEN OF LOVE 😘 HERT TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS 😭 CURDLES 😊 GIGGLES 😁 AND MARRIAGE THINK💑'''
*JUST GIVE US FOLLOW.....*✔https://mobile.facebook.com/Intelligent-Writers-Association-350771435465066/insights/?section=likecount&referrer=home_page_panel
*Page 50~51*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Koda BARKIN'DO yadawo saiyaga wayam ba marwa ba alamunta nan yabud'e toilet kotashiga tai amai amma anan ma shuru,,mamaki ne yakamashi ganin yabarta a kwance tana bacci amma yaje yadawo kawai kuma baigantaba,fita yai abunsa yakama hanyar gun aikinsa,'...
Itakuwa Sun fita suka shiga motar Meelat k'awarta nantafa mata masifa da balbalin bala'i "Amma wallahi marwa kinbani mamaki ke saunace mara hankali da tinani kinfi kowa sanin dokokin k'ungiyarmu akaro nafarko Kin taka doka kinyi aure dikda kinsan dokar k'ungiya ce ba'a aure amma kika take kikayi anmaki uzuri ankyaleki yanzu kuma saiga ciki to wallahi kisani yanzukam ba ruwana ba hanuna ba k'afata dik hukuncinda k'ungiya ta yanke maki kekikajanyowa kanki" hankalin marwa dik inda yake yagama tashi arikice take mayafin ma datayafo ya fad'i sumarta dikta barbaje a gadon bayanta cikin tsintsar damuwa tace "k'awata dan Allah kitaimaka man mana danfa nayarda dake kuma nasan zaki rufaman asirine yasa nafad'amaki damuwata please help me my friend please...!!!" tausayinta taji nan "tace shikenan shikenan naji amma kinsan komun b'oye wannan zancen bazai b'oyuba saboda dodo zai sani abunyi yanzu dai mufara zuwa a zubda cikin tukuna sannan mufara batun shawo kan waccan matsalar k'ungiya" OK to yanzu yaza'ayi muje azubda cikin,, "indan wannan ba matsala akwai wani propose d'ina damuka dad'e dashi aikinsa kenan zubda ciki,ciki koyakai 6-7months yana b'arardashi balle wannan dakikace only 3months ne" shikenan muje a b'arardashi kawai danma tin akaron farko yafara bani matsala jiri ga amai ga masifaffen zazzab'inda nake fama dashi kai ina zan iya aa wallahi tinda k'ananun shekaruna yara su tsufar dani Sam,, "hmm marwa kenan to ai ni Sam banmakawo batun haihuwa yanzu agabana mazan ma basa gabana balle har ayi batun haihuwa" hhhh k'awata kenan wato saikin gama cin duniyarki da tsinke, "sosai ma kuwa yauma my d'ina zatazo k'asar nan" wa kenan...? marwa ta tambaita "Fainus mana kinga kuwa yau ba bacci sai aikin" tafad'a cikin nishad'i "ni kinga muje ma ayi sauri a k'aremaki naje zuwa tarbanta" juya fuska marwa tai cikin b'acin aranta tace,, lallai fainus nizata renawa hankali nasanyota acikin wannan harkar amma hartafara gudu na tafara mu'amala da manya kenan bakomai dama rayuwata take wato ita ta girma koh,, tana cikin wannan tinanin k'awarta meelat ta dafata "kawata mun iso fito muje" murmushi tai sannan tafito,'...
Wata hospital ce babba da'alamu dai ta gomnati ce,tafiya suke cikin isa da k'asaita kan marwa bako mayafi ahaka har suka iso inda zasu shiga, noking meelat tai akace waye sai tace "gimbiya meelat ce" tana fad'ar haka dakasa yazo yabud'e k'ofar sai wagar baki kamar gonar auduga itakuwa sai wani shan k'amshi take,,bayan Sun zauna suka gaisa ganin zai b'ata musu lokaci da surutansa yasa tak'ara shan k'amshi sannan tace "young doctor k'awatace tasami ciki kuma bataso shine mukazo acireshi bcoz Sam baidace ace Kamarta big lady wai tahaihu yanzuba" murmushi yai sannan yayiwa marwa wani shu'umin kallo yai dariya sannan yace "gaskiya kam big lady ce ba k'arya kuma yanzu za'aiyanda kikace da girman kujerarki gimbiyata" Aha gaggauta dan Allah saboda sauri muke,, acikin office d'insa a gefe akwai wani k'aramin gado anan yake aikata wannan mummunar aika aikan,bayan yagama harhad'a komai yace marwa tahau gadon ta kwanta nan tahau wasu injections yahad'a yamata sannan yabata kwayoyin magani k'anana sosai guda uku yace ""wad'annan idan kinje gida kisha saboda anan anhana zubda ciki a b'oye mukeyi, tinda 3moths ne bazakiji wahala ba sosai jinine kawai daya fito kizuba ruwa ki wanke ammafa idan yafito kihad'a tea mai kaurin gaske kisha sannan ki kwanta nawasu hours saboda jikinki yadawo normal"" OK thanks tafad'a sannan tasauka, ganin angama komai yasa meelat ta mik'e tsaye domin su wuce,,harsun fara tafiya sai yace "gimbiyata toni miye ladana" murmushi tai tace "karka damu zamu had'u next time zan biyaka" tana fad'ar haka tajuya suka wuce,'...
Marwa saboda zumud'i tin acikin mota tasha maganin meelat kuwa dariya tabata dakuma tausayi,, suna isa meelat ta sauketa ta wuce abunta itakuma tashiga ciki,a Falour tazube saboda ganin taurari datafara yi sunamata yawo a idanu nantake tafara jin jiri nad'ibanta kankace me har jini yafara zuba a karkashinta,, da sauri ta tashi tana dafe kai da bangon gini dakyar tasamu ta isa toilet nanfa tafara cin kashinta,tasha wuya sosai kamin cikin yazube dan ita kanta saida ta tausayawa kanta,yana zubewa kuwa tazuba ruwa ta wanke yawuce,yaa salaam Allah sarki anmaida kisa bakomaiba uwa mahaifiya ke zaki kashe d'anki dakanki hmm Allah ka shiryardamu,,,...
Bayan tawanke toilet d'in sannan tai wanka tafito kitchen tawuce tahad'a tea tasha abunda bata tab'ayiba saidai amata, bayan tasha tadawo d'aki ta kwanta,'....
Around 6:00pm BARKIN'DO yadawo yaganta a kwance haryanzu bacci take wani watsattsen kallo yamata yacire kayanshi yashiga toilet yai wanka,yana fitowa yasaka jallabiyyarsa yafita falour yafara aikinsa,, a yanzu kam abubuwa dik sinyiwa BARKIN'DO yawa yanzu ba batun dawowa gida makarantarsu tabasu umarnin yin wani corse natsawon shekara d'aya dasun kammala zasu fara aiki danhaka yanzu saisunyi 1year sannan zasu dawo gida,'...
****** ******
Zaune take akan kujera meesha da meerah na a gefenta suna kallon TV wata channel ce da ake series film MBC Bollywood suke kalla hunayya kuma na danne danne wayarta, ta damu sosai a nemomata number wani a rugarsu domin tadinga waya da inna da Abba dakuma k'awarta kwaine,'...
Suna zaune saiga humair yashigo d'auke da daddad'an albishir anyiwa hunayya promotion from jss 1 to jss 3 idan anga karatunta nacigaba next year saitawuce ss 2 aikwa farinciki murna harda tsalle agun hunayya ba'amagana su meerah ma suntayata nan suka zage dantse wajen koyamata abubuwanda bata saniba kamarsu chemistry da physic, English kam Alhmdllh mathematics ma balaifi,, humair yanemomata number wani d'an rugarsu mai shagon cikin unguwarsu ne tahannunsa take gaisawa dasu inna,Abba yaji dad'in hakan sosai yanzu kusan kullum saisunyi waya,'...
Yau takasance weekend kuma a ranar Monday ce zasu fara exam [candy] danhaka batada zama any time cikin karatu take,'...
**********
*AFTER ONE YEAR.....*▪▫▪
Sauri take cikin gaggawa tacire kayan jikinta tafad'a toilet dasauri tai wanka tafito tashirya cikin wani tsadadden sweezless pink and blue colour da'alamu dai anko ne, d'inkin yamatuk'ar karb'anta abunka da bafulatanin mutum sai tai kyau sosai dikda bawata kwalliya taiba amma hakan baihana bayyanar tsintsar kyanta a fili ba,,wani mayafi ta d'akko pink colour yanada d'an girma sosai saikuma takalma hill suma pink colour nantake kyanta yak'ara bayyana,tirarika tad'akko zata saka saikuma ta tinadafa ita matar aure ce kuma haramun ne matan aure tasaka tirare idan zata fita danhaka tamayar tad'auki wayarta da jakarta tafita,,,...
Tana fita ta tararda Nasreen da sauran k'awayensu na jiranta a falour murmushi tai nan suka gaisa sannan suka fita saboda sauri suk.........
🏃♀🏃♀'''Muje zuwa '''
'''AUFANA for life '''🌷🌷
*I. W. A*🖊