BARKIN'DO part 62-63

1.6K 106 0
                                    

[ 15/10/2018 ]

🌷 *BARKIN'DO*🌷

*[ very interesting story ]*

*Story & Writing - By AUFANA*✍

✨✨ *Devoted to - ALL FULANI'S IN THE WORLD*✨✨

*INTELLIGENT WRITERS ASSOCIATION*®📚
     *[ ơŋщąγɖ ɬơɠɛɬɧɛγ ]*
*{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious And dropping a kinda light's to readers}*
'''THE PEN OF LOVE 😘 HERT TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS 😭 CURDLES 😊 GIGGLES 😁 AND MARRIAGE THINK💑'''
*JUST GIVE US FOLLOW......*✔

    
   *Page 62~63*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Cikin sauri suka shirya batareda sanin kowa ba suka kama hanyar masarautar DUMNAH,,,....

Suna isa nan marwa tafad'awa mahaifiyarta dik abunda ke faruwa tindaga fara soyayyar BARKIN'DO da hunayya har izuwa yanzu, ranta yab'aci sosai da irin hukuncinda mai martaba ya yanke nantake taci burin kwatowa y'arta y'anci tinda shima yakwatowa nasa d'an.basufi 30minutes da zuwa ba gimbiya sailuba ta shirya suka wuce izuwa gun bokansu dikda wahalarda sukesha kamin su isa gun bokan amma hakan baidamesu tinda yana biyamasu buk'atarsu, bokan cikin daji yake sosai dan inda yake zaune adaidaita sahu Ma baya zuwa balle mota saidai k'afa,"....

Suna kawowa dajin suka sauka kan adaidaita sahunda sukazo kasancewar sun ajiye motarsu tin kan sushigo dajin shidai driver zamansa yai acikin motar baizoba,,dakyar suka iso gun bokan maisuna LAFLAFTAU wanda dama shine tsohon bokan gimbiya sailuba ita tanunawa gimbiya laila shi kuma takawota gunsa. K'aidar aikinsa saiya sadu da mace yake mata aikinta saboda haka idan har kinaso dole ne ki'amince yanzuma hakan yabuk'ata agun marwa nanfa tatirje tace bazataiba itada mazan ma basa gabanta saidai mata totaya zata amince wannan k'azamin dayake a jeji ya sadu da'ita BARKIN'DO ma dan Allah ya sanyamata sansa ne amma badan tanajin dad'in mu'amala dashi ba,, dakyar suka samu ta yarda yashiga cikin bukkarsa da'ita. Saida yad'auki tsawon 30minutes yana tarayya da'ita sannan yakyaleta tafito shima yafito sai wani zare idanu yake yana lasar bakinsa, wa'iya zubillah Allah ka shiryardamu da zuriarmu baki d'ai ameeeen,,,....

Yana fitowa ya zauna yafara aikinsa na k'arya saida yagama dube dubensa da zane zanensa sannan yace "me kuke buk'atar amatane a kasheta ko a haukatata tabi duniya har abada" gimbiya laila tai saurin cewa "aa boka so muke a turamata aljanu su rikitata tayanda shi kansa zaikasa gane kanta kaga daga nan idan yagaji da abubuwanda take sai asaka ya saketa" angama laila saidai fa wannan aikin naku babba ne dole sai ansiyi kayan aiki dakuma kyaututtuka wad'anda za'abama aljanu,, dariya tai sannan tace "bakomai boka aikasan mu nakane" wasu mak'udan kud'i taciro daga jakarta ta ajiyemasa a k'asa "gasunan boka dik abunda za'ai sai ayi kawai" shikenan kuje nanda jibi zakuga aikin yafara gudana,, wata dariyar mugunta sukai suka tafa sannan suka tashi suka wuce,,,...

        ******  ******

Koda su mai martaba suka iso gida ya aika akiramasa gimbiya laila sai hadimanta sukace batanan, batanan kuma to ina taje cewar mai martaba kasancewar yanada abubuwa gabansa yasa baidamu da sanin inda tajeba saboda tinda suka dawo yafara maganar gyaran sashenda hunayya  zata zauna,, nantake yakira sarkin gida akai maganar komai saboda so yake agyara dawuri ta dawo,"....

               ********

Suna isowa basu wani jimaba marwa da gimbiya laila suka kamo hanyar gida saboda dare yafara yi duhu yafara shigowa,, saikusan 7:00pm sannan suka iso suna isowa kuwa marwa takoma sashensu tad'auka zata tararda BARKIN'DO saitaga bayanan. Wato har yanzu yanacan gun y'ar iskar can nantake taji wani bak'in ciki yazo mata taji wani abu yazo ya tokaremata zuciya, saida ta zubda kwallah sannan tad'anji sauk'in abunda takeji, wanka tai tashirya sannan tafito falour taci abinci.tanacin abinci tashirya takwashi kayanta tafita motar BARKIN'DO wacca yake hawa ta d'auka tafita abunta, ko ina zataje oho,,,...

         ******  ******

Zaune take akan kujera tana kwalliya towel ne d'aure ajikinta wanda girmansa ko cinyoyinta bai rufe ba fad'insama haka saida ta takuresa sannan tasamu tad'auresa yad'an rufemata jikinta, tana cikin kwalliya harta gama ta tashi ta bud'e wardrobe domin d'aukan kayanda zata saka saiga goga yashigo hannunsa rik'e da Cup na tea.dazk'arewa yai a tsaye ko motsin kirki bayayi idanunsa sunyi tsaye cakk akan hunayya yana kallon kyakkawar surar abar k'aunarsa, wani shu'umin kallo yake mata wanda yasa har saida taji ajikinta akwai mutum a bayanta, ahankali ta juyo cakk suka had'a ido dashi murmushi tai tajuya tacigaba da abunda take dandai idan da sabo tasaba da halin yarimanta,, ahankali yak'araso gunta tareda rungumeta tsamm ajikinsa ta baya cup d'indake hannunsa ya ajiye agefen gado sannan yajuyo da'ita suna fuskantar juna. Wani k'ayataccen murmushi tasakarmasa sannan tace "yarima wannan kallon fa kamar zaka cinyeni" shima murmushin yai sannan yace "had'iyeki ma zanyi ba cinyeki ba idan ba'abari na mori wannan kwalliyar ba"  dara daran idanuwanta tazaro tareda bud'e d'ank'aramin bakinta wanda yasha janbaki "Haba dai yarima dan Allah kai hak'uri mana kada kab'ataman kwalliy..." bata k'arasaba yahard'e bakinsu gu d'aya yafara tsotsa, ahankali yad'auketa sama sukawuce sai kan bed d'inta towel d'inda ke d'aure ajikinta yacire yafara shafar kyakkawar surarta,, saida ya tsotse dik janbakinda tashafa sannan yasake lips d'inta yafara kissing d'in surarta tareda shafar dik wata siga ta jikinta cikin wani salo mai wahalar fassara.tanajin dad'in salonsa hakan yasa itama tafara mayarmasa da martani, hannayenta tacusa acikin sumarsa tana yawo dasu kamar tana masa sosa hakan kuwa bak'arami jin dad'insa yake ba dan data fara baisan lokacinda yacafki dukiyar fulaninta ba yasaka abakinsa, gantsarawa tai tareda yin wani nishin dad'i ahankali tasake cusa hannayenta acikin short niker d'inshi ta cafko sandar girma tafara mulmulata san ranta,, hmm BARKIN'DO ji yai kamar babu wani abu aduniya wanda yafi abunda tamasa dad'i nan yacigaba da tsotsar bobss d'inta,"...

Tsotsarsu yake san ransa tsotsa mai cike da salo daban daban.duk'o kanta tai tasaka bakinta kan bobss d'insa tacafka tafara tsotsa y'ar k'ara taji yai saikuma taji yasaki bobss d'inta yadaina tsotsa danhaka tacigaba da tsotsarsu,, tofa BARKIN'DO yafara bada maza hhhhh hunayya aikinki na cauu Lol,'...

Saida taga dik yasake yabada gari kawai ta mik'e tsaye tagudu toilet tana masa dariyar mugunta, kasa tashi yai sai maida numfashi yake hartasake wanka tafito yananan baitashiba aikwa nantaita masa dariyar mugunta, bayan ta shirya ne ta tausayamasa tashiga toilet tahad'a masa ruwan wanka sannan fa yatashi,, bayan yai wanka yafito ta tayasa ya shirya saboda har yanzu jikinsa baisakeba bayan ya shirya suka fita a motar humair daya d'akko suka shiga,,,...

Yawo sukai sosai wuraren hutawa da shak'atawa saida suka gama yawonsu sannan suka wuce super market sukai y'ar siyayya daga nan yawuce ya ajiyeta gidan Aunty salma sannan yawuce gida,,,....

Hausawa sunce mai hali baya fasa halinsa saidai idan badashi aka haufesa ba. Marwa dai takoma bakin aiki dan tinda tafita har yanzu bata dawoba koda yashiga sashen su yatambayi hadimanta sukace suma basusan inda taje ba, ko ajikina yafad'a azuciyarsa yawuce sashen hajiyarsa yaukam ma yai sa'a sarki baiyi bacci ba nansuka fara firarsu ta duniya,"....

Hunayya bata baro gidan Aunty salma ba saida takoyamata sihirtattun girke girke takuma had'ota da tsadaddun kayan mata sannan tabata wasu english where's masu kyan gaske,dikda tanajin kunya amma saidai ta mata godiya sosai sannan sukabaro gidan,, amota BARKIN'DO yace saita nunamasa abunda Antynta tabata hararansa tai sannan tace tak'i d'in, dariya yai yace "yamaki ai zamu had'e ne kinsan d'azuma kind'au bashi koh tara maki nake sainarama abuna" dariyan k'eta tamasa harda gwalo Ma,,,...

         ******  *****

Rayuwa na tafiya cike da jindad'i da walwala, yau kimanin kwana biyu kenan hunayya takoma School yayinda kuma mai martaba ya matsa aka gyara sashen hunayya yanzukam komai angama har kaya ma ansaka sababbi komai na gidan sabon ne hakan kuwa bak'aramin dad'i yayiwa BARKIN'DO da ummi ba gimbiya laila kuwa yanzu ko fitowa batayi sosai saboda bak'in ciki

BARKIN'DO Where stories live. Discover now