BARKIN'DO part 74-75

1.5K 98 0
                                    

[ 23/10/2018 ]

🌷 *BARKIN'DO*🌷

*[ very interesting story ]*

*Story & Writing - By AUFANA*✍

✨✨ *Devoted to - ALL FULANI'S IN THE WORLD*✨✨

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*®📚
    *[ơŋщąγɖ ɬơɠɛɬɧɛγ ]*
*{ we give the readers of ours the best,,our inks are melodious And dropping a kinda lights to readers }*
'''THE PEN OF LOVE 😘 HERT TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS 😭 CURDLES 😊 GIGGLES 😁 AND MARRIAGE THINK💑'''
*JUST GIVE US FOLLOW.....*✔

*Page 74~75*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Haka dai malamin yadingayi kwana biyu dik saiyazo kuma dik yazo saiyaga ansamu cigaba,, yau ma kamar kullum bayan yazo yabada wasu mayuka BARKIN'DO yashafa mata baifi 5minutes da shafamata ba saigashi tabud'e bakinta takira sunanshi cikin farinciki yakarb'a tareda yiwa Allah godiya, aranar kuwa malamin da tarin arziki yatafi dan abunda BARKIN'DO yabashi zai isheshi amfani na tsawon shekara d'aya bama shikad'aiba harda iyalansa balle kuma wanda mai martaba yabashi bayan kuma ladarda mai martaba yabada gadik wanda yai nasarar warakarta aikwa sai godiya yake yana Allah yak'ara lafiya,,,....

Alhmdllh hunayya lafiya tasamu dan yanzu kam BARKIN'DO har fita yake da'ita sunad'an zagawa idan tagaji kuma saisuje kallon dawaki idan ana wasa dasu kokuma suje lambu, sannu a sannu lafiya tasamu saidai lafiyar mai ciki dama kad'ance amma dai Alhmdllh komai normal yanzu kam, "...

Zaune take akan gado tanajiran fitowarsa sai tad'aga rigarta tana kallon k'aton cikinta can kuma sai ta tashi taje gun mirror  tana kallonsa tareda shafasa cikin tsintsar so dakuma k'auna tsayen take har yafito daga toilet murmushi yai daya kalleta itama murmushin tamayarmasa ahankali yazo yarungumeta ta bayanta tareda shafa cikin nata sannan yai kissing nata "jasmine inasanki sosai ina matuk'ar k'aunarki" murmushi tai sannan tajuyo tana fuskantarsa tace "nima inasanka my nuurr banasan kabarni idan kabarni jinake kamar acikin k'abari nake saboda kad'aicinka dan Allah kamin alk'awari bazaka barniba kuma bazaka gujeniba komai rintsi" wani tausayinta yaji dakuma tsintsar k'aunarta sai kawai yarungumeta tareda sumbatarta a goshi "insha Allah jasmine ina taredake har abada" wani dad'i taji yaziyarci zuciyarta wanda yasaka har tai wani murmushi wanda tajima batai irinsa ba. Janye jikinta tai tad'akko k'aramin towel tana gogemasa ruwa a jikinsa shikuma yabita kawai yana kallonta cike da k'auna, mai tad'akko ta tayasa shafawa saboda bazata iyaba itakad'ai shiyasa yakarb'a yana tayata. Bayan tagama sannan tafitar masa da kayanda zai saka had'eda under where's d'insa nan ta taimakamasa yasaka sannan tafesheshi da tirarukanta masu dad'in gaske bayan tasaka masa sannan tad'akko hula da takalma daga gunda ake ajiyesu nantagogesu tsabb ta k'ara karya hular sannan tasaka masa aka, bayan tagama sai takallesa tai murmushi sannan tace "gaskiya nidai nafi kowa sa'ar miji gashi kyakkawa kuma gashi mai tsoron Allah anya wai zan yarda kuwa kafita karfa wata ta kwaceman kai mijina" dariya yai sosai kamin ya rungumeta yace "jasmine waya koyamaki wad'annan maganganun kin girma koh" itama dariyar tai sannan taja hannunsa suka fita domin tamasa rakiya,, bayan tarakasa sannan tadawo domin tsabtace gidanta saboda ita cikinta bai hanata yin aikace aikacenta ba batada kasala kuma batada sanya kokad'an.bayan tagama ne tai wanka tasaka kaya sannan tafita cikin gida, "....

Da dare kuwa bayan yadawo dazasu kwanta nanfa BARKIN'DO yace sai anbashi hak'k'insa kallonsa tai cikin shagwab'a tace "haba my nuurr kayi hak'uri mana bakaganin yanayinda nake yanzu yana zakaji dad'in aikin da wannan k'aton cikin nawa kai hak'uri mana har nasauka" kallonta yai da fuskar tausayi yafara mata magiya dole bayanda ta'iya tahak'ura tinda yaji yagani zai iya saidai fa tawahala saboda girman cikin amma dayake BARKIN'DO akwai dabara shikam baiwahala sosai ba,, dasafe bayan sunyi wanka sannan sukafito suka karya suna karyawa ne hunayya tafara rok'onsa akan yakaita gida taga 'yanuwanta tana kewarsu sosai tanaso tagansu. Murmushi yai tareda lakutar hancinta sannan yace "naji amma kiyi hak'uri idan kin haihu saimuje da baby d'inmu kinga su inna ma saisuga jikallensu ko" yafad'a yana kashemata ido d'aya, murmushi tai sannan tace "ainaga da sauran lokaci ne ka kaini idan nahaihu kuma kaga saimusake zuwa" dariya yai saboda yaga yanzu hunayya tai baki sosai gawani wayo datak'arayi "to naji jira idan naje Australia nadawo saimuje" shuru tai batasake cewa komaiba alamun tai fushi dariya yai yajanyota akan cinyoyinsa yana shafa sumarta can kuma saiya tashi yajanyo k'afafunta yanamata tausa saboda sun kumbura,,,....

Around 11:00am hunayya na kwance akan kujera BARKIN'DO kuma bayanan yafita saiga meesha tashigo ganin yanayinda take ciki yasa tai saurin komawa cikin gida tafad'awa hajiya, koda sukazo harta sauko k'asa hannunta dafe da maranta saboda wani ciwo da maran take mata. Wasa wasa abu sai k'aruwa yake ganin abun basauk'i yasa aka kira BARKIN'DO aka shadamasa aikwa baitsayaba da sauri yadawo aka d'auketa suka wuce hospital, dazuwansu kuwa akashiga da'ita Labour room nanfa BARKIN'DO yace ba'inda zaije dole norses d'in badan sunsoba suka kyaleshi dashi akeyin nak'udar,,,....

Cikin ikon Allah kuwa hunayya tasauka lafiya tasami 'yan baby's d'inta twin's maza kyawawa masu kama da BARKIN'DO sak, murna da farinciki ba'amagana agun BARKIN'DO ba'amagana dan saboda murna harda kwallah yai tin ba'ako wanke masu jikiba yad'aukesu aikwa jini dikyab'ata masa kaya norses kuwa sai kallon ikon Allah suke sunamasa dariya, bayan anmasu wanka itama ta wanke jikinta sannan akafito dasu d'akin hutu kankace me asibitin takusa cika da mutane ganin komai lafiya yasa aka sallamesu suka wuce gida BARKIN'DO sai rashin ta'ido yake yahana kowa yaran saishi kad'ai ke rik'onsu harsuka isa,,,....

Suna isowa kuwa aka d'auki yaran aka kaiwa mai martaba yad'aukesu yanata kallonsu cike da k'auna yanda yake ganinsu kamar lokacinda aka kawomasa BARKIN'DO alokacinda aka haifesa, addu'oin tsari dana kariya yamasu sannan yamasu kiran sallah sannan yalasa masu zuma da ruwan zam zam abaki bayan yagama sannan yaje dakansa yakaisu gun sarki,, shima addu'uoi yamasu tareda sakamasu albarka sannan yamasu kyauta mai tsoka saboda atarihin masaraitar JAMNAZ hunayya itace mace ta biyu data haifi tagwaye kuma maza bayan mahaifiyar sarki kakar mai martaba,"....

Dasafe bayan anyiwa yaran wanka hunayya ma tayi sarki ya aiko abashi abashi twin's suyi fira meesha tai dariya tace "sarki fa naji da yarannan nashi" bayan angama shiryamasu sannan meesha tad'aukesu takaimasa.........

*Kuyi hak'uri da tyaiping error bansamun lokacin yin editing ne wlh*


🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀'''Muje zuwa'''

'''AUFANA for life '''🌷🌷
   *I. W. A*🖊

BARKIN'DO Where stories live. Discover now