Part 28

35 1 1
                                    

Da sauri ta juyo da kanta dai dai inda taji saukar kanshi baice da ita komai ba sai dai kara sata jikin shi da yayi sun dauki kusan 25mnts a tsaye yana yamutsa ta yadda yake so amma bata hana shi ba haka kuma batayi kokarin guduwa ba

Zuwa yanzu tsayi ya kusa gagarar ta duk yasa wata irin kasala ta sauka jikin ta don haka tayi ta maza ta cire hannun shi da ke cikin towel din yana wasa da boobs dinta don taki sake towel din tun dazu.

Toilet ta shiga ta bar shi a tsaye dama akwai kayan bacci da ta dauka da zata shiga wanka ta manta da zane shi yasa ta fito bata sa kayan ba, don haka kayan tasa hakanan duk da wando 3/4 ne amma haka tayi kokari ta fito

Akan gado ta same shi yana dafe da kanshi kamar ciwon kai na damun shi hijab din ta na sallah ta dauka tasa ta fita ruwa ta dauko ta dawo ta zauna gefen shi hannu tasa a kafarshi kanshi ya dago ya kalle ta ruwan ta muka mishi ya karɓa yasha kafin ya mika mata sauran

Kwanta wa yayi akan gadon ita kuma ta tashi ta gyara mishi kafafun shi ta koma kan kujera ta zauna, bacci ya samu na kusan awa biyu koda ya farka tana nan zaune akan kujerar dake dakin

Tashi yayi ya shiga toilet shima wanka yayi ya fito shima towel ya dauro kallo daya tayi mishi ta kauda kanta saida ya zauna bakin gadon kafin ya mata magna Zarah don Allah ki dauko mun kayan bacci ko jallabiyya a dakina kinji

Tashi tayi ta fita zuwa dakin pyjamas ta dauko mishi gray ta dawo kayan ta bashi kafin ta koma inda take zaune dazu kayan yasa tare da maida towel din toilet duk da taso ta karɓa amma ya hana ta

Akan kujerar ya dawo ya zauna yana janta da hira sun jima a wurin sai kusan 2am kafin yayi mata sallama ya tafi dakin shi ita kuma ta kwanta sai 10am ta tashi bayan da tayi sallah ta koma bacci

Toilet ta shiga tayi wanka ta fito doguwar riga ta wani material taa dauko tasa sai ƙaramin gyalen da ta yafa akan ta dakin shi ta nufa sai da tayi knocking sau biyu kafin ta bude kofar ta shiga

Bacci yake yi har yanzu don haka a bakin gadon taje ta zauna ta Dora hannun ta akan fuskar shi idon shi ya bude a hankali yana kallon ta good morning princess, good morning ya Ahmad ka tashi lafia Alhamdulillah

Yau ba aiki ne? Aah sun ce inzo gida inci amarci na da kyau da mata ta ya fadi hakan yana jawo ta jikin shi kirjin shi ta daka cikin wasa tace nika kyale ba wani amarci ka tashi zuwa aiki

Allah na dauki hutun kwana biyu kinsan akwai gajiya ina so in huta, ayyah am sorry ban sani ba da ban tashe ka ba don't worry ba komai with you by my side zan iya komawa baccin kuma mai dadi zo ki kwanta anan gefe na

Ya Ahmad na riga na tashi bacci, karki damu zo in sake saki wani baccin a hakan ya jawo ta ta kwanta a gefen shi ya sata jikin shi don haka ba halin tashi

A haka kuwa yaci sa'ar sakata wani baccin duk da dai bai dade ba ta tashi a hankali ta bar shi a kwance kitchen ta shiga ta hada coffee kafin tasa talatu aikin breakfast

Falo ta dawo ta zauna bayan 30mnts sai gashi ya fito dan ƙaramin kiss ya mata a gefen fuskar ta zo ki bani abinci yunwa nake ji plzz

Kan table ta same shi abincin ta zuba musu ta zauna sukaci a tare tasan ko tace aah bazai yarda ba don haka ba amfani jayayya bayan sun kare ta kwashe kayan ta kai kitchen ta gyara wurin

Akan kujerar da yake zaune taje ta zauna amma mutumin naku bai barta ba haka ya jawo ta ya haɗa ta da jikin, shi dai kawai yaji ta a cikin jikin shi koda ba abunda zai shiga tsakanin su

Ita tana game shi kuma yana amsa waya ko kuma replying messages na email, can wani lokacin su dan taɓa hira da yake sun yi lattin karyawa shi yasa basu nemi abincin rana ba da dare ma ya hana ta girki yace zasu fita dinner

Da zaije masallaci yace ta shirya kafin ya dawo don ya san shirin mata don haka bayan magrib ta shiga kwalliya eyebrows kawai tayi sai smooky eyes sai lip balm tayi kyau kwarai da gaske

Wata maroon gown tasaka mai dogon hannu amma pencil kuma daga waist dinta anyi wani Cape da ya rufe bayan ta riga tayi kyau

Don haka wani mayafi ta nema marar nauyi kuma ƙarami ta yafa, da ya Ahmad ya shiga tsayawa yayi kallon ta kwarai ta birge shi kuma tayi mishi sai yaji kamar a fasa fitar amma ina ba hali

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Don haka wani mayafi ta nema marar nauyi kuma ƙarami ta yafa, da ya Ahmad ya shiga tsayawa yayi kallon ta kwarai ta birge shi kuma tayi mishi sai yaji kamar a fasa fitar amma ina ba hali

Duk da haka sai da ya rike ta ya jujjuya ta ya kai sau uku kafin ya sake ta kinyi kyau zarah ta don haka shi a daki shin yaje ya shirya in black suit sai yayi amfani da pocket handkerchief maroon yayi wankan turare ya fito

Da suka jera sai ka rasa wane zaka zaɓa sunyi kyau kwarai, a wani chainess restaurant suka tafi, kowa ya gansu gwanin sha'awa kafin su shiga sai da wani ya tsaida su ya dauke su hoto haka ya Ahmad ya bashi wayar shi shina aka yi ta musu pictures

A ciki ma saida waiter din yayi wishing din su HML sudai sai murmushi suke abun kayatar wa abinci suka yi order da ko aka kawo abincin da ɗan ƙaramin katin su me taken HML

Becky na juyowa sai taga Ahmad da wata kyakkyawar mata suna zaune harda abinci yake bata a baki amma ai bashi da wata mata bayan salima unknown to her yana da mata kafin salima

Aiko wayar ta ta dauko pictures ta hau daukar su amma ita nata motive din daban ne ba kamar irn na sauran mutanen da suka tarar ba don Salima ta turawa pictures din kuma sai taki bari Ahmad ya ganta

Bayan sun kare gida suka wuce a falon ta suka yada zango Takalmin da tasa masu heel ɗin nan ne don haka sai da ya duka ya cire mata, a hannu ta dauki Takalmin ta kai su daki ta ajiye

Duk yadda taso ta cire rigar ta kasa zip din yayi nisan da hannun ta bazai kai ba dole ta fito falo ya Ahmad don Allah ka tayani cire zip din nan plzz, kafarshi ya nuna mata tazo ta zauna ba musu tunda tana so a cire mata zip din

Zip din ya cire amma Sam bai barta ta tashi ba ya Ahmad zan dan watsa ruwa plzz "no" yace da ita "me yasa" sai in kin yarda in miki wankan girgiza mishi kanta tayi da sauri "zaki zo muyi hira in kin kare" eh tace dashi a dakina fa yanzun ehh na tarda tace

Sakin ta yayi ta wuce daki shi kuma ya wuce dakin shi don ya watsa ruwan shima bayan ta kare wanka rigar baccin da ta saka iya gwiwa ta tsaya mata don haka sai ta saka a baya akai

Ta dauki wayar ta ta tafi dakin nashi akan kujera yake zaune yana waya don haka a wurin ta zauna hannu yasa ya jawo ta ya haɗa ta da jikin Shi yana ci gaba da wayar shi

Ai kuwa kamar wayar ce ta rike shi yana karewa wani hot kiss ya fara sake mata ta ko ina, maballan abayar ya cire ya Dora hannun shi akan kafarta....

Sai kusan 11pm tace mishi ya Ahmad zance in kwanta please "muje in raka ki" yace mata har sun kai bakin kofa ya rungume ta ta baya yasa kanshi ta gefen wuyan ta for sometime kafin yace mata zarah tafiya zakiyi? Baza ki tsaya ki taya ni bacci ba?

Zarah please I really need you don Allah kinji...

Taku a kullum book_addiict


BAZAN KARE A HAKA BAWhere stories live. Discover now