Apology Post

35 1 3
                                    

Assalam alaikum.

Good morning my people, kuyi hakuri dani dan Allah kunsan abubuwan sai a hankali na danyi tafiya kwana 2 kuma ga shirye shiryen sallah

Na san zai dauke ni lokaci mai tsawo kafin in sake post, zamuci gaba bayan sallah in sha Allah

Allah ya karbi ibadun mu kuma ya biya mana bukatun, Barkan mu da sallah.

BAZAN KARE A HAKA BADonde viven las historias. Descúbrelo ahora