Part 33

25 1 2
                                    

Da safe zai tafi office saida ya shiga dakin ta suka gaisa kafin ya wuce bata fito ba saida ta kammala duk wani abu da zata yi ta shirya don zuwa Saloon tana son tayi steaming kafin tayi kitso

Ya Ahmad ta kira ta faɗa mishi kafin ta kira mai kitson don su haɗu gidan hajja a falo ta samu talatu tana goge zan fita talatu, yowwa aunty sai kin dawo

Kitson kwarai tayi masha Allah yayi mata kyau bata dawo ba saida yamma koda ta shigo gida karfe 5pm, a falo ta samu salima da wasu mata da bata san su ba da yake tayi sallama basu amsa ta ita kuwa ta wuce bata gaida su ba

Salima ina kika samu wannan isassar? Daya daga cikin su ta tambaya bata amsa ta ba saida ta gama ƙarewa hanyar da ta bi kallon wulakanci kafin tace co-wife hmnn lallai akwai aiki

Aikin me fa? Kina da co-wife kike zaune a haka ba tare da daukar wani mataki ba, wani irin mataki kuma aini nazo na same ta ba ita ta same ni ba kuma ba ruwan Ahmad da ita

Zaune kawai take a gidannan don tana kanwar shi auren haɗi ne kinsan iyaye da kauɗi ko ina ruwan su ohoo, ki bari kawai iyayen arewa wallahi sun cika shisshigi su a dole masu 'ya' ya cewar daya daga cikin wadda tunda suka fara maganar bata sa baki ba

Don ma Ahmad na girmama baban shi kwarai ita kuma baban ya tsaya mata ai da tuni ta bar gidan, Sali maganar gaskiya ban yadda cewa Ahmad zai zauna da wannan a gida daya ba kuma ki yarda ba wani abu a tsakanin su ko dai baki sani ba ko suna wasa da hankali ki

Abun da nake son in karanta kenan saboda nayi tafiya kwana 4 bana nan jiya na dawo daga irin take taken su na lura akwai wani abu a tsakanin su amma zan bincika Allah idan na fahimci ya fara kula ta zai haɗu da bacin raina because ni kaɗai ce matar shi kuma ni kaɗai zai zauna da

Ta shiga kitchen salima ke fadin haka murmushi kawai tayi zan shayar dake mamaki salima am not ready to fight amma zaki raina kanki

Da sauri ta shiga haɗa girki don tarbon ya Ahmad wanda a farko ba shine ya kai ta kitchen din ba, nan take kanshi ya fara cikasu da gangan taki rufe kitchen din don su san me take

Da earbuds a kunne ta don haka ta kira ya Ahmad while tana ci gaba da aikin ta, da sallama ya amsa wayar ya Ahmad kana ina? Ta tambaya cikin shagwaɓa bakin gate ya amsa ohhh someone is missing me

Yes I missed you, okay ina cikin mota azo a tarbeni ko in koma inda na fito, noo Haba dai am coming wutar gas din ta kashe tare da rufe kitchen din da key Sam bata yarda da waɗannan bakin ba

Yadda ta fita da ɗan sauri ne yasa suka bita da kallo ko ina zata ohoo, yana zaune a cikin motar kuwa ya fidda kafa daya waje daya na ciki da murmushi fal fuskar ta ta isa gunshi sannu da zuwa ya Ahmad

Ni ba irin wannan nake so ba haka nan kawai ba ɗan hug ko ɗan welcome kiss Haba zarah ba shiri ta shige motar tare da haye mishi kafa kuma ta rungumi shi lokaci daya

Uhmmmn this is what I expect from duk zan fita ko kuma in na dawo kina iya kara wani abun amma kar ya gaza haka kinji kanta ta daga mishi bismillah mu shiga cikin gidan

It looks like kin karbi girki yau ko? Uhmmnn tace mishi murmushi yayi ko ke fa haka kawai muna cin amarcin mu ki ka bari salima ta katse mana jiya bata ce mishi komai ba don haka yasa hannun shi ta kugun ta ya ja ta suka shiga gidan

Adai dai kofar falon ya dan mintsine ta ya Ahmad please, naki ai jiya ina ganin ki kina mun dariya yau is my day zan rama, sun riga sun shigo falon don haka tace mishi muje ɗakina sai ka rama

Haka ya bita shi bai ma lura da mutanen dake falon ba, Ahmad! Salima ta kira shi da sauri ya kalli zarah kafin ya juya ya kalli salima still yana rike da zarah

What is the meaning of these ko kunya babu sannan yaushe aka fara wannan tare da nuna irin rikon da yayi wa zarah, zata yi magana ya hana ta karki damu lokaci na ne yanzu

Yaushe kika fara mun tsawa a matsayi na na mijin ki, kin manta waye shugaba a tsakanin mu ne? Am sorry Ahmad but I need some explanation here kwarai zaki samu amma ba a gaban waɗannan ba, zee ku shiga daki ina zuwa

Da ke da zarah duk mata na ne inada ikon kula kowaccen ku don haka no body amongst you has the right to question me, jiya Ina tare dake yau kuma ina tare da ita daga yau haka rayuwar gidana zata ci gaba da kasancewa wannan doka ce ina fatar kun jini da kyau

Juyawa yayi ya wuce dakin zarah dan haka ta  bishi, dukkan su suna shakkar shi saboda in har ya fara tashi rigimar dole ma kowa ya saurara ita zarah dama ta san halin shi don haka take kama kanta, ita kuwa mutuniyar sau daya ya taɓa mata tsawa sai kuma yau

Yana zuwa dakin toilet ya shiga yayi alwala daga nan ya fice masallaci itama sallar tayi kafin ta koma kitchen ta haɗa sauran abincin ta juye ta kawo mishi falon ta ta ajiye don haka koda ya dawo ya riga da ta tanadar mishi komai da komai

Har yanzu bai koma dai dai ba fuskar nan ba yabo ba fallasa, bayan ya kare cin abinci ta kwashe kayan ta dawo ta zauna kusa da shi kwarai yana so ya sake suci gaba da hira da zarah amma salima ta bata mishi mood ya tsani raining hankali wallahi

Ya Ahmad zarah ta katse mishi tunani uhmmnn yace tare da kallon ta, kasan irin halin nan naka ne yasa nake mugun tsoron ka da wanda har yasa na kasa bayyana irin son da nake ma agun kowa infa na ganka jikina har rawa yake

Me zaiyi in ba dariya ba Haba! Da gaske kwarai kuwa ya Ahmad kasan fa baka wasa damu ko kadan ko gaisuwa sai Kaga dama kake amsawa idan mun ganka sai mu kama ga dodon umma, ohhh dama ni kuke cewa dodon umma

Ehh, I once heard the name from someone a cikin gidan amma ban taɓa dauka ni kuke cewa haka nan ba amma ai yanzu am not that scary ko? Saida ta tashi kusa dashi kafin tace you are lovely and nice also

Murmushi yayi tare da bin ta dakin...

❤️❤️❤️

Check the spoiler alert of my new book dropping on new year's eve

https://my.w.tt/fp3a8Wd381

BAZAN KARE A HAKA BAOpowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz