MAMANA CE page 5__6

412 10 0
                                    

[12/01, 5:24 PM] Hauwau Salisu: 🤱🏻🤱🏻🤱🏻 *MAMANA CE* 🤱🏻🤱🏻🤱🏻


         *NAH*

*HAUWAU'U SALISU*

___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

___________________________________



07081095452




*Addu'arku nake bukata pls 👏🏻👏🏻*

'''Diyar Yayanah sannan sister dina ba lafiya pls kusata a addu'o'inku Allah yabata lafiya yasa kaffarane Manaal Ameen
'''



Page  5

Dr Aiman sai safa da marwa yake a office dinsa tunda Umminsa ta kirasa ta fada masa 'yar tsohuwa na tafe da Danta hospital dinsu ba lafiya yaji hankalinsa ya tashi kasancewarsa mutum mai tausayi da sanyin hali uwa uba ga taimakon nakasa dashi ,
Duk ma'aikatan gidansu yafi sabawa da Tsohuwa dan anan gidan yawayi gari ya ganta sosai yake tsokanarta matsayin kaka itama ta daukesa tamkar jikanta yana yawan neman shawara gareta idan  bukatar hakan ta taso
yazama dole yatsaya kan lamarin  Danta kuwa duk rintsi .

Yana kallon wayansa nata kara amma baijin zai iya daga kiran ahalin dayake ciki yanzu ,
Amma ganin wannan kiran na Amininsane yasashi dagawa

,, Yaro yakake ,

Daga can aka amsa tamkar baisan yin maganar ,

,,Yaro inacikin matsalafa kazo kasameni gida pls ,

Tamkar yana gabans ya girgiza kansa ,

,,Yaro yanzu ina kan duty kabari anjima zan shigo Allah yasa badai halinnaka kayiba ,

,,Yaro kaima kasani banda mutunci amma ansamu wata yarinya karama dake neman ja dani abun takaicinma 'yar kauye ce ,

Duk da yana cikin damuwa Dr Aiman saida ya dara .

,,Yaro kace kasamu dai dai da halinka zanso ganin wannan lucky girl dinfa ,

,,mtsss yaja tsaki ya kashe wayan ,

Dai dai time din yaga Tsohuwa nabin bayan nurse andoro marai lafiyan kan gado ana nufar inda yabada umarnin kaisa ,

Amrah na rike gam da hannun Ammi tana masifar sudakata ta iskosu karsu bace mata da Abbu ,

Tsohuwa banda hawaye babu abunda take , tana zaune a burni taci mai kyau tasha mai kyau ta kwanta mai kyau amma tilon Danta kwara daya yanacan Kauye yana fama da talauci ga makanta ga nakasar kafa ,

Itakam inazata kai wannan alhaki nashi ?😭

Amrah ganin Tsohuwa na kuka su kuma sun dannasa wani kalai guri ( bata fahimci daki bane kunsan na kauyensu na ciccine ) saita saki hannun Ammi ta bisu ciki tana ihun barayin Abbu na ,
Sai time din suka ankara data shigo cikima ,

Nanfa akafara dramai saita fita tace ba indazata saida Abbu ,

Dr Aiman ya shigo cikin sauri dan dubasa ya iske anata fama da yarinya karama amma ga alama tana gab dafara masu bore dan haka  yace su kyaleta .

Cikin kwarewa yafara dubashi abunka da masana kan harkai baisha wahalaba yagane ulcer ce tai masa chronic (mugun kamu) ,
Ya jona masa drip yasaka abubuwan dayake bukata sannan yajawo ruwan allura da nufin yimasa .

MAMANA CE Where stories live. Discover now