MAMANA CE page 32__35

564 36 0
                                    

[12/01, 6:35 PM] Hauwau Salisu: 🤱🏻🤱🏻🤱🏻 *MAMANA CE* 🤱🏻🤱🏻

                *NAH*

      *HAUWAU SALISU*

*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

✍🏻 *Magata kardan Kainuwace*

💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*ALBISHIRINKU MAKARANTAN KAINUWA WRITER'S   ASSOCIATION*

Gafa dama ta samu gareku ko muce garabasa ta matso gareku da yar dan Allah .

Kungiyar Kainuwa writer's zata baje maku kolin wasu Dadadan labarai masu Sunan *FITATTU GOMA* 
Wanda ta zabo maku hazikai zarata  masu dumbin fasaha sun takarkare sun baje Hazakarsu da Basiraisu a cikin wadannan Litattafai nasu.

Karku manta a Sabuwar Shekara zamu fara baza maku wadannan Littattafai har guda Goma .
Kudai kuci gaba da kasancewa da kungiyar Kainuwa dashen Allah don cigaba da sanbadar labaru kala daban_daban .

Kadan daga cikin Labaran *FITATTU GOMA* 👇🏻

*YAUDARA*

*NADAMA*

*ABUBUWAN*

*BANTSORO*

*ABUN DARIYA*

*ABUN TAKAICI*

*ZALLAI SOYAYYA TSAKANIN MUTUM DA ALJAN*

*DAUKAR FANSA GA ALJANI*

*ZALLAI MUGUNTA*

*TSANANI*

*FARIN CIKI*

Bari dai nabarku haka sai kunga kadan daga cikin tallanmu na *FITATTU GOMAN KAINUWA WRITER'S*

Nadoge Sako daga.

✍🏻 *Magata kardan Kainuwa Hauwau Salisu*

07081095452

Page  32 __33

Yarima kadai ke kula da Fulani, ( Mahaifiyarsa) har ya manta rabonda ya saka Sarki a idanunsa kwata_kwata Sarki ya fita sabgarsa da ta mahaifiyarsa , abun na bata masa rai iyakar batawa dan haka ya yanke shawaran dauke mahaifiyarsa dan barin gidan Sarautar zai maidata gidansa na shakatawa dake yankin Batsari . har Allah yabata lafiya .

Gama Wannan tunanin kenan ya kira Abokiyarsa dan yaji ko zatai na'am da zancensa ?
Sai dai yana duba Time yaga tayi barci dole ya hakura .

Tsakiyar Darene kowane muhaluki ya yada kafadunsa ya kwanta dan bama idonsa hakkinsu na barci.
Amma banda mutane biyu daketa faman artabu da junansu .
(Abbu da Boka )
Ya dage banda Addu'a da kiran sunayen Allah babu abunda Abbu keyi , zuciyarsa cike da dakewa ya warware kyallen da nufin konasa , sai sai me ? Yana kyarta Ashanai ta mutu yaji an buge mai hannu ta fadi kasa.
Murmushi Abbu yayi , "Nasan za'a rina daman , sai dai Mutum ko Aljan babu Wanda ya i sa hanani kone kayan shirkan nan na rantse da Wanda ya halicceni .
Yana gama fadin haka wata iska ta turnike gun dakin ya dinga girgiza wutar dakin ta dauke sai tashin dariya kala_kala daketa tashi mai ban tsoro .

" _Dakata Aliyu karka shiga abunda babu ruwanka_ ,,

Wata kwasheshiyar muryace tai maganar cike da amo mai firgitarwa .

MAMANA CE Where stories live. Discover now