*🤱🏻🤱🏻🤱🏻 MAMANA CE 🤱🏻🤱🏻🤱🏻*
*NA*
*HAUWAU SALISU*
*MAGA_TAKARDAN KAINUWA CE ✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation*____________________________________*
07081095452
My Gmail👉🏻
*Hauwausalisu407@gmail.com*My Facebook 👉🏻
*Hauwa'u Salisu*My Wattpad 👉🏻 *Hauwausalisu*
https://my.w.tt/P1yNEVRFl3_Ngd sosai da yanda kuke maramun baya a dukkan books dina🙏🏻🙏🏻🙏🏻_
_Insha Allah mamana ce zai dunga zuwa duk bayan kwana guda_ .
Page 60__65
Cikin razana ya nuna Ammar da yatsa "kanka lafiya kuwa Yaro ?
Shin kaga yanda ka burkice ka fita hayyacinka kuwa ?
Wai mike faruwa ne gareka da kagaza gayamin?Duk maganar da Aiman ke yi ba abin da zuciyar Ammar ke yi sai zafi da ƙuna .
Ganin tamkar yawo da hankali Aiman din ke masa yasashi zubewa kan kujera yana maida numfashi .
Komi ya cak ga Aiman. bai fahimci matsalai Abokin nashiba sam.
Cikin sanyin jiki ya i sa garesa "Shin yaushe Amintarmu ta koma haka Yaro?
"Bansan sanda muka faɗa matsala irin haka ba , Ni dai nasan ban da wata damuwa tsakaninmu amma ga alama kai kasanta ko ince kana da ita kaiko ?
Sanyi ƙalau jikin Ammar yayi , tabbas yaso tabka wauta da son kai a cikin lamarin nasu ,
Aiman bai san yana son marai kunyar yarinyar can ba ,dan haka bai kamata ya ɗau zafi da shi haka ba .
Har time ɗin Aiman bai fahimci komi ga me da Ammar din ba sai sanyin da ya kula jikinsa yayi .
"Yaro kodai baka lafiya ne '
Cikin yanayin ya ƙosawa da tambayoyin da Aiman ɗin ke mashi yace "kawai ban jin daɗin abin da ya faru ne a gidanmu sam Yaro an so kashe Ni da iyayena kan sarauta , gefe guda kuma zuciyata ta shige cikin wata cakwakiya mai ban mamaki da al'ajabi Yaro kai dai tayani d da addu'a kawai Yaro " ya rungume Aiman din yana jin zuciyarsa batai masa adalci ba , ta rasa wadda zata kamu da kauna sai ta Tantiriya Halimatu sannan budurwa ga Aiman amininsa ?
Cikin muryai tsokana ta faɗo ɗakin ,
"Yayanah kazo mutafi gida na gaji da gidan nan gaskiya idanun kowa buɗe suke gidan ,,
Turus tayi ganinsu cikin alamar damuwa su duka.
"Yah Aiman waye ba lafiya na ganku a zarane bama kamar o'o duk ya tsure kamar farar kura ?
Wata uwar harara ya maka ma ta , ji ya ke tamkar ya shaƙe ta kowa ya rasama .
Aiman sanin shakuwarsu yasa yai kamar baiji taba nufinsa can su ƙarata.
Cike da takaicin ganinta ɗakinsa yace " ki tabbatar kalamanki ba kaina suke ba Yarinya idan kuwa kikace rainani zakiyi to zaki sha wahala kai tsaye ,,
Taɓe bakinta tayi "kaima kasan indai da ankira Amrah yarinya to yanzu budurwa za'a ambace ta wadda maza ke fama da dakon sonta a ransu , nuƙu_nuƙu ya hanasu fadar gaskiya kai tsaye ,,
YOU ARE READING
MAMANA CE
Fantasylittafine da ke dauke da rayuwar wata yarinya bakauya da wani dan sarki , mahaifiyarta mahaukaciyar ce kuma kurma ce , babanta Makaho ne sannan kuma gurgu ne . Tun hduwarsu ta farko suka aikata ma junansu laifin da ba wanda zai iya yafema wani har s...