MAMANA CE page 16__19

600 40 1
                                    

[12/01, 6:25 PM] Hauwau Salisu: 🤱🏻🤱🏻🤱🏻 *MAMANA CE* 🤱🏻🤱🏻

     *NAH*

*HAUWAU SALISU*

*بسم الله الرحمن
الرحيم*
___________________________________

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________


07081095452


*Wannan page kyautane ga duk masoyan Book din Mamana ce  kunyi yawan da Haupha bata iya lissafoku ycn 🥰🥰👉🏻💕💕*

Page 16 __17


Waziri Na zaune yana tunanin ko ina Yarima ya kai Isah ?

Sai ga Fadawa sun watsosa gabansa kiris ya hana su wurgosa kan kafafunsa .

Ya zabura ! Tamkar zai tsere sai kuma yai ta maza ya dake , ya fara fadan.
" rashin mutuncinku yayi kamari fa gab nake da daukar mataki kanku.
harma da Yariman naku wallahi.

Isah ganinsa gaban Waziri ba karamin haushinsa ya kara jiba , lallaima wato shida shan duka Waziri da aikata laifin ?

Fadawan Ammar suna cika aikinsu kan Isah har sun tafi. Adam na hannun damar Ammar ya dawo,
ya mika gaisuwa gun Wazirin yace " '''Ranka shi Dade Mai gida yace a fadama. (wasa da yaro ga Tsoho wautane dan faduwa gun yaro karon farko koyon tafiyace gun Tsoho kam zubda mutunci Ne )''' .

"Mun barka lafiya "

Yai wuf ya iske sauran da ke jiransa suka wuce abunsu .

Wiki_wiki Waziri Yagi agun , me Yarima ke nufi da maganar nan ? Ya sanfa Yarima takadarine daman can baida kirki ko kadan shiyasama kowa shakkarsa yake ,

Zama bai gan suba, ya zama tilas su tashi tsaye kan yarima. kafin ya wargaza masu kudirinsu .

Nan da nan zufa ta wanke Waziri ya kasa hadiye ko da miyau .

Isah da ya gama karantar tsora tai da  Waziri yayi sai abun ya sake kuleshi ( bashi haushi) ya dinga tuna irin azabar da ya sha a dakin horon Yarima .
Kenan shi bai San ciwon jikinsaba kenan ko ?

Waziri shaf ya manta da Isah da ke   zaune  gabansa tunanin mafita kawai yake da hanyar tsira , ganin shi kadai ba zai iya samo mafitaba sai ya iske Sarkin Fada su nemo tare .

Kamar mai tabin hankali. haka Waziri ya sun gumi takalminsa ya dau hanyar gidan Sarkin Fada ga alama ya manta da Isah da ke kwance yana ta nishi dan ko waigowa baiba .

Hakan ba karamin kule Isah ya kara yiba . ya sha alwashin sai Waziri ya dandani hukuncin da yafi nasa gun Yarima. tabbas zai dau fansa gunsa tun da shine ya ja masa yana zaman zamansa .

















Zagaye Asibitin, yake da ita  , sai surutu take zuba masa wani ya bata amsa wani ya shareta , Ashe taji haushin hakan sosai , kawai ganinta yayi kasa tana ta birgima iyakar karfinta take zunduma ihu abunta .

Kallon mamaki yake mata sosai dan bai San abun da a kai mataba take kuka haka shabe shabe da hawaye ba.

Ganin yayi tsaye kanta, ya ki kulata, sai ta kamo hannunsa "ni ka lallasheni .
ka gogemin kukan. kaban hakuri ,,

Dariya ya kwashe da ita sosai , yarinya sai shagwabar tsiya"

Wayarshi tayi kara alamar kira ya shigo ,

MAMANA CE Where stories live. Discover now