1&2

322 16 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:1&2📑*

*NOT EDITING*
Karar dakane keta  inda na hango wata mata bakakirin yar lukuta sai. zufa  take tana sharewa.  Sai masifa take. Aikin banza wlh ba taka isa akaramin kishi yaba shidin banza shidin hufi. "Kamar daka sama taji ana sallama ko amsawa batayi ba. Tawani harari wanda yashigo.

Jummai bakyaji ina ta sallama ne.

Harara takara watsa masa idan naji mai zanmaka. Tare da Jan tsaki hade mai dakanta inda turomin yake.  Kai yagirgiza Allah yashirya. Ameen tafada afusace.

Sai da tagama dakawa tukuna tas tadebe  tare shiga cikin daki.

Akwance tagansa yafara gyan gyadawa.  Mlm wai yanzo baka bar batun kara Auran nan bane. Eh yace mata yana bude ido.

Kuge tarike aiko wlh ka abu ruwan dafa kanka wlh ni jummai wai ni za'awa kishiya hmm lallai to muzuba mugani. Indai ni za'awa kishiya Bismillah. Fuuu tafice tana zage zage. Binta yayi da kallo kawai yana fadan Allah shirya.

Minutes kadan tashigo tafige gyalanta  zata juya.  Mlm yace ina zakine Jummai? Batako kallesa ba tafice abinta.

Gidan kawarta Marka taji tana kuka we we. Me karki yarda tashi muje gun bokan kwari. Yanzo ayi maganinsa.

Haka Marka taja Jummai sukaje.ko da sukaje batunsu.

Tabbas bayanzo zaiyi Aure ba amma kuma akwai matar da zatashi rayuwar ku. Amma sai dai a  akula karya Aureta duk da banga alamar zaizama tabbas ba dan haka ku ko ma dan yanzo dan haka lamarin na shirin faruwa. Ai boka baigama kai ayaba. Tatashi fuuuu kamar mahaukaciya tafafi ko takan Marka batayi ba.

Babu ko sallama tashiga gida. Sai dai abinda tagani ya girgixa ta! Dan maganar boka tabbata.

Mlm zaune agefan tabarma da wata mace Kyakkawa gaske kamar ba Yar asalin garin ba ko yar kasar ba kwance kan tabarma da alama wani abune yasameta dan duk jikinta jini ne kacakaca da alama kamar ta mutu ko doguwar suma tayi.

Salati Jummai tasaki tana zare gyalanta mlm mai zangani karuwa har cikin gida  harka mata aika aikane naga duk jini ajikinta. Cike da mamaki mlm Yakali Jummai tasaki tana masa kazafi Na zina ko kunkya bataji.

Eye mlm kayi shiru? Zai magana Indo da Ramatu,suka shigo wato Yayan Jummai wanda ta zo dasu agulanci.

Inna Mundawo" to yan albarka sannuku. Sannan ta juyo kan Mlm baka bani amsa ba. Sintartanayi ne a dajin Mushe naje Duba Dabbobi. Shine na tsinceta.

Hmm kai kaji karya mlm adai Shiga uku angirma amma ba asan angirma ba, ko kunkyar karya bakaji kalleta fa samada kasa duk inda komai nata yayage kuma duk sabuwar yagane gajini har yanxo zuba yake idan ba lalata kayi ba me kamata? Mlm  duk rashin rika kanne yakai ka haka?

Bakin cikine ya ziyarce oh Yara Jummai mai tamayar dashi duk da  baya jin dadi zama dashi to wajan kwance ba amagana dan wlh yazo kusantarta sai dai ya toshe hanci sa ga duyin baki gawarin gaba  ga lamari babu dadi kafin tabashi sai yaci kwakwa.

Yadai Katafi duniyar tunani ne kana tunani karyar da zakayi kuma. To wlh kafita da wannna abar tunkan na taramaka Jama'a Agari wlh.

Ran maza yabace afusace  ya kalleta bazan fita da ita ba.

Ai bakarasa saba ta dura hannu aka wayyo Allah na mlm mene haka lalacewar harta kai haka kawo mace gida ihu Jama'a ku kawo min dauki na shaga uku. Suma yayanta suka dura hannu aka, nan danan abinka da kauye akafara rige rigen shigowa.

Mata da yara sukafara turereniyar shigowa,  salati aka farayi ganin mace kwance cikin jini ko mutse batayi nan fa Jummai akafara zuba karya bako tsoran Allah  mutane na tayata. Shidai mlm yayi shiru yana kallo tozarci da sharri irin na Jummai.

Mai gari ne yashigo da Jama'arsa. Dakartar da matan yayi da Jummai. Mlm Kamalu  karaso da ita duk anduba ba aga wani shida ba amma da alama yanuna biyota akayi ko yarwa kace tana da rai ko. Eh yace masa.

Me gari ya kalli matan da sukayi cirko cirko. To kowace ta watse da izinina yataho da ita kuma tsintar ta akayi sai akara mai munafukan banza kowace da auranta amma kuturun muna funce yasa kun fito ba da izinin mazajenku ba.

Guiwa asanyaye za su juya kawai  baiwar Allah ta fara tari alamar tafarka tare da mikewa. Bin mutane tayi da kallo inda takale mlm da sauri tafada jikinsa tana buya tana wani yari tare da kamkameshi.

Ihu Jummai tasaka munshiga uku ni Jummai naga takaina.......

Comment
Share
  &
Vote

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

*💄Aishabeauty💄*

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now