64&65

157 12 1
                                    

Kamar wanda ya samu chocolate yara. Ban hanashi ba danni kaina naji dadi abin shiyasa na kyalesa yadda yamin inajin dadi, abinka yaune na farko  dan haka nayi lamu ina mayar da martani da naji zafi na fara ratsani alamar lips dina na bukatar hutawa da sauri na tureshi gefe na tashi na rakube gefe. Ajiyar numfashi yake dan bai taba sanin ciwa sun batar mace yana da dadi haka ba bai taba sanin cewa yana sawa goshewar hankali ba ba bai taba sanin cewa lips mace haka yake laushe kamar audiga ba bai taba sanin haka kiss kija Feeling ba. Tabbas idan a kabar shi da iya kiss shi ya wadace sa sai dai gashi ansamu matsala dan har ga Allah ya tsani ganin kazamar nan besan meyasa idan har wani abu ya hadaso sai ya manta tsanar da yake mata ba sai ya manta inda yake yadinga jin wani shauki akanta yanajin wani feeling akanta, kallona yayi tagefan Ido yaga bacci nake. Wannan kalan da yamin sai da yaji kamar ya kifamin mari shima harga Allah ya tsane ta ne kwata kwata tsaki yaja. Aikin banza ko wane tsauyine ya kai shi kiss da wannan kazamar oh ko dayake ma lips dinta suna dadi akwai bada test. Tsaki yaja ya koma gefe ya kwanta,. Amma wlh sai yayi rashin mutunci wanda ya barsa kwana cikin dakin durowa na banki wani guri ya taba amma har yanzo madanin baya yayi yasa code amma sai yace wrong ne dan haka ya kwanta, ga sanyi kamar masifa ga bakaya sai towel bakin ciki kamar ya kashe shi,gashi ni kuwa hankali kwance nake nawa. Tsaki yaja tare juya baya na cigaba da kallon wannan banzar sai bakin ciki ya kashe ni. 59 Minutes  yaga bazai iya jure sanyi nan ba har yafara karkarwa dan haka da sauri ya rarrafo inda nake ya shige ni tare da bude hanyena ya kawantar da kansa a kirjina sannan ya mayar min da hanaye na tare kamkame ni.a wannan rungume duk wanda yagamu zaice masoya ne dan yadda ya shige jikina ya dunkule yana manne ni kadauka cikina zai koma shima a haka bacci nake.

Bangaran gida

Mini ke sanda ita Advik yauwa kowa na dinning dan haka ni zan fara kuka kai kuma kana rarrashina kana cewa ko fita yayi ne ko muje mu tambayi kaka. Kai ya kada mata dan haka tunda ka bene take cewa Paa Paa Yar baby ta a hannu. Ke me yafaru ne kike kuka aka fara tambayar ta banda Alasmin da mother wanda shigowar take nan dan kwana tayi a hospital banda harara babu abinda suke aika mata. Kaka har bakinta na sarkewa.

Kiyi shuru kika sani ko fita yayi. Kan Advik suka koma mene yasa me ta. Fuskar tausayi yayi yace tunjiya munje dakin Uncle Moha amma yaki budewa mun buga amma anki budewa to sai muyi tunani ko wanka yake to Yanxo da safe munko ma amma har yanxo akule take shine mini tace Allah yasa ba ciwonsa bane ya tashi. Da sauri Kaka tace tashi mu tafi mugani Allah yasa bawani abu bane yasame shi, duka yan gidan aka tafi bangaran Moha.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 05, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now