58&59

66 6 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:57&58*





Ganin da gaske yake da sauri na bi bayansa Sir pls  kabarni, yana kokarin shiga bangaran Mother please sir shigawarsa yayi baiko kalleni ba, da sauri nima na rufa masa baya, tsakiyar Palo na ganshi tsaye kamar gunki yana kallon wani abu, banbi takan abin da yake kallo ba na karasa inda yake sir please dan Allah kaji shiru da naji yayi kuma agogonsa yafara kara da alama zuciyarsa tafara buguwa fuskarsa na leka naga idansa yayi red da alama abune yagani ya firgetashi dan harjikinsa yafara rawa kamarsa harfara gaza daukarsa da sauri na kalli inda yake kallo,  ihu na sa na fada jikinsa ina rawar dari ina rawar baki please mutafi tsoro na keji ni ganin shima dauki yake nema yasani janshi amma sai me jinayi an rikeni, ke ina zaki kina nufin kinga bulusu ne wlh sai munganaki janyo ni sukai daka jikinsa. Yayan mother ne suke masha wato suke lesbians  da wasu masu aiki.

Shigeya dalla sake shi kamar wani abunki sai manne masa take nifa dama wlh ina zargin shike kwalukuleta shiyasa tayi kum da ita shiya komai nata yacika. Dariya sukai D kinga matsa nifa tun randa abunan yafaru na tsirga da ita wlh nake hadiyar yahu dan wlh zatayi min yadda nakeso zata gamsar dani yadda nakeso dan haka wannan butun butumin kuyi waje da shi dan yasamu matsala dan yanzo baya yayyacinsa. Ina gani Tanya taja shi sukai fita ina kiransa dan Allah yazo please dan Allah karka tafi.

Dariya suka farayi min wlh yau sai nayi zagaye uku dan haka bari na banki maganina yadda zan dade ina barjeki yadda nakeso.

D. Na zuwa da dabara tafita dashi ta kaisa dakinsa ta basshi azaune in bada gumi dayake  babu wani abu yazama kamar ice. Dan sai da tayi kiss dinsa sosai dama ita tana like dinsa  wanda ya janyo masa sauyawar jikinsa yafara sauyawa,da sauri ta fice tare banko kofa.  Ta janyo kofa zata juya tagani tsaye fuska murtuke sai kuma nayi dariya yauwa dan Allah yana ciki ne dan  tundazo nake binsa ya barni naje gida yaki dan matsa na huce babu musu ta matsa na huce, ai ina hucewa ta zura dan ta mugun girgixa da ganina tana zuwa ta murda kofa daga yadda takuleta haka same meta kuma babu wanda zai iya budewa sai ita tabbas akwai wani abu.

Kofar ta murda a hankali duhu ya gauraye, hankyar, dan haka sanda farayi harta isa Babban Palo, abinda tagani ya girgixa ta mutukagaya, hankane yasa tabaje kasa tana numfashi da kyar.

Mene  yafaru haka yaki akayi ne?
Ko bomb ne ya tashi dako?
Ko hari ne akawo muku ne?
Ko kartine sukai muku haka?
Ko yake duniya akai na biyu ne?
Ko girgixa kasa akayine?
Ko guguwa akayine?

A mugun tsorace take wannan tambayar, sukuma wanda akewa tambayar duk basa hayyacinsu dan an hada musu jini da majina na fitar hankali har  Tanya ba iya mutsawa, shiko falan komai ya fashe babu abinda ba afashe ba kuma akarye ba inda kasan wani rusau akayi,raffawa tayi tana tabasu ko tasamu amsa tambayar ta amma ina kawai jini ne ke kwarankya adakin.

Doctor yane kayi shiru ne?

Ajiyar zuciya yayi wannan ba maganar ki bace dan haka inasan zanyi magana da babba mai hankali. Shiru nayi ina kallon sa" sannan nace okay amma babu wani abu dake dsmunsa ko? Eh yace atakaice , zankara masa magana, Kaka tashigo da su Alasmin tare da matan Yan kuwansa sai Mother ta wani bangaje kaka ta huce. Doc me yafaru dashi? Aa dan abune da vaza arasa ba yatashi ciwonsa dan haka inasan zanyi magana da Kaka ne.

Kai kalle ni da kyau ni Yar uwarsace dan haka gayamin ko mene ina jinka. Tom yara su fita, kurar mu akai, waje ni da nakesan gulmar na labe daka kofa inaji abinda doc yafara cewa kamar haka.......

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now