53&54

59 5 0
                                    


🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:53&54*

Yake fada kamar ya kwanta kasa saboda yadda yake bata hakuri? Tsaki dana naji kaka taja ne ya bani mamaki tana hayewa sama  ta surutai. Hmm kyaji dashi wlh ai bake kadaice kike dashi ba kuma dan kanwatane kuma itace yayimin biyaya dan haka dole ya min aikin banza, hannu Dishan taja, muna hada ido dashi ya kashe min ido harara galla masa.

Zaune nake ina gyarawa Mini gashi tana ta surutu ina biye mata muna dariya, sai gashi ya fito cikin shirin fita office yayi matukar kyau abinsa sai dai ya kunshe komai nasa harda Maxx yasaka. Baby baki shirya bane har yanzo? Na shirya amma ni Aunt Mehekk ce zata kaini. Meyasa zata kaiki? Yau zamuyi wani tarone na iyaye kai kuma ba ka zuwa ga sai taje  , kuma dama kowa yazo da mamanshi. Umm yace to amma ita ba uwarki bace dan haka kitashi mu tafi tunkan   jikinki yayi tsami, kuka zatasa na mata alama kartayi taje,. Babu musu suka tafi.

Suna fita ina kokarin mekewa Ozo ya shigo baby yadai kinan ke nan? Banza nayi masa na tattara kayan cikin durowa ina zubawa,. Mekewa yayi ya karaso inda nake ya rungume ni,wai meyasa bakyaso na ne ko ban miki bane nifa Auranki zanyi fa ko ayau kika bani dama,in aiko maga batana.nayir  in hanakade shi amma na fasa na hango Dishan yana taho dakin murmshi mugunta nayi.

Ni na isa na fadi haka ni asuwa ina wasa da button din rigarsa ina shafa Sajansa . yana hango mu ya hade rai ya shigo, Mehekk inasan magana dake ne? Hararar junan sukai, kissing dina yayi gefan kumatuna, sannan ya fita. Inda nake ya matso zubewa yayi kasa. Dan Allah Mehekk  inasanki  so mara adadi so mai tsanani ina mutuwar sanki zan'iya baki rayuwata idan da za a bude zuciyata in banda yabanki da begenke babu abinda take inasanki so na amutu ina kaunarki na amutu rayuwata takice dan Allah karkice bakyaso idan kika fadi haka wlh mutuwa zanyi bazan iya jure ganinki da wani ba dan Allah Mehekk kiso ni ki Aure dan Allah. Tunda yafara fada na cika da mamaki kalamansa mutumin jiya jiya na taba ganinsa shima ya taba ganina amma yake fadar haka amma wannan bashi da hankali tab wlh ni bai min ba baitaba birgeni ba bankuma taba jin sansaba kai ni har yanzo banga dana mijin da nakeso ba amma wannan dama ce zan rama duk wani abu da uwarka tamin banza kawai na fada ina hararasa. Ina wannan tunani naji ana barin kaya sai geftawar mutum na gani agabana yana huce "Ozo ne agabana in bada huce babu abinda yake, inda Dishan yake na kalla a kwance na gansa jini na bin kasa! Tsorace na tsuguna na janyo shi jikina Dishan kai Dishan tashi" fisgo ni"Ozo yayi dalla sake shi gobe ma yakara fadar wannan kalmar jikinsa ne zaiyi tsami wlh ba uwarsa ba ko ubansa ne yafe huta bala'i wlh babu  ruwa na jikinsa ne zai gaya Masa dan shegiyar da zaice yana sanki ke kadai ce tawa, ke duk Na mijin da ya kuskura ya kalle da kalmar so hmm wlh sai dai uwarsa ta haife waninsa amma bashi ba. Jana yaye ina tokarewa, kagafa jini na zubafa akansa kashe shi fa ina fadar haka Dishan ya mutsu ya na dafe kai , ganina yayi Ozo naja yun kurawa yayi ya tashi   da kyar kafin yazo inda muke har mun fice bangaran oxo yakai ni tare sama kofa key.

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now