39&40

72 3 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:39&40*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

Misalin 2:00 nagama hada komai anshirya Jiran kawai Mini nake, yan zaman dandane suna jira amma shiru har wajan uku na rana ga 4:00 na neman yi. Wajan kaka naje ke tambayar ta bazai huce tana tare da babanta ba fa. Shiru nayi mata,kallo tayi taga yadda na damu Yar jikanta dan tace bari na kira muje, kamar jira nake nace yauwa.

MOHANNAD yana office suna meeting dan haka bai dauka ba da kabaya aka kashe wayar, kinga inajin meeting su suna fa tare. Tom kaka na fita jiki babu kwari murmshi tayi min.

*Office*
Sai wajan 4:3opm  yana zaune kan kujera  yana kallon news, sectary din sa tazo sir tunda  Product fa yace ya kira wayar ka akashe duka biyu shine ya ce in gaya maka sako yazo ka duba. Ok yace sannan yafara laluba jikinsa amma basa jikinsa cike da mamaki ina wayoyinsa ko ina ya duba bai gani ba dan haka  mamaki ya hasa shiyasan akan table din ya aje zashi meeting kuma bai kashe ba a busy yasata.

Dorowa dake gaban  table yaja gansu ciki, da mamaki fal aransa amma sai ya basar dan haka ya kunna wayar kirana ne barkatai harda number da bai sani ba, missed call din kaka yagani, dan haka danna kira ta na zaune kira shigo  dauka tayi. Tare da sallama. Gasaiwa sukai nan take tambayar sa kuna tare ne da Mini.

What yace kaka mike cewa Mini bata dawo gida bane drive baije ya dauko ta ba? Aa bai jiba. Ganin zuwa yafada da sauri.

Ina Waje aka kira ni kakana kirana nazo, cikin hanzari . Ina zuwa take gayamin abinda ce yace ai banbari takarasa ba. Na fita inazuwa na fara kwallawa drive kira, Sam. Gani yafada yanawani bata rai.

Me yahana zuwa dakko Mini?

Banza yayi dani, dafa kai nake, ina masa wannan tambaya motocin Moha suka shigo ko parking mai kyau drive baiyi ba, ya fito. Wajan da muke ya ki zuwa.

Wai sam bada kai nake bane kanaji na. Ke dalla bansani ba zaki zo kina min ihu a ka sai kace yarki kibari mai yar tambaye ni mana?

Ai bai karasa ba na zabga masa mari tare cin kwalar rigarsa au dan ba ya tabace ina tambayar ka shine zaka rai namin hankali mara mutunci, wani marin na dura masa na hauzaginsa.

Ai Moha na zuwa yazare hannu na daka kamun da na masa yace na koma gefe ai da dunkule hannu ya narka masa naushi tuni yafara dukunsa ko ta ina. Kakace da mutanan gida akazo aka rike Moha yana huce bazaka fadamin inda yata take ba ko?

Mene Mohan ina Mini take?

Yana huce yace ance yazo ya dauke ta amma wai wannan kazamar na tambayar sa amma yana gaya mutane magana, ni kubani na kashe shi kowa ya huta rirrike sa aka rayi Ozo ne ki kara tambayar Sam ina Mini?

Sir kai katura min da text kace karnaje daukarta da kanka zakaje ka dauke ta da wori zaka dawo, wani Kyakkawan zabura Moha yayi aushari zakamin agidan uban na turo maka da text.

Allah kuwa ga mashi a duba Ozo ne ya karba tare da dubawa tabbas ga shi Moha yayi  Mamaki ake harda wanda akace ya tura sakon. Wayarsa yazaro tare da buwa amma babu sako shikuma da ya tura. Shiru akai ana mamakin hakan.

Wayar dake hannusa na fisga tare kare mata kallo sannan na hau shanshanata. Mene haka malama bani zai karba aka hanashi. Wata shaka nayiwar na maza dauke kaina. Tabbas mace ta dauke wayar nan andade ana fani da ita sannan aka dawo da ita dan Kamshin turare biyu ne ajiki dana me wayar da kuma wanda ya dauka dan ga kamshin man jikinta yana tashi kuma na matane.

Shiru kawai nayi ina tunani. A hakane police suka zo kowa tambaya yayo inda kowa yake bada amsa, nan aka kulle wanni titi dake busan idan har in zaka huce sai an binkika ka ahaka dai kowa yakasa ni shadi inin wannan rana.

Mohannad iya tashin hankali ya shiga,daya yake kuka baya masa wahala daki yashiga ya dirji kayansa, kai ranar harda sallah mai tsawaho.

Misalin biyu na dare na fito goye da jaka ina sanda, tafiyar mutane naji dan haka na maza na labe sai da suka huce. Sannan na lallaba nayi bangaran Dan iyayi.

A hankali na murda kofar na shiga dakin babu haske dan haka na lalabi ma kunne, ina kunna zanjuyo na gansa tsaye agabana saura kiris na saki ihu, in banda na datse bakina. Fuskarsa babu yabo babu fallasa.

Ozo ne gansa shima tsaye yan murmshi.

Murmshi waye na kakalo sir ina san magana ne dakai? Wata harara zabgamin, dalla mitar min daka daki ko na miki rashin mutunci,  Zanyi magana yace da karfinsa  get Out my room.

Jiki babu kwari na fita.

Banka kofar yayi tare jantsaki kwanka sawa akai budewa wayayi ni yagani tsaye. Mene ya fada, bai makarasa saba  da sauri na na rungume meshi.

Oh my God ya fada yana saka yatsa biyu yana jan rigata, ke mene haka wlh kisakan ko kiga rashin mutunci wlh, kara kamkame shi nayi sannan na sake sa na juya aguje har ina faduwa. Ina sakinsa yayi dan karamin ihu yafara cire kayansa ya cille da yana kakarin amai. Ozo na tsaye bakin ciki kamar ya kashe shi.

Ina fita na haura takadanga na fita ina dariya tare zaro wayar sa ina dariya, wata huda na busa wayar  inda alamar yadda ake cira code ya bayyana.

Ina budewa kara gaba. Gida na koma sai dai ban shiga ba inda na shiga gidan makocin mu,  knocking nayi jim kadan aka bude wani tsohu ne ya bude yana tafiya da kyar. Yau kuma kice shigo mana. Aa Chang ba zama zanyi ba wannan karan naka nakeso kabani a ro tiger.

Me zaki dashi? Idan na dawo zan gaya maka. Tom shiga yayi jim kadan sai gashi da narkeken karan baki . To gashi igiyar na karba nace Chang sai  na dawo.ok.

Ina fita na zaro rigar Mini tare shafa shi Tiger kaini inda mai wannnan rigar take shan shana masa nayi yana shaka yafara haushi. Tare figata aguje.

Sakuna da lungu yake shiga dani muna gudu harna fara gajiya amma badamar tsayawa,  wajan gari ya fita dani inda muka doshi tsohun wani company da aka rufesa. Hawa bine ma tashin hankali ne amma haka mukai tawa zamu hau na karshe nacewa tiger ya daina kuka kamar yaji mai nace yako daina, hankali na shiga....

*AISHABEAUTY*

MOHANNAD MEHEKK Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ