49&50

63 6 0
                                    

Cikin minutes yafara numfashi ya fara daukar charge, dakatar dashi tayi koma, badan yaso ba yadaina taba lallausan jikin ba.

Na biyu ya fito kai fa? Ni kuma so nake in rungume ta ta baya in matseta ajikina sosai in taba Kayan marmari nan, jika.

Yana zuwa ya janyo ni jikinsa ya matseni ta baya kara matse ni sosai har sai da kasusuwa suka amsa haka yayi ta matsa su yana jin dadi. Kai intakai ce bayan daya   sukazo suna jagwal gwalani kamar baby harda masu kiss ranar kawai kwane basuyi da niba.  Kaga tunda kowa yarage zafi to kuhuce ita kuma kai kasa mata riga babu musu ya dauka zai samin dakartar da shi nayi. No basai kasa min ba ngd  tafiya na fara zanfita suna kallona Yan matan dake wajan suna min dariya  ina kokarin fitane na zobe kasa ina irin wani jijiga mai hade da kara ina hade kaina a bango sannan zube sumameya.

Bansan ya akai ba na ganni ne na farka akan gado kwance, jikina na kalla da rigata ina kokarin tuna abinda ya faru na kasa sai dai mafarkin da nayi za'ayi girgixa kasa America  nan da kwana biyu harda Time. Da sauri na sauka daka gado. Na na fito da ka daki nai falo.

Suna zaune su uku shi na hudu. Inda yake naje na tsaya tare ce musu Morning sannan kallesa na barsu da baki bude. Kagayawa su Mini za ayi girgixa kasa America su hanzar ta su dawo yau gobe ta mu akasar nan.

Ko kallo na baiyi ba hannusa dake da safa ya dauko wayarsa yamika min kikara number Mini. Da mamaki na karba na kira ring biyu tayi ta daga, hello tace.

My sweetheart da sauri tace yes Aunt Mehekk sato wayar Paa kikayi bai sani ba , zan vata amsa Moha ya karba muka hau zuba sai mukai magana da kowa nake gaya musu tukuna tom kawai sukace mukai sallama na mika masa wayar, kitchen zan shiga naji ance ke ballagaza zo nan. Cike da mamaki nace to itama wannan agaban ta ya zage ni kenan itama  kenan ta rada min suna.

Wanne aiki kike banga kin fara ba ne?  Kawai jinaye inajin haushi ta na rasa mai yasa, ga mamaki ni dai nasan banyi niyar magana ba, naji baki na ya bude nafara magana kamar haka.

"Oh mene damuwarki dani ko ke kikawo ni ko kice shi wanda ya kawo ni, aikin banza naja tsaki, ina kawai na danne bakina da hannu biyu. Kallon juna sukai, inda nabar wajan.

Tun inasan randawowarsu har dare yayi dan haka na kara tun tubarsa yakara bani Phone dinsa na kara kiransu amma ba tashiga , haka na hukara,da safe na kara kiransu, tashiga ammq ba dauka ba.

Ina tsaye ina tambayar wata mai aiki yau nakesan shiga kitchen amma na lura kamar ana min wani kallo, da mamaki take kallona, kina nufin kin manta abinda yafaru ne?

Zanyi magana aka hasko a TV a CCN  cewa ana girgixa kasa Los Vegas, Rude na karasa wajan tv ina kallon yadda ake, Mohannad ne ya fito ganin zuwa yanzo a helicopter zanzo dan nayi saurin zuwa. Inaji haka na taresa, please dan Allah zan bika please dan Allah please. Shiru yayi, kaga kayi sauri dana pa yana can ko so kake ya mutune acan baka da asarane?

No mother yanxo zanu. Da mamaki ne ke kallonsa, azuciyata nace au badan Yarsa zashi ba tab na fada. Jin takun tafiyar sa naji ashe har bar wajan da sauri na kara shan gaban sa na hau rokan sa da kyar yayarda

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now