15&16

81 4 1
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:15&16📑*

*NOT EDITING*

Da sauri na bude kwanikan dama yunwa na keji Baffa, tuwan kafane da miyar kubewa taji manshanu. Da sauri Baffa yace kafin kiyi maza kiyi sallah kafin afara magariba. Tom nace da sauri na fita naje na dauro alwala,  ina shigowa har shi yafaraci. Baki na zuburo baffa yazaka faraci bazaka jirani ba? Aa zanjiraki mana kawai dai na dandane ko abincin yayi dadi. Oh nagane bari nayi sauri. Aa kiyi a hankali ma. Banbashi amsaba nata da sallah, ina idarwa na maza cillar da hijabina na hauci nima.

Dariya yasa irin tamarasa imanin nan kana ganin wannna mutumi kasan lamarin sa babu imani. Gaskiya na juji kamin abinda bazan taba mantawa ba tukuicinka ma daban yake. Hhhh alh kenan kasan yadda na sha wahala kuwa wajan ne man yarikya wanda jininta zaiyi dai-dai. Nasan yanzo haka  kishiyar babarta taba maganin dan Jummai bata da imani ko kadan dama ita bataki ta mutu ba, amma kaga  ana kaiwa dodo ita wlh sai kazama inbasada na  America . Dariya yayi wlh bakaga yara kala kala dana kwasa anan ba harda almajirai dan haka Nan da kwana hudu zan kaisu wajan mai Kaho kar asamu matsala fa boka dan wannan sallamar da zanmaka sai ta girgixa ka wlh.

Karka damu Alh zuwa sha biyu na dare zata zo dakanta akwai magani da zanbata tana sha shikenan tazama mallakin ka. Yauwa haka nakeso duk abinda ake ciki kataboni a waya. Haka alh ya tafi ya nausa can daji inda motarsa take, shiko boka dadi ke ta debansa dan yasan kakarsa ta yanke saka.

Muna zaune a sakar gida Jummai da tawagarta na gefanta. Sai tar kallo mu suke. Ina ta zubawa Baffa shagwaba. Shiko yana tabiye min kamar anda tse baki na , nayi nayi yunkurin yin magana amma na kasa. Shalele yadai naga kina yun kurin amai.  Baki na kara budewa zanyi magana na kasa har wani yun kuri nake Amma ina. Rike ni Baffa yayi  lafiya Shalele kuka na fara amma yake tahuwa kukan. Lfy Shalele meyasa meki  bakina kawai naka nuna masa. A na cikin haka ne baffa ya farajin cikin sa na murdawa yana dafa cikinsa nasa jini yafara zuba tabakinsa da hancinsa. Marasa imani na gefe suna  zaune suna kallo ajikinsu

*💄Aishabeauty💄*

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now