60&61

58 5 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:59&60*





Dama tun sanda wannan cuta tasame sa daka Shekara 6 to har izuwa yanxo tana da ka ida da ake bashi yanabi yadda ya kamata a yanxo akwai doka da aka ginda ya masa daka Shekara 14&15 akan ba aso ya kalli wani abu na mace da zaisa shi Feeling akanta ko da kuwa bai wani babba ba kamar sexy haka ko kurawa al'aurar mace ido ko kuma yawan kallon romantic ko kuma sun bata haka ko da taba al'aurar mace da dai sauransu dan haka muka bashi wasu magunguna da zai nasha karsu sa shi sha'awa mace saboda wansa baya bukatar hakan zai na tashi da kuma matsala da za a fuskanta babba idan har ya saba doka na farko koyar hallitar shawa'arsa zatanini ku sosai zai na bukatar mace akai akai dan haka dole yana bukatar mace  da zai na ragewa na tsawan Uku na maganinsa da kafin yasake sa amaza a dakar dashi dan zai iya  mata illa da kuma kansa kafin muga yadda za'akara bullowa lamarin. Shiru duka sukai in bada kaka ke hawaye tana salati. Yanzo doc kana nufin Aure za ai mai? Eh saboda gaskiya yana cikin hatsari a kowane lokaci.

Sallama doc yayi ya fito yazo ya huce ta gaban mu har ya taku daya yace oh na manta ga wannna maganin abashi da tsakar dare idan ya farka, yana cirowa da kit dinsa.

Muryar kaka najiyo da sauti, ke kinfara isata fa agidan nan wlh yadda kike da haki akansa nima ina dashi dan dane dan haka ni zanzaba masa mace tagari ba ballagaza irin ki ba"fuu Kaka tafito ta huce Alasmin tabita da kallo tare da take mata vaya.

Itama mother tafito tare hankade ta huce tare da matan yan kuwun Mohannad. Wai gawa nayi na shiga na ga babu kowa sannan na shiga. Yana kwance sambal ansa masa Oxgen  yana numfashi da kyar fuskarsa tayi ja kamar tumatur. Gefe na samu na zauna tare da zuba masa ido hade da kai hannuna kan gashinsa, ina shafa.

Minutes 30 gida yarude da hayani da ihun mother tana aknshe mata yaya daka fitarta. Inaji na fito da sauri har ina neman kifawa. Jina jina akafito da su anasu Ambulance, sukuma yansa da na tambaya kememe  taki fadar abinda yafaru kowayee yayi haka sai zare
Idanu kawai take. Ita kadai Mother taga iface iface ta da daukar  fansar duk wanda ya taba mata yaya sai tane musa daki na koma na zauna gefan gadonsa dan jiran time din maganin nasa ya sha, tun ina zuba masa ido har na fara bacci nima. Naji andake ni a firgece na tashi ina dube dube dan wai ni da maganin bacce harda hada lissafi na hannu da alama mafarki nayi. Kaina aka dungure dajin saukar magana cikin fada. Ke uban me kike min adaki haka salan kisha famin wannna color din naki? Kuma uban lissafin me kike kana abu kamar yar duba?

Kai na na girgixa umm bkm .

To me kike min adaki sallan kimin fyade ko me dan naga ke dinan wlh zakiyawa mutum fyade sai wani na nike mutum jiki-kike.  Tom nace masa ina rufe ido alamr bacci ne a idona tare gyara kwanciya sannan na mika masa magani nayi in kamatu kasha tare da cilla masa fuska.

Kan uba can yafada tare da zare  igiyar Karin ruwan da akasa mai. Remote din da ya zun gure ni dashi dazo shi ya ajeye yasa hannu duma min dundu tashi yar rainin hankali, ni zaki watsowa abu a fuska dan baki da mutunci. Ko mutsawa banyi ba  ina kwancan wani dukan yakai min tare turani kasa amma bantafi ba kwai mikewata yagani  ina tafiya. Tsaki yaja shigiya ballagaza kawai yana lumshe ido budewar da zaiyi yagani tsaye agabansa ina murmshi harka tashi bari na baka wannan maganin inji doctor yace kasha biyu yanxo bakajin wani abu dake damunka tun dazo nake tajiranka kuma Mini ta damu idan kasha dako lekata kayi.

Wani abune ya tukare masa zuciya amma ta mugun raina min hankali zaki shakuwa Rashi mutunci kuwa yanzo. Ke in tambaye ki ni sa'an wasanki ne ni maganin saunawa zaki bani ba yanzo kibani ba? Shiru na masa ina na zari kamar fa na shigo dazo ko amma ai ban bashi ba kuma ai bai tashi ba, inajin zafin ciwo ne. Yake na masa aa yanzo gawanan kayi hakuri, fisga yayi tare dalla malama fita na tsani ganin wannnan mumunar fuskarnan taki.

Babu musu na fita sum sum ina zuwa kofa Mini na shigowa da gudu ta huce kansa zata tabashi ya dakatar da ita tare da shan magani sannan yace ta hu.

Zan fita tace Aunt Mehekk ina zaki kuma zo ki zauna mana kijarani mu tafi tare. Da sauri yace no batta tajiraki a waje mana. Aa tace tana makale kafada ni dai ta jirani ,idan kace aa nima sai na tafi tunda dama Mother ta nan. Yagane mai take nufi dan haka ya janyo ta jikinsa yana lallabata. To dogariya sai kishigo kinje kintsaya sa kace andasaki awajan.

Karasowa nayi ina tafiya kamar wanda kawai ya fashewa a ciki.

Hira suke sosai na Diya da ubanta.

Mini inazo bari na shiga toilet inyi wanka na manta na taba wannan abar yana nunani. Okay Paa tace masa kawai. Waje na tayo tana tambaya su Moha da kuma in cigaba da bata lbr, minutes kadan mukaji ihunsa atare muka tashi bakin kofar mukaje yana ta fada shi kadai wanda bama jin mai yake ciwa.

Aunty Mehekk ki shiga ki doba wlh yabani tsoro wayasani Monter yagani. Murmshi na mata aa babu abinda na gani bari na kira Ozo ya duba yagani. Aa tsaya mana basai kinje ba dan bude kofar na leka amma karki turani ciki kinji. Ok nace mata na tafi na bude kofar a hankali kamar muna fuka ina budewa sosai ta sa hannu biyu ta hankada ni ta banko kofar tana dariya.

Huhhh Yau paa wlh zaka zauna da mai dark skin muga ta tsiya kuma ruwa baza adawo dashi ba, kayan ma duk na dauke da towol din. Dariya tayi Advik fito aiki yayi kyau Yaro ne ya fito dan shekara goma yana dariya, ai nagaya miki idan ka hada hannu dani bazakaji kunkya ba, badai so kike a hada su soyyaya ba shakurimin inan har wata biyu bazan koma school ba saboda an dakatar dani saboda  na karyawa wani yaro hannu.

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now