11&22

76 4 0
                                    

Ni wlh inna na tsani na bude ido naga wannan yarikya agidan nan wlh ko na minti daya. Hmm Indo kenan wlh ni koda da kiftwar ido bana kaunar ta balle harnaga tayi mintina amma zanyi maganin matsalata yau.

Ko da yamma tayi haka suka kwashi jiki suka tafi cikin duwa tsu dake garin kura, wanda kwata kwata basu san musulince ba. Dan haka suna zuwa suka fisa masa lbr.

Wata Arniyar dariya yayi karka damu, nan ya hau wasu surutan banza dana hofi. Yana gamawa ransa abace kuma sai yayi murmshi.

Kunaji bukatar yadda kukace akashe ta bazai taba ba yuwa dan tana da tsawan rai sosai
Kuma amma da matsala fa baza ataba yarikya nan wani abu saboda tana masu tsaranta ajikinta basu taba bayyana bane amma wannnan lokaci zasu bayyana,amma kafin su bayyana mu san yadda zamu gama da ita ko da ba kisaba.  Yauwa boka ni amata komene inda zan daina ganinta wlh. karki damu wannnan magani zaki amma ni dashi ku tabbata taci abince ko ruwa ko koko ko kunu haka tanaci shikenan zakiga abinda zaifaru. Tom sukace suna murna harda tsale har sun juya yace, idan har kuka kuskure akasamu akasi wani yace  hmmm wlh sai ya mutu akiyaye.

Nan suka tabbatar masa baza'asamu matsala ba sannan suka tafi.

Baffa wai yau yanaga kayi shru ne sai fita kake kana dawo kana zuba min idone,? Ajiyar zuciya yasaki babu komai

MOHANNAD MEHEKK Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang