41&42

64 4 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:41&42*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

Bangaran Alasmin murna take Sosai harda tsale, dan sotake aci ubanmu ni da Mini dan haka takira number Sk, kaga idan har ita dayar ma tazo ina bukatar  yarikya akasheta karku sake yarikya ta fita dan haka kushirya dan wadda zata karbeta macace kuma kusace wayar ita wadda zazo ku kuyi amfani da ita da record video da a ka hada kutora banaso asamu matsala, tana fada ta kashe tana dariya.

Mehekk Allah yaki kanke dan sai hadamiki tungun da har kimutu kina jin zafin abun, bai kin shigo rayuwata ba,to karyane Moha na wane ni kadai ba'ayi maccan zata so shiba karyane tun hakan tafaro to zanyiwa tufkar hanji. Kango do tafada tana dariya mugunta

5 hours later

Bangaran Mohannad hankali sa yakara mugun tashi lokacin da Inspector da aka dura akan aikin yake masa ba yani cewa duk wani bincike sunyi amma har yanzo basugano komai game da batan yarikya ba.

Kawai kallon sa yake dan idan bai danne zuciyarsa ba zai iya wa inspector dukan tsiya, shiyasa yayi banza da shi, suna cikin hakane su tsikaye muryar Mine nacewa Paa Paa kafin yamike sai ganinta sukai tsakiyar Palo da Securities na binta da alama suna mamaki ganinta, rungume ta yayi yabi yana kissing din ta yana shashafa jikinta my sweetheart babu abinda ya same ki ko? Kai takada masa alamar eh. Ni na shigo wani irin yanayi har ina taka fata da kyar dan hardage ta nake bakina yayi wani bushewa irin na marasa lfy  Fridge daki kusa kwanar kitchen na dusa na bude da karfe ina laluben ruwa ina dauka na bude murfin na fara shekawa kaina ina zazzagawa kafata da gefan cikina. Waje na samu na zauna ina zaro allura da sirrin je cikin aljihun wando na har biyu ruwan naja tare samu cinya ta na caka tare da toshe bakina dayar kuma gefan cikin ina mayar da nishi.

Mamaki kowa dake Palon yake inspector ne kawai yayi karfin halli tare kiran ambulance, tare zuwa inda nake,idanuwa na rufe zai kai hannu Allura dake hannu na nunashi don't touch me ina nishi ,hannu ya daga alamar bazai taba ni ba.

Wai baby waye ya dawo dake gida?
Aunty Mehekk tabashi amsa.

What suka fada kamar yaya?

Wayar da Mehekk ta dauka ajikin dan Iyayi bai sani ba ta zaro sannan tayi wajan tv ta hadda connect sannan tayi playing din wayar.

Ni ce na bayyana tare da tiger.

Murmshi na fara tukuna nace.

Nan nazo inda su kawo Mini tare da tai makon Tiger dan, na san tabbas zasu kira number dan, bankarasa na tsuke bakin, ina inda inda wato Mohannad dan haka na sace wayar dan haka dani zasuyi magana a matsayin shi sai na raina masu hankali sosai.

Wayar hannu nace tayi kara tare da gyaran murya. Dauka nayi na kara kunne nayi jimm kadan na bada amsa. Kai duk wanda ya tabamin yata dai dai da kwarzane taji toshi ma sai dai uwarsa takara haifar sa idan kuma kudi kuke so kufadi ko nawa ne za abaku.

Oh my God I can't believe this. Oh my God this is amazing oh god. Abinda kawai suke fada kenan dan mamaki abin ke basu yadda nake magana kamar Mohannad babu ko tunbi har yadda kejan kalma, shikansa mai muryar ya mugun girgixa da Jin ansamu mai kwai kwayar muryarsa.

Okay tom zanturo Yar aikin yarikya zakuganta wata shakatafi ce dan haka nasan ko yan sanda baza tagayawa ba zan kawo kudin lokaci da kukeso. Dif na kashe wayar ina dariya. Jakata na zuge na ciro tirare Spray guda uku da kuma  leta, tiger na tsayar a wajan na fara tafiya ina tafe dan fitsawa, suna ganina  ina ce musu hy guys ykk ne, basu bani amsa kallona kawai suke har na karasa inda ya daka min tsawa koma nan saura ki mana hauka jikin ki ya gayamiki. Baki na tura sannan na zauna ina hanngo Mini daure akujera fuska daure da kyale, Jakata na zuge suna kallona suna kokarin magana na zaro filas tare budewa taliya Korea ta pepper soup na dauko sai kamshi take loma daya nayi naga sun zagayeni suna hadiyar yahu.

Zakuje na tambaye su? Eh sukace.

Muryar ogansu mukajeyo kai baku da hankali ne? Bai Kai aya ba kawai na kunna leta tare bude tura-rere tuni hada musu huta na fita daka tsakiyar su sai ihu,dakani sai oga bindagar dake nisa dashi yake kokarin daukowa ina ganin haka fisa masa a fuska tuni yafara tsale. Da gudu naje wajan Mini na fara kunce ta papa kaine ko? Yes Sweetheart babu abinda yake same ki, Yes babu komai ina bude mata fuska ni tagani. Aunty Mehekk kece ke Dad dina ina yake kuma murmshi na mata gani nayi magana. Mamaki fal a fuskarta"Oh my God  rungume ni tayi muryar Paa dina kike fa. Murmshi nakara tare da yinta tata dariya mukai na dauke ta muka fara fita mun sauka bine uku a na hudun ne aka daba min huka har sau biyu sauke ta nayi nace go Mini tiger karakata gida kamar yaji yayi kuka.

Ina wlh bazan tafi ba ni bazan tafi ba turata nayi ina bubugawa wanda ya cakamin huka, ki tafi zan biyo ku daka baya na turata. Kinyi alkawari,yes ina cije baki.  Da gudu suka barwajan yana kukarin binta Huyan sa na haye ina jijiga kansa, muna wannan kokawa ne muka fada wani rami anan camera dake jikina ta daukee.

Kallon ta sukai suna jiran cigaba.

Kafada ta daga nima ganinta a cikin wannnan hallin. Ajiyar numfashi sukai inda inspector yace inshallah za aganu masu wannna mumunar aikin ana haka Ambulance sukazo anan suka dubani sukace anan gida su min komai amma zasu ware din kinan suke wani.

" Da sauri Mini akai ta bangaran daddy daya dakin sa.

Mini yazaki'? Bai Kai aya ba tace daddy. Shiru kawai yayi.

Bangaran sa akai ni aka kai ni wani daki, inda aka kwantar dani.

Mini suna zaune a palo anyi anyi tace abince ai mata wanka amma taki har Alsamin wai ke uwar ki ce ne. Daka Mini har Mohannad sai suka kalleta, kallon kawai da sukai shine amsarta, ihu na suka jiyo da sauri Mini tamike zata shiga wata nurse tace aa aiki ake mata, wani ihu nasaki sukaji wanda yafi nada  kara zabura Mini tayi. Ke  aikin ido biyu ake mata.

Sati biyu nayi ina kwance ban farka ba arana na biyu ne na farka, a hankali na ke bude idona, saboda nauyin da sukai min, ga haske da ya hanani bude idannawa, da kif kiftawa na bude,na sauke su a Kyakkawan dakin dan Iyayi babu kowa dan haka na mike jiki duk a mace a haka na tashi na shiga toilet nayi wanka tare da alwala sannan na fito。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。…。。。。。。。。。 。。  。

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now