33&34

71 5 1
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:33&34*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

*XD FROM*

*Haba Cameron ni na isa inja da ta karfan sai dai Nazo shagalin bikinka, da Yar baka" tunda kaki Auran Yar Nigeria dole kuita shan tsiya*

*Abdull aikin kake nan*
*잠금으로 인해*

Yau kwana biyu kenan da fara aikina kamar kullum naxo amma yau babu su Moha suna gida sunce baza su zoba dan haka ni kadai nazo.

Kamar yadda nasaba ganinsu haka nasame su suna karyawa a dinning table,sai dai naga bakon fuska su biyu inajin baki ne, shiko dan Iyayi ana gefe ana cin kayan fruits kamar yadda yasaba.

Aa yau babu jikokina ne aka zo?
Eh wlh suna gida yau sunce baza su zoba sun gaji sai sun huta. Okay tom tafada inda na huce dan dirkar aikina.

Ina shiga na fara karo da su Chan Lii sai Gohara ana gulma akan Dan iyayi, saboda bana bukatar gulmar bantsaya jiba, ina cikin haka mukaji ihu cikin gida can kuma na mutane da yawa. Da Mamaki muka fara kallon Juna.

Kunga vari na leka na gani inji Lee. Kai muka kada mata inda nasaka Earpiece akune ina jin kida na. Sai da na gama tas dan nagaji a biyu ai bawa basane. Cikin mamaki ina juyawa naga ba kowa a kitchen,abinda bantaba ba ganiba, baki na tabe na cigaba da zamana time tafiya nayi nasabe Jakata na fito.

Oh my God na fada tare da sakin baki, hade da mamaki. Inda nagano wani lafcecen snake su biyu sun fasa kai suna jiran mai karan kwana karaso! Mutanan gidan na gani da yan aiki duk an buya wasu haye kujero wasu kuma sun haye dinning wanda mutum biyu ne akai Dan iyayi da kuma bakuwar fuska wato bako da akayi suna manne da juna. Ganin sunyo kaina na saki kara tare watsar da abinda ke hannu na na fara wajan buya  duk inda na buya sai sun biyu ni da sauri na haye dinning tare kwasar farantai ina cillawa suna kaucewa.

Ganin babu ma fita na hakura na koma  gefe ina zare idanu. Ke uban me kayo ki nan? Banyi magana ba balle na kallesa ba. Ke ba dake nake ba ne kina jina tsabar baki da mutunci kina tsamin daudar kitchen Kika zo inda nake jikin duk kazanta. Baki na murdawa masa. Eye lallai sannu tashi kisa kauka banza kazama  kawai mara aji.

Yake na masa tare da sauka naje na dauki Jakata da wayata, macizan na neman biyu ni. Na daka musu tsawa leave me alone please banshrya wannnan banzan abun nakuba dan haka kubani hankya na huce, amma wancan ya shirya na  dan iyayi.

Ido zaro kamar sakarai.

Me yafada?

Kamar sunji me nace suka matsa , zan huce bako ya maza yaduro tare shangabana ganin sun nifosa yasashi komawa bayana yana min magana. Taimaka mu fita tare dan kiran waccan kartin banzan waje magana, kuma sunana Ozo nice to meet you ya mika min hannu. Zan mika masa dan Iyayi yasako baki. Tom na mamajo mai zubarwa da mutane kima ba tsayawa gabatar dakanka wajan wannan kazamar mara'a aji ba mai black Skin kaje kakawo ma masu fitarsu.

Kaga ina ruwanka ai ba kai nake gabatar wa, kaina nake gabatar wa dan haka bavu ruwan ka. Yana kai aya yaju kaina  My Verging zamu iya tafiya. Okay na fada muka huce.

Wata harara dan Iyayi kisakar masa yana wani ya mutse fuska tara jan tsaki bakin ciki na wannnan abun kunkyar da dan gidan wan  mamansa musu.

Anzo anci re dan nigida na tafi bandawo ba.

Kayan bacci yake sakawa shikuma na gefe yana kwasar litatafai dan tafiya dakin kwanansa.

Gyaran Murya yayi wai Mohannad wai me yarikya nan tai makane katsaneta hakane?

Tsaki yaja mene kaki min wannna banzar tambayar haka ina zaune zaka abanci abinda nafi tsana a duniya. Murmshi yayi tare zama abakin gado.

Kasan Allah yarikya nan tafika kyau ko datake bakar fata wlh tafika kyau, kalleta da kyau mace har mace take duk da a fuska  yarikya ce karama amma kalleta mace mai kayan marmari sosai kamar shape din ta zuwa hips dinta  masu girma ne sosai duk yadda ta mutsa suma sai sun motsa ga bra's din ta ba a magana wlh tayi idan wlh ina yawan tsayawa gabanta za iya samun matsala dan zan'iya binda ba a tsamani, dan wlh lips din zai laushi idan ina kallon sexy eyes dinta za,,, bai karasa yace dalla malam tashi kafita duk abinda zakai mata matsalar kace dalla.
Kiri kiri yasashi agaba ya fita inda shi kuma ya banko kofa banza kawai Allah ya isa wlh kara kiran wannnan black Skin da mai kyau tir tir tir ya fata yana hayewa gadansa, yaji anyi knocking waye?

Daddy ta pada. Yes ya fada shigo, kangadon ta haye Paa na kasa bacci ne, jikinsa ya janyo ta okay sweetheart bari na baki story. No Paa ban wannnan story din na ka wlh vabu dadi duk wanda kake suyowa, tom ai kenan.

"Paa! Umm yace mata yana shafa kanta. Wai meyasa bazakayi Aure bane inasan samu Saban mommy fa. Jiyaye maganar ta dake shi bai taba tsamani wannnan maganar zatayi masa ba. Daddy ya kai shiru. Da ka tunani da ya tafi yadawo zanyi yafada kawai yana kashe fitalar dakin. Daddy kullum haka kake cewa amma kayi.

Ke dalla rufe min baki tashi kifita ya fada yana turata kasa. Kuka ta samasa dama bakaso shiyasa kake min haka dan kaga Anne ta mutu ko da gudu tafita sunanta ya hau kira amma ina take tsayawa.

Oh my God yafada tare watse da abinda ke gabansa,am sorry Mini  bazan iya aure yanzo ba saboda inasan mahaifiyar ki, kiyi hakuri.

Ko da Mini ta fita tana gudu dan shiga dakin ta taci karo da Alasmin, tare ta tayi. Ke ya dai kike kuka mai yafaru?

Cikin kuka tace Paa ne.

Wata uwar harara ta zubamata kuma sai tayi yake. Me Paa din ya miki?

Wai dan nace yayi Aure ina bukatar mommy shine  yace ,,, bata karasa ba tace mata oh yace bazaiyi ba dama bari na gaya miki babbanki fa bayasan mamaki kinga ke ma baya sanki saboda ki dinga kallon yara da iyayansu zakiga inda suke musu.

Shiru tayi dan taga bombing da ta hada yayi. Shiru Mini tayi.

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now