45&46

82 7 2
                                    

Wani abune ya dake zuciyata fuuu na tashi na bar palon na kuma daki ina banko kofa. Kangado na fada ina matsar kwalla sannan na zaro wayata ina Kara try number fareeda tun da na tashi nake kira amma bata shiga, na rasa mai yasa, sakon da nagani na Email na bude.

Sakon Zhio ne. Budewa nayi na karanta inda take cewa, Sister mufa Allah yayi gaba damu dan yanzo muna airport da yara dansowa New York dan shakatawa dan yayanki sun addabe mu da kuka,dan haka dan iyayi yace mutafi can harda family din, ina mike fatan samun sauki... Anan sakon ya tsaya, dama mamaki nake kallon sakon ina time din da aka turo sati biyu da yahuce. Tsaki naja tare da tashi na shiga bandaki danyi alwala.

Leka ni suke har sa'ar da na doko kofar suna lekena,. Daya Oh My god I can't believe this Girl.

Me yasa?

Abinda bazai taba yubane kalli duk wani cike ken bayani akan ciwonsa,da ma kai bakone a cikin mu. Document ya karba ya karanta.

Sannan ya kallesa tabbas na gani yana alage virus, wadda bazai iya shiga cikin mutane ne ba saboda duk wanda ya goge shi ko shuka hada jiki, fatar tana sauya wa fatarsa na konewa tana kubura zuciyarsa na buguwa komai na jikinsa na daina aiki kuma ba asan kukan sa da baccin ransa da kuma damuwa dan numfashinsa na daukewa ko wane lokaci idan ya huce awa uku to ya mutu.

Numfashi yayi tare da rufe document din yana kara glass dinsa. Tabbas da mamaki  shiru sukai. Wai Har yanxo kuma bakaji sauyi ba? No ni babu abunda naji. Daya doctor din bai gama yadda ba ya  dan dugure shi. Ai gama daukewa ba yasaki wata ma hau kaciyar kara tare da zubewa kasa yana gumi yana hawaye da majina  fatar tafara tafar fasa jijiyo jikinsa suka fara kunbura agogo hannusa yafara kara da 200 hundred yana kasa. Oh my gosh mene haka doctor KG kayi da sauri aka ne mu allurarsa aka caka masa abaya, fisge fisge yafarayi alamar allurar tafara aiki. Minutes kadan ya dawo dede ya mike yafara zabga ruwan masifa kamar zai cinyo su ya kore su.

Zaune yake yana karanta news paper, na fito cikin karamar riga fara mai rose Pink mai hannu shime. da kambus Pink gashi yasha gyara.

Giftawa nayi ya dago dan ganin waya huce, ni yagani da sauri ya daka min tsawa ke uban waya baki dama kisaka kayanan? Cike da mamaki nake kallon sa baki bude bangama tantacewa ba naji ya danke ni ya juya ni yana kokarin zuge min zip  kokawa muka fara. Wai mene haka zakai min tsurara ne haka. Ina kai aya yasauke ta yana kokarin direta na tane shi ya tafi zai fadi agogonsa ya sakaloni na biyosa, jika tim akasa, ni da bani na fadi ba naji sosai. Hannu na' na saka ina gyra gashina tare da kokarin tashi, sai da na lura dashi naga ya zubamin ido yana kallona kamar baita ba ganina ba, bantsaya biye masa ba na yunkura zantashi mabalin rigarsa ya sakalo sarkata na dan fado jikinsa inda bakina ya goge lips dinsa. Wani wawan lumshe ido yayi tare da zakin zazzafan Smile, nima na biyeshi muna wa juna kallon duniyar masoya ana hakane.  Muji gyaran murya sama sama sai da akayi da karfi tukuna atare muka kalli wajan da sauri

MOHANNAD MEHEKK Onde histórias criam vida. Descubra agora