7&8

82 5 0
                                    

Jummai ana tafe ana kuka dan tasan ita da jin Kamshin dukiyar Mlm sai a tumunin takaba. Wani kuka takara fashewa tare da cewa wlh sai rabata da duniya sai muga ta tsiya.



Tom duk wani tungo da makirci na Jummai dan ta kashe Fateema ina yaki yuwa, bakin ciki kamar ya kasheta,tanaji tana gani ta zubawa sarauta Allah Ido gawani rawar jiki akanta bakin ciki kamar ta shakesa takeji har mai daukar hoto yake kira ya na daukar su hoto.

To kamar wasa cikin ikon Allah sai ga Fateema ta haife ya mace santaleliya fara kamar zabiya. Nan akafara dan surutu dan jaririya batayi kama da uwaba balle ubangaya baban Ya nan akafara zunde ana ankya Yar mlm ce kuwa dan haihuwar ma abin zargene dan wata bakwai aka haifeta wato bakwanyi Amma kana kallon jaririya kasan tafi haka,nan aka fara hayani ya dakin mejego tunda tahaifeta tarufe ido batakara mutsawa,amma unguwar zoma ko ajinkinta tsabar gulma haka aka kawo mlm yaga jaririya ko da yakarba sai yaji san yari na shiga ransa, daka bisani yake tambayar mejego unguwar zoma tace Bari agyara ta sai kashigo.

Jim kadan da shigar unguwar zoma ana salati gaban mlm, Jummai kuwa tsabar gulma har tuntube take, zani na kuncewa.

Mene yafaru Mlm ya tambaya?

Allah ya mata cikawa ne tabashi amsa. Salati yafara tare jingina da banko jiyake duniya ta masa zafi sosai.  Jummai kuwa najin haka daki tashiga tana tikar rawar ladi mai kidan kwarya harda karamar guda.

To baccin  mutuwar Fateema mlm fa Gabakidaya gari yafara zargin Jaririya wadda taci suna mahaifiyar ta wato Fateema mlm na kiranta da Mehekk cewa ba yar mlm bace dan wasu harcewa suke jaririya gatananan fara kamar zabiya kyau kuwa kamar aljana hartafi uwarta kyau dan haka mlm yaga babu mafita you wadda   yaje gun abokinsa  ko yasami mafita.

Ko da yaje ya shida masa tare da kwantar masa da hankali tare bashi wata laya meka ma da sarka tare umartasa  yasa mata yagani babu musu yasa mata nan da nan fatarta tafara rinewa zuwa ita bafara ita ba baka can. Mamaki ne yakamasa! Kaga karkadamu idan har sarkar nan ajikinta to tabbas wannan kalar zata zauna zuwa nan da kwanaki zata zama baka tatashi da farar ta koma baka kuma tana cirewa zata kuma asalin kalarta to inda sukagani haka zakaji sunyi shiru. Sannan karka taba bari ta kalli mudu harzuwa na shekara goma shatakwas saboda kar ta san yanayi kwmanin ta  saboda kar asamu matsala sarka ta tsinki ta ganta ruwa biyu.

Duk bayanin da yayi mlm najinsa har yagama daka wbisani kuma bashi amsa inshallah zai kiyayi.

Tom wajan Jummai ta tsani ta bude ido ta ga jaririya nan dan jiyake kamar takasheta ga Mlm ko kuda baya san tabata, amma tsabar mugunta tana fakar idansa ta mintsi ni ta.

Bayan shekara goma Sha biyu....

Yanzo lbr zai soma kudai ku biyoni

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now