3&4

93 8 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

  _A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane   gsky al'umma sai dan Al'umma  Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:3&4*

Baki bude me gari ke kallona Jummai,yana mamaki wannan sharri nata. Nan mutane suka kalli  mlm yadda ta kamkameshi bako kunkya sai kace karuwa nan fa suka fara ko kanto. Nan mutanen me gari suka fara magana tare da tambayar wannna mata sunanta? Shiru kakeji babu magana sai wani yare take nan aka buga aka raya amma shiru tana jikin mlm kamar ta koma cikinsa. Shiko mlm duk ya rude ganiyake kowa na masa kallon ai mungane.

Ana hakane Dan gidan Iro yace kamar na taba jin Ado dan birni najin yaran nan fa. da sauri me gari yace ane musa duk inda yake.

Wlh bazan zauna da karuwa ina wlh badani ba jifa yadda ta rungume mlm shiko sai rage zafi yake yana zare idanu kamar kwai afaranti tana wani jijiga tare da sintiri. Me gari ne yadaka mata tsawa sannan tayi shiru, a lokacin ne Ado yashigo shi dan iro.
Yauwa Ado zo dan Allah zokaji yaran da baiwar Allah nan keyi. Nan Ado kutsa.

What is your name,? Far tayi da ido tare da cewa I don't know. Da sauri ado yace turanci takeji. Nan yafara tambayarta amma abinda ya fahemta tayi losing memory dinta.

Gaskiya Me gari  Matar nan ta samu ciwon mantau ne dan ko sunanta bata sani ba dan haka sai anyi da gaske kuma abinda na fahemta kamar kasheta akaso ayi amma kuma Allah baiyiba. Numfasawa me gari yayi to yanxo mlm Kabeeru ka ajeyeta a wajanka asan abinyi dan naga tafi yarda dakai. Ai me gari na kai aya Jummai tadaka tsale tace sam bazata sabuba bindiga a ruwa.

Sai da me gari yayi da gaske sannan akasamu tayi shiru sannan kowa ya watse.

Mlm zaune mata na kamkame dashi yarasa yadda zaiyi ta rabu dashi amma taki ga masifar Jummai. Duk da yasan batajin meyakece wa amma a haka yayi tallabata tasakesa.

Ruwan wanka ya debo mata tare zuwa wajan Jummai . Dan Allah Jummai zo ki taimaka mata tagyara jikinta. Wata shar lulu ta maka wlh bazanyi ba kai da yake karuwar kace idan ka matsu kayi mata mana. Dan Allah Jummai kizo ki taimaka mata mana.

Kaga Allah ka kyaleni inji da abinda nakeji tonkan na zuge rashin mutunci. Dayaga da gaske take yasashi juyawa zaune yasamesa tana ganinsa ta tashi tare darike hannusa.

Mlm shiru kawai yayi tare  mamaki batajin kunkyar taba na miji. Ruwa yanuna mata tare nuna mata yadda zatayi babu musu kuwa tayi.

Tana wanke fuskarta sai da mlm ya firgeta. Masha Allah kawai yace tare  sakin baki be kyanta ya tafi dashi, ana haka tacire yane kanta datayi inda gashinta na India ya bayyana. Saura kadan mlm ya suma Masha Allah mlm kecewa sai da taga ta mike masa gyalanta tare tura masa kanta ya daura mata. Mlm Subahanalallah ya fada aa ban iya ba.

To daddare wajan takwas ana zaune tsakar gida mlm yana sallah dan taki barinsa ya fita dan binshi take kamar cingum. Jummai da yayanta agefe suna zunbada yahun mamaki amma Jummai kamar tashi mlm da kwartuwar sa ..  Tsabar mugunta Jummai taki girki dan haka leka yakira yaro yasiyo fura da nono dan bakuwa tasha. Yana tafe tana rike dashi harara gun Jummai kamar idanta zaifado.

Mlm wai yanzo dan Allah bakajin kunkya karuwa na ririka kaikuwa sai kara sakar mata jikinka kake tana latse maka ko ina kana wani sauki ajiyar zuciya.

Shiru kawai yayi mata dan yaga Jummai bata da mutunci agaban yara take wannan zancan. Yaro ne yayi sallama ya kawo tare da vawa mlm ya karbawa yabawa yaro biyar yatafi yana murna kwanan sha ya dauko ya juye mata tare tura ma gabanta. Kallo dakewa kwanon yagane batasan yazatayi tasha ba dan haka ya dauki ludayin zai daibo, sai ganin Jummai sukai ta warce kwanan . Wlh mlm baka isaba mu mutu da yunkwa ita kuwa karuwa tasha takoshi to wlh karyane. Hakuri ya fara bata amma sifata take kamasa kamar uwarsa. Kawai Jummai jun naushi tayi abakinta tare dagata aka danfara ta dakasa duk wannan kibarta tata.

Jummai wani uku uku take gani dan ballanta taga mai wannan gangacin ba kafin takarasa taji wanka mata Mari wanda ya dawo da ganinta. Karuwa taga ni tsaye tana huce.

Ke ke ke ke ke tab ni kaka daka to wlh sai na rama kina wannan tsiliyar zaki dake ke ni....

*ComShare*
*Share*
  &
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

💄 *Aishabeauty*💄

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now