19&20

69 3 0
                                    


🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:19&20*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

💄 💄



Ashar Jummai ta fara zubawa da suga Jummai tafara ta da karamin hauka dan haka suka tattara suka bar mata gidan kudiwa ta kwashe kuma sauran dukiya sai na karba tunda babu na uban kowa.

Washe gari da safe  ina zaune nace kuka na koshi saboda tunani baffa kawai jin an rufeni da duka ko ta ina"ihu kawai nake zun dumawa babu kakkautawa sai da suka daki iya san ransu suka kyaleni

Sai dariya suke zakici ubanki ne yanzo kika fara ganin masifa.

Ina kwance karkarwa naje jikina yayi tsami sai matsar hawaye nake. Sallamar Talatu kanwar Jummai tazo, wlh Talatuwa tafi Jummai mugunta tafi ta duk wani azaba.

Munar zuwanta su   Indo suka hauyi. Inajuyo Tana tambaya ta ina Annobar gidan nan. Tana cike  yanzo tana gama dumamata jikinta. Dariya Talatu tayi gaskiya kin birge ni yar gari. To gani kin tura kina ne mana" Eh hakane. Dama akan bokane yasayi Annobar ne dan zai wa wani dan siyasa tsafi da Jinninta
To zan kaita da yacake min kudina. Dariya tayi kai naji dadi, amma kafin  tafi Shigeya kinga wani magani na karbo, Bari na fara gwadawa akan ta. Kullin ta zaro kingashi kinsan. Lawan Aure zai kara, to shine naje nakan tudun yabani maganin na  idan har kika sha  har miji ya kusance ki hmm lamari ya bace ba amagana dan wlh har abada shi da kula mace ki ko mazinace dan uban sa sai ya daina. Ka idar maganin Shekara 15 ake bawa yarikya idan akavawa wadda batakai shekarun va za asamu matsala dan wlh lalata mahaifa yake.

Wata Arniyar dariya Jummai tayi gaskiya naji dadi dan amfani biyu zaimin. Nan suka zauna zuka hada  magani aka banka min. Tun suna   sakaran suga ina  ina shure shure ko wani yaniye amma shiru Allah idda nufin su har lokacin kaini wajan boka yayi ina gani akayi ciniki na   Alh ya dauke ni tare da fesa min wani abu...

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now