27&28

76 3 1
                                    


🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:27&28*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

💄 💄

Happy Eid Mubarak Group Daud Kim 🐝 and Daud Kim 🐝 2


Wasu kwalaye da muka hada waje guda masu yawa inda ko da munsauka vaza muji ciwo ba, haka muka tura inda aka me ko min yara biyu wanda gashi suna motsi amma basa kuka, ni na fara zama sannan fareeda da Zara. Haka muka kwanta aka tura mu muka tafi suuuu akan titi can wajan bishiyo mukaci birki. Muna mai da numfashi ,wasu suna kokarin saukowa mukaga almar kamar angane ai a million mu nausa daji muna ta zabga gudu kamar masifa ko wai waiye bamayi hannu mu rike da najuna.

Gudu iya gudu munyi shi sai da mukaji karfin na karewa numfashinmu na neman daukewa tukuna, mukasamu waje muka zauna muna mai da numfashi. Jarirai ne suka hau kuka babu kakkautawa alamar yunkyawa jijiga su muka hauyi

Wanda kanagani ba kware ba ganin sunki shiru dabara ta fado min nasamu su dan yatsa a hannu tuni yarara mamula haka zara tayiwa dayan ma. Ganin idan muka zauna anan da matsala gwara mukara gaba ga sanyi mai tsanani har iska busawa take.

Tafiya kawai muku babu kakkautawa, jin alamun motoci yasa mu kara mai aguje muka nausa muji ana hasko ko mu, a wannna gudu ne muka hango dan karamin kauye baby, bata lokaci muka kara huta. Muna shiga kauyan muka banka wani gida da alama mutanan garin kowa na cikin gidan sa.

Sakata muka saka z tare lallabewa, wata matace ta fito ita ba tsohuwa ba kuma ba babba. Cikin wani yare take magana, amma kowa yayi shiru dan bamu san me takecewa ba. Ganin bamuyi magana ta fahemce  cewa  bamajin wannan yaran dan haka take mana maganar bebaye.

Mene kuke min anan, nan muka bata amsa wasune suka biyo mu nan taleka ta window ta hango su suna juyawa.

Nan matar nan tabamu ruwa mukasha yara ta debo musu madarar shanu da dabara take dura musu dan taga ban iya basu ba.

Tom yau kusan satin mu daya da shiga kauyan nan musa shiga ko ina kuma wannan mata tana da jika Zhio ita kuma Wuj. Zhio tana jin turanci dan haka abu yazo mana da sauki, suna da kirki haka su Zarah suke fita cikin kauyan dan zuwa kallon ni shadi da akayi a kauyan dan haka dani Wuj ake barimu sai yara.

Ina sallah Wuj na da fa abinci, inda na idar ina wasa da yara wanda na samu suna" Moha Mohan". Kwantar dasu nayi na shiga cikin inda Wuj take girki. Nake cemata inasan koyan girki  ta maganar kurame yadda zata gane cewa tayi in bare su Zhio su dawo sai tayi min bayani.

Ina zaune kan teber munacin abinci muna santi, wuj kewa Zhio magana ita kuma Zara na fassara min.

Wuj tace zata koya abinci na tsawan shakara uku saboda ita mace ce da tasha daukar kofin gasar abinci azamaninta tasha kyaututuka na wadda tafi kowa iya abinci. Sannan kuma da matsala dan ita paratical dinta yakan fara ne da Spices da kuma wasu itatuwa da suke karawa abinci dandano idan har na sansu na kuma iya sarrafasu,to sai nafi kowa iya abinci aduniya. Amma fa suna dan samu mutum yadinga abu kamar yasamu matsala a kwakwalwarsa amma babu komai kawai tsabar iya kwarewa wane.

A jiyar numfashi nayi,ni dai inaso inzama wata aduniya, inasan infikowa iyawa.

Dariya akayi inda Zhio tace hmm aika kaka tasamu abinda takeso tana san nagaje amma ina nake saboda wahala bazan iyaba amma yanzo ansamu Mehekk zatagaji kaka, dariya akasaka.

Kamar yadda Wuj tafada nafara aika kina.

*bayan shekara Uku*

Ke ke tsaya wai meyasa kike hakane? Banasan kina samin da kuka Allah banaso. Kukan Moha na karaji yana tabashi ice cream din sa amma tanaki, wai mene haka Zara Allah zamusa kafar wando daya dake? Anne " Mohan ne kikera na cikin muryar da bata gama fita ba, ina amsawa na hango motoci a parking space , wai gawa nayi banga security din dake kula da wajan ba dan haka na cewa Zara inazowa.

Oh My Allah yayyayo kai motocin sunyi Sunan motacin na kalla su goma RangeRober  bakake masu kyau daya tak itace Ash color. Da sauri na haye ta tare da zaro wani dan karfe, ina kokarin karta fentin, wayata tayi kara, dauka nayi. Zarah yadai? Kinsamu aikin ne? Ina bansamu ba. Menaji kina kartawa haka? Wata yar dariya nayi" kinsani dai idan naga mota tayi min sai na yaba.

Dariya tayi nasani ina zan manta.

" Ke afada cikin yaran Korean mene haka kike asaman motar nan?

Awani hulakance na juyo me motarka ce zakace wai me nake tsabar,, bankai aya ba yadakatar dani. Dalla matsa mabaraciya kawai tureni yayi, ai yana tozali da scratch da nayiwa motar baya yaja tare shafa kansa na shiga uku wajan boss. Ai bairi fe baki ba kawai ya hango ogansa da sauran bodyguards dinsa. Ni wadda nayi aika aikan ko ajikina ina tsaye ina warna jakata.

Suna karasowa muryar yarin karama ne ya duki kunne na tanacewa.

""Paa tab wlh an hadawa motarka aiki da alama kazamin mutum ne yayi maka haka. Wanda aka kira da"Paa a fusace ya dago sabani da yana danna wayarsa. Me mene haka yafada yana tambayar Manager sa? Ni ya nuna wanda ni alokacin na juya baya ina kwai da cungum din dake bakina.

Wani hulakance ya kalli bayan nawa yana Zaro han kicif tare da tushe hancinsa, Yarsa ma tazaro tatoshe nata.

Ke ana magana dake inji manager yafada haka?

Juyowa nayi ina mene kake kirana da watake?....

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now