13&14

78 4 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

  _A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane   gsky al'umma sai dan Al'umma  Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:13&14*

....Sai dai akwai abinda zanfada miki ne. Kwanciya nayi kan cinyarsa to Baffa inajinka.

Yauwa Shalele Baffa kina jina aduk inda kike Shalele kisance mai hakuri rikon amana da gaskiya duk wani hali da zaki kasance karki taba daukar abinda banaki ko da kuwa kinajin yunkwa Karki ne me haram dan haram babbar bala'i kejawa mutum karki aikin da zaifa baki haram ko mai yawansa kine mahalak komai huya ko mai kankarta, sannan kika sance mai gaskiya a duk inda kike kome dacinta kifadeta. Sannan kika kasance mai addini a duk inda kike. Karki zina komai bala'in masifar da zaki shiga kinji Shalele.

Murmshi nayi naji Baffa ai muna tare duk inda zaka. Murmshi yayi tare da shafa kaina wanda banda mu da saka dan kwali ba sai kace Yar bararo.

Munan atsakar gida su Jummai suka shigo. Aa Mlm ashe kana ciki baka fita ba har Mundawo" hmm yace mata, azuciyarsa yace wannna mata yau kuma me take nufi haka harta ke wannnan faran farandin., Katse shi tayi  Shalelen Baffa sannuki da hutawa  ashe kina shagalin ki bari dora mana. Kallo ta kawai  yayi yana mamaki wannan abu. Shalele tashi kiraka ni muje mu dawo,da murnata na tashi tare cewa Baffa muyi sauri na san zakaya siyamin majinar bature ko da goruba? Eh zansaya miki.

Muna fita tawani gallamana harara, ai zaku dawo ne yau za'ayi jana'izane, duk bakin cikinka wlh.

Ai Inna inasan inga wannna tsohun na kuka akan Banzar yar nan tasa tasheka wlh sai nayi rawa. Dariya sukai harda shewa.

Wajan gabda magariba muka dawo, hannu na cike da kayan zaki. Dakin Baffa muka shiga ciki da mamaki muke kallon kwanuka abinci abinda bamu taba gani ba Jummai tayi ba....

*ComShare*
*Share*
  &
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

💄 *Aishabeauty*💄

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now