23&24

75 4 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:23&24*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

💄 💄

.

Barkanku nace mutun biyu ne suka waigo sai na mijin nan, yauwa suka ce. Matarnan me ciki ta dafe ciki tana ta surutai,sai jin su nayi sunacewa Allah sarki yunwa takeji ga kuma ciki.

Sai da sukagama can naso nace ko bakwaji ne?

Munaji mana.

Mikewa nayi tsaye tare da fara bincike duk kwalayan na dabu chemical ne, haushi da takaici suka addabin,. Wani karfe nagani gefe na dauka na hau buga jikin kwantenar iya karfina, mintina kadan akafara bude kofar kwantenar.

Madaka karfe ne turawa suka bayyana fuska babu annuri, cikin yaran na sara sukafara magana, da nasan banajin abinda sukecewa dan haka na daga kaina sama hade da harde hannu ina musu kallon banza, ganin nake magana yasa daya tafi yan second ni sai gashi da bakar fata, baima karaso ba a fusace na daga murya.

To Asararun duniya wanda shedan yagama masu fitsari aka la ananun Allah marasa imani akawo mana abinci,akayi musu wlh sai anga dan karamin hauka anan banzaye kawai saura kuma kayi magana kaga hauka kuma ayi musu jiki yayi tsami kuma akayo mai dadi bajigari jigari dan haka aje gayawa lalatan shugabanin na ku.

Banko kalle shiba na juya tare da komawa inda nake.

Baki bude Yan kuwana yan Nigeria suke kallona suna gayawa turawan dake wajan suma suna ta Mamaki!

Kamar yadda na zazzaga jawabina ya kumaji haka ya tafi dan shaidawa mintina 30 ka dauka harna fara shirin aika aikan da zan musu. Akafara shigo da kaji da dan kali sai yogurt, a hulakance nake kallon su aka mikawa kowa nasa, ana mika min na fisga. Kai kagayawa Jakin oganku adinga aiki da hankali dan ba abamu ruwa ba in kuma mungama zamu fito musha iska tunda ansato mu ai abarmu mushaki iskar duniya tunda bata uban kowa bace.

Wanda nake fadawa hakan daurewa yake kawai da alama yaji zafin wannna kalamanwa sai dai babu damar ramawa, ga wani karan takaici da mai gida ya hana sa takowa da wlh sai kara murgude min makogaro na kinkinar ta karo banza kawai...

*AISHABEAUTY*

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now