43&44

66 3 0
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:43&44*

....



Bangaran Alasmin tana shiga daki tayi watse da abinda ke dakin duk na fashewa, wata ashar ta bugu tana wlh karyane idan kin tsaleke wannan bazaki tsaleke nagaba dan haka wannan Time din sai nayi shiri sosai dan ko da tarkon yakama ki bazaki iya kubucewa ba, kawayar da take sha ta ciro daka jaka ta balla tasha tana sauke numfashi aikin banza ta fada.

Mehekk Room

Dorowa na bude ina duba kaya ko zan samu na mata,abin mamaki kayan matane fal dan haka nane mi riga mai kyau amma karama iya guiwa Red da wando dugo na dura tare da na gyale dan ramuwar sallah.

Ina cikin addu'a ne naji ana kakare, da nayi shiru sai naji abun babu sauki har ana bari  dan haka na gaggauta shafawa na fita ina din gisa kafa a falo na tarar da yan aiki sunyi chirko chirko duk hankali su atashe inda suke kallo na leka. A durkushe na hango shi yana kakarin amai kuma ba kakarin amai yake ba kamar abune ya shakesa sai kokarin dukan bayan sa yake idan sa yayi red sosai da sauri zanshiga wani bodyguards yace ba shiga idan yana cikin wannan Halin da matsala.

Dalla sake ni ina ruwanka duk abinda zai same ni idan yasame ni matsala tane, na fisge ina tsaki shiga nayi a hankali na karasa inda yake gadan bayansa na daka inda yayi wani kullutu yun kurin amai amma ba amai bane dan kwafawa yayi yana nishi da kyar.

A hankali na ce Are you okay? A hankali ya dago dan zabgamin rashin mutunci amma sai akasami akasin haka, dan murmshi na masa inda shikuma ya gani awani yanayi wanda bazai iya fasaltawa , kawai dai abinda zai iya fada shine yaga ina magana bayajin me nake cewa sai gashina dake kadawa da kuma yadda nayi masifar kyau ga wasu 💓  na yawo face. Hannu na kai na goge masa gefan Baki inda kamar wani abu yace bai sani ba ya batashi ba, Sir Sir na fada da karfi.  firgeta yayi! Ai yana ganina hade rai, me ya kawoki nan banza kawai  da kazantar jikinnan naki kika shigo nan to get Out malama dan tsani ganin wannna mumunar face din naki.

Mikewa nayi da kyar tare da jan tsaki fara gun guni, kallo na yayi fusace me kike ce?  Juyowa nayi fuska babu annuri na matsa inda yake.

Ciwa nayi banza bulu wawa jaki alade dan akuya mara mutunci wanda bai san mutunci ba banza dan rai nin hankali aladen banza. Dan karfe nake fada ina dukan kirjinsa dakagani kasar raina abace yake yadda nake fadan yasashi yin shiru yayi mukus dashi sai raba idanu kawai yake. Afusace na juya na bar wajan ina fasifa masu aiki da bodyguards sai leke suke amma ganina yasa suka koma suma suna zare na mujiya, daki na koma tare da bankota da karfi.

Ina barin wajan ya sauke ajiyar zuciya ya na duba agogo na hannusa, ya na mamaki.

Wayarsa yazaro tare da kiran number. Kawai cewa yayi ina bukatar ganinka a gida yakashe.

Zaune yake a falo shi da wasu mutane a zaune, suna magana.

Har yanxo muna bincika maganin matsalarka, amma kuma abune mai huya dan gaskiya muna iya kokarin mu.tsaki yaja bangani ba fa? Kallon juna mutanan sukai da kabisa ni suka kara kallon sa ba kana amfani da matakan tsaro ba da muka baka na kariya ba? Ummm kawai yace.

Kasan iya yar kace kawai kake da gejin iya taba ko? Eh naji ni kawai bukataata mafita kawai.

Fuuu na fito ina huce har falon na shiga, kaga sir da kayau bazan karazuwa aiki ba kuma idan har motace zan biya, idan na biya kaga zan daina shan zagi daka wannna banzan bakin na ka wanda bai san wanda yayi masa hallaci ba. Afusace ya tashi yazo inda nake ki kinga malam naga kinfara huce gona da iri fa dan haka kishiga taitayinki,yana nuna ni  yayi da yatsa kamar zai tsone min ido. Hannu na Duke an rai na maka hannakalin sai me?  Kara matsoni yayi sai sha rashin mutunci kuwa kuma a yau nake idan ya huce yau zaki sha hukunci mai tsanani kuma aikin da kike sai yafe na da. Tsaki naja ina gallamasa harara. Dan ko fasku ta yayi  tare matse Lips din na.  Ashhh na fada ina reke hannayansa duk randa kikara min tsaki hmm wlh sai kingane kuranki banza kazama kawai, ture yayi na fadi kasa, kuma saura ki daga kafa ki fita wlh jikinki ya gayamiki,dan haka kittara tsuma bakin jiki kiyadaki


*AISHABEAUTY*

MOHANNAD MEHEKK Kde žijí příběhy. Začni objevovat