9&10

92 5 1
                                    

Yarikya na hango ta hada kura alayi ana casuwa cikin dubban yara, mata zallah ansaka waka a radio sai tikar rawa take tare wasu zugar anyi layi ana rangada wakar mariya kai kace itace marian ,yara sai ihu suke itako ko ajikinta dan tafi kowa abin birgewa ana watsa ruwan takardu na takarda irin na kuruciya. Hango ta malam yayi cikin wannan dubban mutanan duk da mankyanta da yayi haka bai hashi sauri ba ga yar bulalarsa a hannu sai tsaba malun malun yake, bai wani bata lokaci ba ya kusa cikin yaran tare danko , yana cewa yau jikinki sai yayi tsami sosai tsaki bar wannna rawa  sai kace yar tsana ko gajiya bakyayi.

yare ne suka saki dariya, hhhh tab yau Mehekk ta batawa babarai jiki zaiyi tsami. Wata uwar harara tabisu dashi tare kada kai irin zakuji ubanku. Haka malam yaja sai gida tsakar gida yaci burki, ya ta babbami.

Kuka Mehekk tasa tare da bubbuga kafa irin na sangartunnan,  wayyo Allah na ummata kizo kiga Baffa yazage sai fada yake haka kurum babu abinda na masa saboda yaga bakya nan, ki dawo ki tafi dani unguwar da kikaje saboda Baffa ya daina sona har kora da hali yake min gawata narkekiyar bulala wadda zai daken saboda bakya kusa.

Da sauri malam ya jifat bular tare goge mata hawayen fuskarta ta, tare rungume ta jikinsa, ina shaleleta bazandake ki ba ai ba'ayi katon da zai dakeki ba ko gardiyar da zata taba lafiyarki ba sai dai ruwan sama yadake ki amma bamutum ba.

Murmshi jin dadi tasaki inda takara rungume shi.  Shalele Baffa zu in miki wanka kisaki kaya duk kin bata kayanki, Jummai na labe tajin haka ta banko kofa da karfi.

Eyeeee malam bako kunkya zaka wannan gardi yari Yar shekara goma shabiyu, lallai malam nan gaba idan zaka mata Aure binta zakayi gidan mijin dan Taya ta zaman daki.

Da sauri Mehekk tace "hmm gulma a jalin bawa, tsabar gulma  tayi wa mutum yawa har baya iya gane inda yake kalli yadda kika fito? Da sauri Jummai ta kalla kanta itakanta kunkyar kanta takeji idan takalli dan tufinta fari amma tsabar dauda koma Ruwan Zuma. Dariya nasa Oh Su Jummai uwar Gulma da tsugudidi.

Ke ke a hirdinki da uwata naga baki da kunkya fa wlh zanci ubanki kuwa. Ai batakai ayaba  na tari numfashinta. Tab amma Indo zakici ubanki kuwa yau banza balla gaza karuwa kazama mazinaciya wadda tayi cikin shege ta zubar mahaukaciya wadda tayi kwantai tsabar muni da abin kunkya, kuma zagin dakikayi kisan wanda kika zaga Wannan tubaben bokan shike ki da kuma wannna balamar sa din Uwarki Jummai dan ubanki uwarki Dan... Bankarasa Baffa ya ciccibeni ya shige dani daki amma ina sai na idar tukuna.

Ihu Indo tasaki wlh bazan yarda ba ina wlh sai na rabaki da duniya Shigeya wadda uwarta takare a hauka wadda bata da asali. Ai million Mehekk ta fito dadin abin uwata ba yartasha bacce ke ko uwarki Jummai mai.. Be bata Kara saba baffa ya fito tare da toshe mata baki. Yana gallawa Jummai harara itama shitake harara tana cizon yatsa.

Dakiin ya banke Shalele a ina kika iya tsiwa da rashin kunkya haka bansani ba, meyasa Baki da hakuri ne , komai na duniya dan hakuri be ne. Kuka tasa masa ni wlh duk wadda yataba Baffa na sai na rama kuma ai dankaga umma ta ne bata nan shiya kadaina sona.

Baki yarike tab ni na isa ince banasan Shalele na ina ko a mafarki karki taba tunani hakan azuciyarki baffa bayasanki.

Rungume Baffa tayi yauwa Baffa na insanka sosai. Murmshi yayi nima inasanki Shalelen Baffa.

Kinga yanzo kinwa Jummai laife wanka babu damaryi sai dai zuwa gobe. Tab wlh Baffa sai kamin wankan Jummai me itadin banza tayi magana wlh gurje bakin karuwar gidan nan.

Kukan Indo sukajiyo tanacewa Inna kinga niko.

Baffa yana Mehekk magana dan magagganunta akwai dace.

Indo kuka takewa Jummai ita wlh sai takashe Mehekk sai dai komai yafaru, ina Indo ba haka za'ayi ba wajan sabon bokan da nasamo, wlh sai na mata abinda bazata taba mantawa ba dani take wasa wlh, mubari rana tayi sanyi muje zata gane shayi ruwa ne.......

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now