31&32

64 3 0
                                    


🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:31&32*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*



Murmshi nayi najin dadi. Yauwa amma ke yau kika fara aiki a gidan nan ko?," eh yaune. Wanne iri fa? Tana kokarin zama kan kujera take tambaya ta? Ummm dama nafara kinkina. Aa tsaya da maganar ki huta,. Kai na kada mata sai da na dauki numfashi kadan sannan fada aikin da nake kuma dalili.

Oh gaskiya baki kyauta ba.amma wannan aikin bai dace da ya mace ba. Tana fadar haka sai gashi yana saukowa sanyi cikin suit black" glass din sa baki ya hadu sai dai hankalin sa na kan wayarsa. Ta howa zaiyi ya huce, kaga Moha  ina san magana dakai.

Oh oops Kaka ki bari na dawo ina da meeting ne pa. Aa maganar bafa wata mai yawabace.

Ya Allah kaka sauri na ke fa. Ina ni dai bari na gayama kana nan. Dama sonake kasauya yarin kyanan aiki. Wa kenan fa? Wadda ta maka Scratch mota.

Bai dago ba yace oh harta xo ne ta tafi, bai jira amsaba ya dura dacewa. Kaka ki bar wannan bakar hallitar shine aikin da ya dace da ita ni wlh in na kalleta firgeta nake dan wlh bata hadu ba kada wata mahaukaciya tana abu kamar mai taben kai i hate her. Gyaran Murya tayi mohan adinga rage cin fuska babu kyau fa. Zaiyi magana ta maza ta dakatar dashi, kaga dago kalle ni ksbar wannan wayarta. Babu su ya dago karaf muka hada ido dashi harara sakar min. Ki zaba mata aikin kuma wlh sai tayi wata biyar kuma ta makara dai dai na rana daya zata rashin mutunci ya fice abinsa.

Fuskata dauke da fara'a wani alamar wani Jin haushi ko rai na yabace. Moha zumu tafi kaji cikin yaran hausa. Okay Anne. Kaka gobe idan na dawo sai anuna min aikin da zanyi". Okay karki damu. Chocolate ta bawa Moha tare sunbatarsa a goshi sai gobe jikana. Ok kaka. Hannusa na kama muka fita.

Muna tsaye a bakin titi dan Jiran taxi driver, motocin sa suka huce sai shike suke kallon su banyi ba.

Washe gari Yan biyu suka dage duka zasu bine dan Mohan harda kuka ai jiya banje dashi ba, haka nasasu agaba. Kamar kullum a dinning table suke zaune harda Dan iyayin gidan ya wani hakim ce kwai fruits ne agabansa sabanin sauran motanan gidan tunda na shigo Alasmin ke kwadamin harara. Mohan na reke da hannu shiko Moha mun barshi can kofa yana gyara takalminsa.

Aa jikina ya dai babu wata runguma ne. Shiru Mohan yayi yana kallonta abinka da shi ba mai bagana bane ba sosai da shiga shirgen mutane gashi bai santa ba shiyasa ma ya kalleni.

Oh Kaka bashi bane dan karamin ne, banjira amsarta ba nace Moha, Ina fada dan Iyayi ya dago hankalin sa na kan waya amma jin na ambaci sunansa yasa ya dago. Fuska tamke tab lallai yarikya nan harsuna zata kira amma ga mamaki yaga yaro ya shigo nace Yes Anne gani.

Kaka kiyi hakuri jiya na manta bangya miki cewa Yan biyu bane ba shiya wannan shine Moha wannan kuma Mohan, amma nasan zaki iya manta  sunan da kuma wannan dan haka duk wanda kikara zai amsa ba agane su.

Kaka bakin yakasa rufuwa kai Masha Allah yara ba a mahemtar babba da karami gaskiya kamar tabace zonan.

Moha ne yafara zuwa sannan mohan ya bishi.

Idanu kawai dan iyayi yayi yana kallonsu cikin sha'awa da birgewa yara kyakkawa ko a ina wannan kazamar baka tasamu wannnan yara oh ko Nanny take oh mata. Amma sai yajeyo kaka nacewa gaskiya yayan naki Masha Allah sun hadu ina babansu.

Shiru nayi jim kadan sannan nace ya mutune tun kan na haifesu a gobara. Oh Allah sarki Allah yajikansa, amen nace.

Yauwa ga Hanna zata nuna miki su kuma ki barsu anan, tom nace tare bin Hanna Mohan na daga min hannu.

Me za kuci? Kai su girgixa babu.. AA ai nasan baku karya ba? Aa muyi Breakfast da zamu taho. Toga 🍫 Aa kaka jiya ma da na karfa shine ranar cin chocolate ne shiya na karba kowa ne a kwai kwanakin da mukeci.

A Masha Allah kai baka magana fa, murmshi yayi kawai. Aa ai kaka baya magana sosai haka yake. Kai dalla rufewa motane baki ka eshi motane da surutun banza dan talkawa.

Bata kai aya ba dan iyayi yace haba Alasmin mene haka matsalarki nan fa wlh ke bikisan babba ba bakinsan karami ba, dalla banasan irin wannan bazan zayan halayan naki, tsaki yaja. Mohan ne ya mike. Ina zaka? Moha ne ya bada amsa Anne zaibi dan shi mutun mai zuciya in amsa gore akan abu  kamar Paa din mu nikuma kamar Anne nake bana fushi ko zaka shekara kana zagina.

Dariya akayi. Jika Mohan. Babu musu ya tafi da saurinsa.

Duk abinda ake Yar Moha wato Dan iyayi ta kallo ita kanta Mohan ya birgeta.

Tunda na shiga kitchen nake wanke wanke kamar masifa duk na fara sarewa  da wannan masifar wanke wanken, sai ganin mohan nayi. My baby ya dai mene naga ka hade fuska haka? Bako mai kawai nazo ganinki ne.

Murmshi kawai nayi,nasan ba haka bane akwai abinda yafaru,daukarsa nayi na durashi kan durawa ta kitchen kusa abin wanke wanke. Ina wanke wanke ina bashi story.

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now