62&63

66 7 1
                                    

Dariya tayi oh Allah kacika maraji yanxo komai ka kwashe. Eh.  Na kwashe mu fita mukule wannnan itama su kwana tare mugu plan din yayi . Tom fada da sauri suka fita sukai kofar key.

Lokaci da Mini ta hankadani ciki ina zuwa na fada  kasan bandaki ina tashi zanyi magana ga mini na ganshi ya zoge labulen bature wato Elsc  na toilet baki bude kallesa ina rufe ido da hannu biyu dan abu babu dadinji  waye nan yafada Ozo mene ka banko min kofa baccin ko towel ban daura ba. Yar karamar dariya nayi tare da mikewa. Sannan na bude idano ina kallon sa sama da kasa duk jiki kumfa fuskarsa tasha ita ma saop saboda Annoba ta tabashi. Umm Sir nice na shigo dan taimako sai dai gashi nayi rashin'sa'a ko towel baka daura ba kuma elh naga banza tafadi babu ko sisina ko ayanxo ka tambaye ni komai da komai zan fadi babu ko kuskure. Ai ina kai aya ya daka tsale yakoma bahun wanka tare jan labule, amma Allah ya isa dama na fada fyade kikewa mutane uban me yakowo ki nan? Dariya na kunshe naji kana ihu ne na kawo dauki. Dalla malama fita banaso. Au har shi towel din da zan miko maka. Shiru yayi yana tunani idan yakore ni bazai samu towel ba balle ya goge face dinsa . To me komin towel din. Anki amiko na fada kumfar takasheka kai kayi asara kuma Allah shikara da ruwa ya dauke ko banza ansha wahala. Tsit yayi kamar ruwa ya cinyeshi sannan ya sassauta murya. Allah idan baki bani ba Allah idan nazo zakiga hauka fa. Tsaki naja fito wlh inga Joystick abanza babu ko sisina. Tsit yakarayi harna wasu minutes ko mai ya tuna sai jinsa nayi ya Bako ya dan koni yana goge kunfar da rigata. Yana gamawa ya hankana ni bango tare da matsani danne kaina sosai kamar mai shirin yimin fyade. Kina nufin kinga banza ne to elh baki isa ba sai naga naki kinga anyi two Zero. Dariya nayi wlh kana tabawa zakasha mamaki wlh Period nake wlh sai na milke ka da jinin. Ina fada yasake ni ya koma. Ina kika kai min Towel?

Bansani ba wanda suke maka wanke yakamata ka tambaya bani ba?? Tsaki yaja yafi dari laluben dorowa ta kusa dashi yake sannan ya samu towol Pink karami ya daura yafito gita tun kan na miki ta mahaukata yana murda kofa. Jinta yayi kakam yayi ta bude take dan haka ya dawo. Allah isa dakika kulle kofar. Dariya nasa dan wlh abu yake kamar yaro, taku zaiyi na saka kafa na tade sa yatafi zai fadi ya janyo ni muka fadi tare mirginawa, ni ina kasa shi yana kaina.  Sexy kallo ya tsare ni dashi har yana lumshe ido da yawan kallon baki na da yasha red lipstick  60 second muka dauka a haka ya fara jan Face dinsa da bakinsa zuwa na wa a hankali kamar wani tsotsa har ya dura lips dinsa anawa tare da fara tsotsarsa....

MOHANNAD MEHEKK Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin