17&18

74 2 0
                                    


🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:17&18*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

💄 💄


Sai ma murmshi mugunta da suke. Ganin Baffa ya kwanta yana aman jini idanuwansa na kakkafewa yana mutsa bakinsa alamar yana kalmar shada, na fara girgixa shi hawaye na zubuwa, kalmar kawai danaji takarshe ki kula da kanki Shalele na yana murmshi kawai na ga bakin nasa ya tsa jijjgar da yake ya daina. Jijigashi na karayi ina hawaye.

Wata yar bazawar dariya Jummai sukai, Allah yaraka taki gona ko banza zamu warbe dukiya, ke Indo kurma ihu ni kuma zankara sauran aikin. Ta kai aya tayo kai na tare danko kaina, sai ihu Indo da kurma ita kuma Jummai tafara kukan karya da dura hannu a ka. Wayyo Allah Jama'a kuzo kuga takashe min miji dama nace muku mayyace wlh mayyace. Ni da nakasa magana sai hawaye da jini ke fitoww ta hancina.

Ai Kamar jira ake Jama'a suka fara tittidowa mata suka hau salati mun shiga uku Jummai kice takarasa ashe dai mayya ce kamar yadda kike fada, inji wata mukuciyar mu Talatu. Kamar jira ake talatu takarasa aka hau tsine min ana tufin a latsene tuni maza suka shigo suka tararra da gwar Baffa yadda jini kace kace da kuma ni jini na fitowa ta hanci. Ai tuni suma suka dauki hudubar Jummai, inaji ina gani aka banke ni adaki ana watsa min ruwa. Kuka nake babu ihu balle kunjin kuka, abinda yakarawa, sawa mutane cewa ni mayyace gashi tsabar naci kurwar malam harna kasa magana. Haka naita ganin sharrin Jummai da kuma izayar mutane har na kuma lokadan daki ina ganar zuci saboda da ita zanyi babu bakin da zanyi magana.

Oh Baffa dama mutuwa zakayi kamar yadda Mamana tatafi tabarni, gaskiya Baffa baka kyauta min ba, gashi kuma gobe Jummai kamin alkwarin siyamin Kayan kwaliya amma shine zaka tafi kabar ni? Shikenan bani da kowa Baffa kai kadaine karage min inji dadi wayyo Baffa shikenan katafi kabar ni,nima wlh biyoka zanyi. Haka nayi ta sun batu har wani bacci wanda bansansa ba ya dauke ni, cikin tsakar dare naji ana kirana da wata murya mara dadinji da sauri na tashi tare da cewa fito kisame ni yana fadar haka kofa ta bude , ni dai kawai gani nayi ina tafiya ina nausawa daji, tafiya mai nisa sosai sai gani gaban boka wanda Jummai saka karbo magani ina zuwa na zube gabansa (kamar me ne man gafara) wata Arniyar dariya yayi, tare zaro wayar sa (rakani kashi) yana latsawa kiran number Alh yayi jim kadan ya dauka.

Yauwa Alh ta karazo zan zubawa gunkin da kabani kadan inyaso da zafe sai kabani batu zuwa yamma zata karaso ka dauke ta a sirri ce, meyace oh naga dai yana murmshi.

Bani hannu kawai yace babu garda ma na mika masa wani abu mai kama da hakurin zaki ya lumamin a hannu,wanda azuciyata nayi shi inaji ina gani wani kutturun gun ki mai kawo jini na ya zuba akai abin mamaki yana zuba zakaga babu har na wasu minutes sannan ya zuba min garin magani da bani a wani kawarya na sha tare da cimin tashi kitafi da yamma ki dawo baccin rana tayi sanyi, kai kawai na kada masa tare da juyawa ina mamaki yadda mutum nan ki bani umarni, kuma ina binsa. Ina koma gida na koma daki kofa tabanki kamar yadda aka rufeni.

Washe gari misalin karfe 7 na safe aka rufe Baffa inaji ina gani badamar magana, indo da Ramatu sai gwalo suke min, sai dai hawaye kawai da nake Rayuwa ke nan, ina dawo Jummai tayi sai anraba gado yanzo anyi anyi tabari sai anyi sadakar 7 amma fir taki dan cewarta mlm yace kar ayi masa zaman makoki, tom liman yace inda wasu mankya mankya dattijawan kauyan suka zauna tare da gyaran murya.

Malam Kabeeru na da gona guda shida wadda ya bayar da biyu adinga bunne matatu wato gawa guda hudu ya bawa Yar sa Fateema, ai baikarasa ba Jummai ta zunduma wa Mlm Sile ashar wlh karya ne muna fuki dama naga alama muna fukai ne ku, nan ts hau sababi sai da me gari ya mata Jan ido sannan ta shiru.

Sannan mlm Sile ya dura. Yana da tumakai da shanu masuyawa tumakai yana da 130 Shanu 29 gidan hayarsa guda biyu duk yace abawa Yar sa Fa,,, bai karasa ba Jummai ta mike tare ihu wlh karya ne ina bazai yuba, wata ashar me gari y narka mata tsabar shiga baccin rai, kowa sai da yakali me gari cike da mamaki! Da sauri ta koma ta zauna tare umartar mlm Sile ya dora , da wannan gidan da kuma kudin sa dubu 17500 . Yabarwa yarsa gida kudi kuma abawa Jummai kudin tumin ta kaba,....

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now