25&26

74 3 1
                                    

🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸🩸
🩸🩸🩸
🩸🩸
🩸
*MOHANNAD & MEHEKK*

*NA MARUBUCIYA:-*
*💄AISHA BEAUTY💄✍🏻*
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻

_A• W• A•_

_{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsap
*_________________________________________*
http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

http://www.facebook.com/100044406308174/posts/104323591057851/?app=fbl

*My Wattpad aishabeauty20*

*PAGE:25&26*

....

*ComShare*
*Share*
&
*Vote*

*YAWAN COMMENTS DIN KU SHINE CIGABAN NOVEL DINA.MASU NEMAN CIGABAN DIAMOND ARMAAN KUNE ME NI TA WANNAN NUMBER 08163705060*

💄 💄




Banza kawai na mai maita. Au zagin mu kake a zuciya to kuwa zaka bugu yauwa wlh, banko kai aya balle ya shirya harin nawa kai tsale na daka na ne huyansa na hau dukan kansa bako kakkautawa ihu yasa tare zageye yana ya kice ni amma na kasa ya kiciwa saboda yadda na hardesa,haka aka taro ana neman banbare ni dakyar da masifa aka banbare ni tare da tsira min allura. Kuma saura ku dan ubanku marasaaaa, bankarasa ba na zubi kasa. Daukata akayi aka mayar dani cikin kwante nar tare da rufewa dan kar akara samun matsala.

Wani sanyi ne yake kadani da kuma sautin ihu da nakeji sama sama saboda alluran bata gama sakina ba, wasu minutes na dauka ina kwance dan ganina ya dawi da jina. Ihu naji mai karfi da yasani tashi azabure, Kare ware idona, cikin mamaki na ganin mu cikin tsaunika da wani mahaukacin sanyi wanda banta ba jinsa ba.

Rarafawa nayi inda suke, wannan me cikin ce ta haihu kuma abin bansha awa yan biyu maza. Mamaki nake yadda duk jikinta ke rawa gaji ni na binta taka fa gawani zare na binta ita da yayan, tsoro ne yakamani ashe haka mutum yake haihuwa adinga cemana fasa cikin mutum ake yana haihuwa. Magana tayi da kyar inda Yan kuwana yan Nigeria suka min nuni dacewa magana take dani. Inda take naka karasa,hannu takama cikin yaran na sara tafara magana,inda daya daka cikin yan kuwana yan Nigeria tana fassarawa abinda takecewa.

Dan Allah ga amanar yayana na baki duniya da lahira, ku kulamin dasu na bakisu kyauta na yarda dake ne shiyasa na Baki ninasan mutuwa zanyi dan Allah karki bari inda za aikai ku ku gudu. Ina kokarin magana kinkina ta hanini fada wani jini fara barke wa daka jikinta hancinta baki. Haba tuni hankali mu yatashi. Maganar takawai ku gudu dan Allah, tana fadar haka tafara salati, mamaki ne ya kama mu ashe muslimace. Nan rai yayi halinsa. Tsabar tausayi yasani kuka ina gani Yan kuwana yan Nigeria suka gutse re zaran nan da wani abu ajikin motar.

Kinga kutashi mu ne mu hankyar kubuta daya daga cikin Yan kuwana yan Nigeria. Mikewa mukai. Gashi ba musan sunan juna ba.

Ni sunana Zarah Ni kuma Fareeda. Ke fa? Mehekk, kai fa Nasser yace suka sauran Fararan fata suka hau fada, inda ni na fara ne man hankyar bude kofa amma ina agarkame take dan haka akafara laluba kasan motar.

Anan mukaga hankya sai dai fa muna kallo kwalta inda mota ke sharara gudu.....

*AISHABEAUTY*

MOHANNAD MEHEKK Where stories live. Discover now