37&38

61 5 0
                                    





Ummm dama kawai sai kuma yayi shiru. Yadda take goga jikinsa anata yasashi shiga yanayi. Karfin Hali yayi dago dama tambayar ki zan yene.. bai karasa ba ta tura masa bakinta cikin nasa tafara kissing dinsa kokarin beye ma zaiyi meya tuna ya maza ya tureta, oh am sorry. Yana gyara bakinsa saboda ko yaga janbakinta bai batashi ba.

Ina Mini take ne? Aa bansan inda take ba. Okay kawai yace ya fita. Wani wawan tsaki taja, dama akan wannane yazo tawani banke kofa.

Tom duk girman gidan nan an bincika ba aga Mini ba, hankalin Mohannad mugun tashi, nan akayi cirko cirko be ana mai da bayani shiko sai waya yake wa  Commeshina of police cewa fa yarsa ane meta   yana kuma bada umarnin aka ma duk securities din gidan dan yace basu da amfani . Ana wannan halin ne muka shigo ina rike da hannuta da na Moha muna tafe muna dariya.

Muna shiga Palo ta tafi da gudu Daddy daddy, yana wayar yajita a jikinsa daukarta yayi. Sweetheart dina ina kikaje duk hankali ya tashi tunjiya? Ni ta nuna baibari tayi magana ba, ya je inda nake, ina kika kai min yata? Zanyi magana naji saukar mari amma ke dai muguwace, zaki sace min yata shine dan ki bakaci kudi ko. Murmshi kawai na masa tare da kama hannu  Moha mukai ciki. Ina shiga na shige kitchen na bar Moha a koredo store na shiga.

Kuka na fashe dashi ina sosai inda yama raan, muryar Ozo naje, da zafe ko sugunawa yayi gabana I'm sorry kinsan halinsa bashi da kirki, hannu yasa yashare min hawaye daina kuka inajin zafin zubarsu fa. Wani kukan na kara saki tare fadawa jikinsa na tusa kaina kirjinsa na na duk kulle ina shesheka  rarrashina farayi yana shafa ni.

Paa bafa ita be ce tasace ni gudu zan barka saboda abinda kayi min jiya kuma ita since ne da tunjiya na mutu kuma tamin fada akan abinda ya faru nan ta  gaya masa komai. Murmshi ya rungume ta karki kara abinda kikayi kinji? To daddy.

Tom ina cikin kitchen ina wanke wanke na ga yan mata biyu sun zo akan cewa in bar wanke wanke, su zasuyi mamaki ne ya kamani, takarda ta mika min ungu inji kalar abinci da Mini takeso.

Murmushi nayi tare karba na fara girki girki kala biyar na mata tare da bawa masu shiryawa a dinning sukai. Ni dai bansan ya suka kare ba. Ni da kawai an karo min list.

Tom yau kwana biyu inajin dadi rayuwa ta.

Yau da sassafe na tafi ina zuwa zan huje naji Mini na kirana Aunty Mehekk ina kwana. Juyawa nayi lfy lau My Pink girl da gudu tazo ta rungume ni. Aunty Mehekk yau special nakeso  tom madam angama dariya muka saka.

Can su Azo suna gulma dan shi dan Iyayi zagena yake shiko ya buna yake da kaina na dakkota na kawo ta " ayi Karatu karfa ayi wasa da kyau tom Aunt zan juya kenan  ta fake idan kowa ta hankadani nai kan dan Iyayi faduwa mukai inda rintse idona na, jira nake kawai naji mari amma sai naji shiru a hankali na bude idona sauke kan kyakkawar face dinsa ido cikin ido muke kallon juna wani abune ya dake zuciyata sai da tabagu da karfi atare suka buga tsabar mun shagala harda gyara min gashina, sama sama muka dinga jiyo muryar Ozo firgeta mukai, ya mutse fuska yayi tare hankade ni gefe yana yarfe hannu . Ke mene haka zaki fado min jiki salan  shan minti to Allah ya isa kuma bai karasa ba yafara suit din yayi cilli da ita Allah ya isa kin cuceni da na hada  wannnan kazamin jikin naki. Baby bari na sauya kaya. To Daddy wajan ya bari inda Mini ke dariya daddy zaka dane nane ma muje zuwa.

Oxo ne ya taimaka min na tashi  ya fara karkade min jiki yana zuwa yakai hannusa kirji na ya matsa da karfi kara nayi tare dalla masa mari mene haka banaso raina abace.

Mehekk bafa da sani bane   kiyi hakuri, hankali atashe yake fada.

Baccin sauki Mini a makaranta zasu huce ne Moha ya kalli Azo yadai naga kayi shiru ne?? Hmm kaidai bari  wlh matsala  aka samu yau na kasa control din kaina sai da na huce gona da iri nan ya gaya masa abinda ya faro. Tsaki yaja kai dai wlh dan akuyane kai tsabar baka mutunci  zaka na irin wannan abu gaskiya kana zubar min da kema wlh.

Harara zuba masa hmm wai har kurace zata ce  da kare maye. Ai ni nafika iya rike sha'awa ta saboda kai kana shan magana fa, duka ya kai masa ya isheka  haka.

Duk abinda akayi akan idan Alasmin, akayi tacika fam, motar itama tashiga taja tana tafi na dukan sitiyari ina wlh karyane Moha nawane ni kadai ba ayi wanda zai rabani dashi ba wlh ina bazai yuba wlh. Wani birki taja inda take neman ciki da wata mata nan ta hauta masifa yan sanda sukazo aka fara hayaniya , yake yar masu shice ta huce abinta aka bawa matar laifi. Parking tayi tare kiran waya jim kadan tace kana gida ne? Ok to ganin zuwa da matsala ne okay babu komai sai nazo......

MOHANNAD MEHEKK Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang