😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.*Ummu Aseem,Aunty Ummi and Ummita 🤣lolz(Rahma),dis page is 4 uuuuuu💖💖💖💖💖,she always support and encourage me in ol wat I do........ Can't stop loving you my best sis and another mum💞💞💞...*
Page 05
"Wlhy last 2 months dasuka wuce,Kuma awannan month dinne za'a daurashi"
"Ok Allah yasanya Alheri,Kai natayashi murna,kice shagalin ne yadawo dake Nigeria?"
"Sosai ma,Kai kasani"
"Ai nasan bakya d'aukan last a irin wannan harkan"
Dariya tayi tawuce,Dan tasan tayi abunda takeso,burinta taga ta tsokani 😜Hindu.....
"Hindu meyasa Baki Gaya mun abun alherin Daya samemu ba?"
"Wlhy namanta ne, Kuma ai yau kadawo"
"Ai muna waya Kuma muna chart?"
"Eh hakane,Amma ai ba'a daurashi ba,sai karshen month dinnan"
"Ok"
"Kayi Hakuri🙏🏼 pls,Naga kaman ranka yabaci?"
"Hakuri Kuma?,ai Baki min laifi ba Hindu,Kuma bana fatan kimin abunda zai Bata mun Rai,dan ban iya fushi ba"
"Ina kusa da Kaine zakiyi😊 fushi?"
"Toh kingani,yanzu wanne iri shiri za'ayi ranar?"
"Zan Gaya maka,Dan su hauwa ne shugaba"
"Ai Naga hauwa tadauki abun ranga ranga"
"Hmmm ai halin hauwa ne,ance Koh a Turkey haka take hada casu Koh?"
"Kinje kin gani ne?"
"A'ah"
"Tom banason haka"
"Amma Kai kasan tana hadawa ai?"
"Me hadina da ita,Ni danake Istanbul Technical University da ita datake Ankara University, yaza'ayi in sani?"
"Eh hakane,Amma zaka iya Jin labari,duk da kana Istanbul ita Kuma tana Ankara *Turkey*"
"Toh banjiba"
Dariya🤣🤣 tayi sosai...
"Wannan ansan fa?"
"Wlhy hauwa ce maganin ki"
Nan takwashe irin iskancin da Tamata yau daga dawowar ta tagaya Mai...
"Ai tamun daidai,gaskiya tafada,tadi zakizo kin wani zunbulo hijab sai kace Zaki bada fatawa😒"
Dariya😁 tayi Dan halin Haris kusan Daya Dana hauwa.....
Suna cikin hakane, Hafeez yadawo motarshi kawai tagani,gabantane yafadi,Nan danan idonta yacika da kwalla,Haris ya lura da hakan.....
"Hindu lfy idonki yacika da kwalla?"
"Ah bangaya maka ba,idona Yana mun ciwo,idan na murza sai hawaye ya taru"
"Eyyah sorry,kinje Asibiti?"
"Eh eh hubby ya Kaini"
Hafeez ne yake takowa harzuwa inda suke,
*innalillahi wa'ina ilaihirraji'un* abunda take ta Mai maitawa kenan a cikin zuciyar ta....."Hindu lfy kuwa?"
"Lfy"
"Naga duk kin rikice,daga ganin Hafeez"
Shuru tayi saboda ya iso wurinsu,kuma batason yaji mesuke fada....
"Ya Hafeez sannu dazuwa"
"Yauwa Haris,yaushe kadawo?"
"Yau"
*Cab kunji Hafeez da iskanci,soyake yace baisan yadawo ba*😒
"Masha Allah,ai nasani gaka wurin mutumiyar"
Murmushi yayi yakalli Hindu,duk tajike da zufa,ga idonta yayija duk ta rikice, Hafeez ne yace
"Naga kamar Baki da lfy Koh?"
"Eh, eh"
Shuru yayi Yana nazari azuciyar shi,dayasani ne yakamashi Nan take,meyasa na aikata Mata wannan Abun.......
"Ok Allah yak'ara sauki,sai anjiman ku"
"Emmm congratulations Sir"
Juyowa yayi yace
"Badai tagaya maka ba?"
"Eh ai abun farinciki ne"
"Wlhy Babu ruwana hauwa ce"
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un, Hindu ki kwantar da hankalinki Mana,wayace kinyi laifi yanzu?"
"Babu"
"Tom ki natsu bansan shirme"
"Toh Yaya"
"Nagode fa Allah yasaka da Alheri,aizaka Zo ranar Koh?"
"Eh insha'allah Dan hauwa tagaiyace Ni"
"Kace gimbiya tagaya maka,hauwa ce zatayi organising din komai"
"Ai Naga alama"
"🤣🤣🤣Waya Isa yace zai yi, ai gwamma abar Mata,toh nizan shiga ciki sai anjima".
Ido cikin ido Hindu da Hafeez sukayiwa juna kallo,duk abunda sukeyi Haris na kallon su.....
Bayan Hafeez yawuce ne, Haris yace
"Wai kinada matsala ne da Hafeez?"
"A'ah a'ah Babu,mekagani?"
"Kwantar da hankalinki kinji,Babu komai Abu Daya zan Gaya Miki shine......
Duk abunda yasame ki toh kidauka kaddaranki ce,bawanda ya Isa yasaki aciki kinji?"
"Eh naji nagode,"
"Oya ki kwantar da hankalinki kinji?"
"Toh zanyi nagode"
Bashi yarabu da ita ba Sai da yaga ta natsu sosai sannan yace
"Allah ya Miki Albarka🤲🏻"
"Ameen🙏🏼"
Sannan sukayi Sallama......
Palon tashiga tagansu duka suna zaune, humaid ne yace
"Ya Hindu,ya Hafeez yace yau bazamuyi dinner a gida ba,zai fita damu"
"Ok sannu,Kun gode"
"Ya Hindu Dan Allah inzamu fita Musa Kaya kala Daya nida ke"
"Kayi Hakuri humaid,Banda lfy bazanje ba"
"Meke damunki?"
Batasan sanda tafada ba
"Takaici....."
Saikuma ta tuna a Palo take,gasu hauwa a kusa
"Takaici Kuma ya Hindu"
"Pls hauwa,ku kyaleni"
"Ok sorry,Allah ya Kara sauki"
Wucewa tayi part dinta,shima tashi yayi yawuce part dinshi.....
"Ya huzaifa baka lura da Hindu ba?"
"Neme Kuma?"
"Idan taga ya Hafeez awuri,toh rikicewa takeyi.......✍🏻✍🏻.
By *Tooraee* 🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....