😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.*Umma lil,Umma jonyay,😀😀(hafsat) I dedicated dis page to u moi k'awa,much love dear😘😘😘😘😘.*
Page 07
"Waye Kuma Haris...?"
"Haba hauwa Haris dinne yau Baki sani ba?"
"Eh bansan wani Haris a dangin muba,Kuma Haris din Danasani yaron minister of finance,Koh akwai wani bayan shi?"
"Babu shidinne"
"Toh Kinga ni,Shi ba family dinmu bane,Kinga Koh gwamma kibi family atafi"
"Toh"
"Koh kinason agano kinna cikin damuwa ne?"
"A'ah a'ah,zan bikuuuu"
"Better"
Har hauwa tafara tafiya sai tajuyo
"Kuma pls bazaki kwashi hijabai da nikif kibimu ba Dan ba wa'azin kasa zamuba"
"Uhummmm"
*Baiwar Allah ita kadai tasan meke damunta.....*
Koda suka tashi tafiya, Hubby ne yaraba tafiyan,
"Ni da Hajjo driver ne zai tukamu,hauwa kibi su huzaifa da Habib, Hafeez ka dauki Hindu a motar ka,humaid kuma ya zabi motar da zaibi"
Jikin Hindu ne yad'au rawa,Kuma hauwa talura da hakan.....
"Hubby ya Hafeez zaitaho da abokanan shi,Kuma sunce shi zasu bi,kaga aunty Hindu bazataji Dadi ba ita kadai mace acikin maza"
"Haka tace Miki?"
"Eh eh hakane Hubby,gaskiya tafada"
"Toh saidai kibi su huzaifa Dan bawanda zai takura min a motata"
"Toh badamuwa zanbisu"
Wani farinciki ne yazo Mata,Daman hauwa nada kirki haka, murmushi tayi Saida hauwa tagane duk da tasa nikaf.......
Hafeez ma yajidadi,duk da yanason Hindu Amma bayason yaga tashiga wani Hali...
*Hmmmmmm🙄*
Tunda suka fara tafiya Hindu batace komai ba,sake sake take acikin zuciyar ta tagayawa hauwa damuwarta Koh a'ah,
*A'ah bazan fada ba,hauwa nada zafi Kuma ba'a iya sirri da hauwa*
"Yauwa ya Habib Akwai wani Hira da mukeyi sai humaid yazo muka bar maganan"
"Maganar me?"
"Maganar ya Hafeez da Hibba yarinyar shugaban kasa"
"Eh wlhy tare da ita yayi spending kwanakin Shi a Abuja"
"Cab,Amma habib waya Gaya maka?"
"Kinsan frnd Dina ce,tare mukayi degree da ita a Standford University, *U.S.A*"
"Hakane fa,ok natuna itace talike maka kwanaki saika aureta Koh?"
"Yes ya huzaifa kaganeta"
"Ai data dameni ne,na hada ta da ya Hafeez lokacin dayazo taro a Standford,taganshi ni Kuma Naga layinsu Daya"
"Toh fa"
"Shine duk abunda yafaru tsakanin ta da ya Hafeez saita Gaya mun"
"Subhanallah, Aiko ya Hafeez Yana ruwa,wannan yarinyar da batajin magana"
"Amma ai tasan hannunta"
"Hakane Kam"
"Hmm kunsan😃 me ya huzaifa?"
"A'ah saikin fada"
"Ina dating din brother dinta"
"What😳! Waye daga ciki?"
"Course mate dinka"
"You mean Hyder Hud?"
"Yeah"
"Cab hauwa Ina kikasan shi?"
"Aikuwa Kam Naga ba abokin ka bane Yaya?"
"Eh fa just class mate"
"Hmmmmm Yaya inzaka tuna akwai watarana Dana rakaka reunion dinku na Yan Turkish?"
"Eh na tuna"
"Toh aranar muka hadu dashi"
"Cab cewa yayi Yana sonki?"
"A'ah nine nace inasonshi Kuma ya yarda,har mukayi exchanging din contact"
"Hmmmmm kina ruwa"
"Wlhy bawani ruwa,soyayya muke dashi sosai,Kuma Yana Sona wlhy"
"Eyyah Bawan Allah baida damuwa,inada labarinshi Dan Istanbul Technical University *Turkey* yayi"
"Ok,skull Daya sukayi da Haris kenan?"
"Eh,Haris yasanshi"
"Amma ba halinsu d'aya da kanwarshi bako?"
"No halinsu ba d'aya bane"
"Hakane Kam"
Ita Koh Hindu duk tashiga mamaki,Daman haka ya Hafeez yake baida mutunci, innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,wannanne Hubby kemata fatan zama uban yayanta,nashiga uku Ni Hindu......
"Amma ya huzaifa haka zamu zuba ido ya Hindu ta auri ya Hafeez?"
"Hmmm shine abunda kedamuna kullin wlhy,Amma ai badole hubby zai Mata ba,tanada zabi"
"Eh Amma kasan ya Hindu bazata iya bijirewa Hubby ba koh?"
"Eh Amma ai future dinta zata duba"
"Hakane ya huzaifa Amma kutayani da addu'a,Dan wlhy inason Haris sosai shine da muwana"
"Alhamdulillah kanwata,toh kidaina sa komai aranki,Kuma duk abunda yasameki toh kindaukeshi kaddaranki ce hakan"
"Insha'allah Yaya,hakama Haris yake fada mun kullin"
"Gaskiya Haris namije ne da kowa yake burin mallaka,Amma wlhy akwai matsala inkika auri ya Hafeez"
"Hauwa Daman kina son Haris?,shine kike Mai iskanci?"
"Eh Mana,Wai karyadauka shi kadai ne"
"Hhhhh 😄😄wlhy hauwa bakida hankali....."
"Hmmm bazaku gane ba,kunga Nina farama hydar hud magana Koh?"
"Eh"
"Toh wlhy zan iya ganinshi online inbai mun magana ba,wlhy bazan Mai ba"
"Toh fa,kodai dashi za'ayi ne?"
"Eh insha'allah"
"Wai waya ganni agidan shugaban kasa 😁😁Kai Amarya"
"Su ya Hindu iyayan kwad'ayi,har kinfara zumudi"
Dariya sukayi gabadayan su😅😅😅😅😅😅😅😅.....✍🏻✍🏻.
By *Tooraee* 🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Historia Cortalabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....