😭
*HINDU*
😭
✍🏻
BY
*Tooraee*
🥰🥰🥰
*Bismillahir rahmanin rahim ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻,Allah yadda nafara wannan Novel din lfy🤲🏻🤲🏻🤲🏻,ya Allah kasa nagama lfy👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼*
Page 01
Zaune suke a k'ark'ashin bishiya suna lbr.....,
"wlhy Hindu kina bani mamaki,keh gadama nazuwa abroad kiyi karatu Amma keh lallai a Nigeria zakiyi karatu"
"Wlhy Hafsat Ina son k'asata,bana kwadayin inje wani k'asa inba saudiya ba"
"Toh meya hanaki zuwa can kiyi karatu?"
"Shimafa bawai zamaba,a'ah inje inbautawa Allah"
"Lallai kinada aiki,shikuma sai yaushe Zaki?,dan nasan halinki da tsastsauran ra'ayi"
"Gaskiya naso ace inzani inje da (muharramina)ma'ana mijina,Amma hakan baze yuwuba"
"Saboda meyasa kikace haka?"
"Saboda inaso inaje inroki Allah ya bani miji nagari"
"Hmmm Hindu kenan,kina ban mamaki,yanzu zabine fa naki"
"Kamarya?"
"Ga maza biyu,kowa na sonki Kuma duk Wanda Kika zaba yayi"
"Hmmm, kedai tashi mutafi class, Kar munanan lecturer yashiga"
"Aikuwa Dan ba mutunci yakedashi ba wannan"
Tashi sukayi zasu tafi class
"Amincin Allah ya tabbata agareku"
Waigawa sukayi dansuga waye,
"Lah 😁😁Haris,Kai ne?"
"Wlhy 😄nine Hafsat"
"Yaushe kadawo?"
"Yanzu Nan,daga Airport na wucw gidanasu gimbiyata,Ina zuwa akece tana skull,shine nazo"
"Anshiga uku,😳 Haris Koh hutawa bakayi ba,shine kataho?"
"Ai tare muke da driver,ban barshi yaje gida ba,tare zamu gida Kuma hajiya batanan"
"Allah sarki Bari toh nabarku kugaisa"
"Ok godiya nake🙏🏼"
Gaba tafarayi kafin sugama
"Sannu dazuwa"
"Yauwa sannu"
"Daman nazo ne inganki,Kuma Alhamdulillah naganki,Amma Kash sai cikas d'aya"
"Menene wanna?"
"Banga fuskar ki ba,"
"Kash gashi bana d'aga nikaf amakaranata"
"Ok Babu damuwa,Amma pls promise me 1 thing"
"Ok inaji"
"Zanzo anjima,Kuma zakiyi make-up"
Murmushi tayi Mai cin zuciya,dama ace Haris zata aura dataga gata...
"Ok babu damuwa,Allah yakaimu"
"Ameen Allah ya Miki Albarka🤲🏻"
"Ameen👏🏼"
Sallama sukayi tawuce,akullun tsarin Haris Yana burgeta,Dan inzasu hadu ko awaya ne Sau dari saiyace
*Allah yamiki Albarka*
wannan kalmar Yana burgeta.........
*Nima Yana burgeni 😉😉*
Tana zuwa class lecturer yashiga Kuma yahanata shiga,dakyar tabashi hakuri ya yarda,shima Dan kamun kanta da mutuncin tane
yasa aka barsu suka shiga Dan sunada yawa......Wasune sukafara surutu acikin aji
"Bawani fa,kinji Wai Dan saboda kamin kanta aka kyalesu,muda mukasan komai"
"Aikuwa dai zai Raina Mana hankali"
"Gulamce itama tamata yawa,ace ubana keda mukami akasar Nan irin na ubanta,Kuma ga arziki,wlhy saina zabi kasar dazanyi karatu"
"Aikuwa dai,itama Dan babanta yafi sonta ne shiyasa takeyin hakan"
"Aikoh gashi yafisonta......."
"Keh kiyi shuru Dan mutumin Nan baida mutunci zai iya korar mu"
"Ai kuwa in mun fita makarasa...."
*Sana'ar students kenan gulam,ba'araba su dashi,bare in ansamu latest news,aikam sai zuba,nikoh nace bakinsu Baya musu ciwo kuwa?🙄🙄*
Bayan lecturer yafitane,suka tashi zasu wuce.....
"Hindu"
"Na'am ya kike?"
"Munada meeting anjima, around 4:00pm"
"Toh fa,gaskiya bazan Samu Daman halattaba,saboda bansanar agida zan Kai 4 a skull ba"
"Cab,Dan Zaki Kai 4 saikin fada agida?"
"Eh"
"Toh Allah ya kyauta"
"Hannah kiyi hakuri gobe inazo saiki gayamun mekuka tattauna"
"Wai meeting din menene?"
"hafsat kincika wlhy,yanzu bakisan meeting din menene ba?"
"Wlhy bansani ba hajara,"
"Hannah kinji Wai Bata saniba?"
"Eh gaskiya batasani ba,Dan ranar da'akayi maganar batanan,Amma Hindu nanan"
"Ok toh shikenan,anmiki uziri, Hindu kigaya mata,gobe mayi magana"
"Ok toh shikenan,sai anjima"
"Uhummmm Allah ya kaimu"
Suna fita hafsat tace
"Yauwa Hindu Wai Akan maganan menene zasuyi meeting anjima?"
"Wai wasu course mates dinmu ne guda uku Basu da lfy,anaso za'aje a gaishesu,shine ake so ahada musu wani Abu"
"Ok sun Fadi nawa nawa za'a hada?"
"A'ah shine za'ayi meeting akai yau"
"Ok Allah ya kaimu,sai muji nawa sai mubada namu"
"Eh gaskiya Dan taimakon kai da Kai ne"
"Hakane Allah ya Basu lafiya"
"Ameen"
"Hindu driver yazo fa"
"Okay muje Mana,"
Tafiya suke cikin natsuwa har suka Isa gun mota,shiga sukayi suka fara tafiya....
"Hindu Wai yaushe hauwa zata dawo?"
"Yau ne"
"Cab harna tausaya Miki"
"Hmmmmm kekoh da abun dariya kike,Dan hauwa tadawo shine zakice kin tausayamin?"
"Eh Mana,hauwa batada kunya fa.......✍🏻✍🏻.
By *Tooraee*🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....