😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.
Page 21
Washegari ne Hauwa ta tashi Hafeez da Kira,Saida yaji tsoro Dan Koh chart kake da Hauwa bawani dadewa akeba saita gaya mai maganganun banza,so bayama kula ta Koh ya ganta online,da kamar bazai dauka ba,daga Baya Kuma saiya yace Bari yadauka,kafin Kuma ya dauka Kiran ya Katse,sake Kira tayi...
"Assalamualaikum"
"Wa'alaikumuslam,ya Hafeez karkace mun dan ansa maka Rana da ya Hindu shine kadauki kyakkyawan halinta na Sallama"
"Kamar ya?"
"Kamar yadda kasani, jiya mukayi waya da Hamma yake cemun Wai an samaka Rana da Hindu.....?"
"Eh hakane,dawani matsalane?"
"Eh Akwai, kana nufin kagama iskancinka kace ya Hindu zaka Aura?"
"Iskanci Kuma Hauwa,k'ifa dunga gyara kalaman ki,nifa yayanki ne,Kuma nine big brother aduk family dinnan,Kuma kinsan zan iya zama waliyin ki Koh?"
"Cab😳,waliyin wa? Bazan yarda ba saboda karka zubar mun da mutunci a idon duniya,Kai Ni bama wanna ba dai, Kai kasan bazaka taba zama waliyi naba,so abar zancan,Ina son kace bazaka auri ya Hindu ba"
"What😨😨!!! Meke fad'a haka ?"
"Abunda kaji"
"Gaskiya bazan iya ba"
"Ok, Bari in gayawa Hubby halinki,dakuma bazanyan pictures dinka dakuka dauka kaida Hibba Hud kaga shi hubbyn zai janye"
"What😲😲!! Hauwa"
katt Takashe wayarta,Kuma Koda yasake Kira Bata dauka ba......
*Makaranta*
"Yauwa Hindu,kin gayawa Hauwa kuwa?"
"Nagaya Mata"
"Mai tace,tace barazana zata Mai"
"Yauwa toh,kema Zaki Mai wani daga wurinki"
"Kamarya?"
"Hauwa na huramai 🔥 kema kina huramai 🔥,zai janaye"
"Toh ya zanyi?"
"Cemai zakiyi idan beje yasamu Hubby yace ya fasa auran ki bah,toh Zaki tona Mai asiri"
"Haba Hafsat yakike son yayi da ranshi ne,ki tausaya Mai Mana,kinsan Hauwa bazata Mai da sauki ba?,Nima sai in dame shi?"
"U most be stupid Hindu😠,menene matsalar ki da Hafeez,Wlhy nabaki minti biyu ki kira Hafeez kice Mai ya janye bisa sharadin Dana Gaya Miki Koh kuwa, wlhy inje ingayawa Hubby halin da kike ciki"
"A'ah Hafsat,kiyi😲 Hakuri zan kirashi"
"Oya kirashi😠"
Jiki narawa takirashi,shikoh lokacin Yana office Yana nazarin Maganar Hauwa
"Hauwa Bata da hankali zata iya abunda tace zatayi"
wayar shi ce ta dauki ruri,Yana dubawa yaga Hindu.....
"Assalamualaikum"
"Wa'alaikumuslam"
"Ya Hafeez inason kaje kacewa Hubby kafasa aurena"
"Kai Baki da hankaline😨?"
Nan taji ranta ya Baci😠
"Oh haka kace?"
"Hindu kibari a zubar da cikinnan shikenan sai kizo muyi aure,wlhy Koh yanzu Kika yarda sai muje wurin wani Dr., Batareda Bata lokaci ba zai cira Mana a wuce wurin"
"Ya Hafeez kenan,koh kaddara tasa cikinnan ya zube wlhy bazan taba auranka,Kuma idan baka janye ba saina gayawa Hubby abunda kamin"
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un🙆♂️🙆♂️"
"Bakamayi salati ba,sai Hubby yaji zancannan,kuma mukamin dakake Kai kawayi gari baka kanshi shine zakayi salati...."
Katt Takashe wayarta,sannan tayi blocking dinshi,saboda karya dameta.....
Kuka 😭😭yafeshe dashi Mai tsuma Rai,ba abunda ke damunshi,sai yadda yaja wa kanshi raini a wurin Kannanshi,toh Dan ma Hauwa batasan nama Yar uwarta aika aika ba,ai wlhy saita mun wulak'anci.......
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,yazanyi ni Hafeez,ga mukamina,bansan hukuncin da Hubby zai mun ba,bansan Wanda Hamma zai munba idan suka San abunda na aikataaaa😭,yazanyi in tunkari Hubby da wannan zanceeee........"
Tundaga Ranar Hafeez baida kwanciyar hankali,Gashi kullin Hauwa saita kirashi tamai tuni,Kuma tace Mai kafin tadawo Nigeria Taji babu zancan aure,Gashi Kuma Hindu Bata daga wayanshi,karshema text tamai
*Hakurina Yana son ya Kare fa*
"Wazai samu da damuwarshi,Dan wlhy bazai Samu Hamza ba kar ya kara sashi a hatsari,Dan badaban Yana tsoran Kar Hamaza ya tona Mai asiri ba,da Wlhy yasa an kulleshi"
*Kunji Hafeez da karfin haliii🤔🤔*
Hajjo ce tayi tafiya zuwa Niger zatayi wata biyu,kanin mamanta ya yarasu Kuma wajan shekaran ta uku kenan Bata je ba,ga Hubby bayanan,haka Hindu taita rainon Ciki dakuma sharadin Hubby na dawowa Hafeez zaije yaga Mai ya janye......
Bayan wata biyu ana gobe Hajjo zata dawo Hubby ya dawo, washegari ya wuce Abuja bakin aikin shi,waya sukayi da Hajjo Akan ta taho kawai Abuja shi Yawuce Abuja.....✍🏻✍🏻.
*Toh ya kuke gani?, Anya ba'a matsawa Hafeez dayawa ba kuwa😉😉?,*
By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....