😭 HINDU 😭 page 15

6 0 0
                                    

😭
     HINDU
                 😭
 




     ✍🏻
          By
              *Tooraee*
                                🥰🥰🥰.


              15




"Hafsat Ina cikin matsala"

"Wanne irin matsala?"

"Hafsat zan Baki lbr Amma Dan Allah,ki rantse mun Koh Umma bazaki Gaya Mata ba?"

"Shi mene ne wannan haka?"

Hindu ce ta bude Jakarta da dauko Qur'ani tace

"ki rantse mun dashi......"

"Baki 😲😲da hankali ne,ya za'ayi a rantse da Qur'ani,sai kace ban yarda da Allah ba,nidai ki maida Qur'ani,na rantse Miki da Allah,wlhy bazan gayawa kowa sirrin Nan ba"

Jiki narawa ta maida Qur'ani,sannan tace.....

"Akwai watarana😥😥😥😥........
    

8 ga watan August in Zaki tuna,Duk Yan gidan mu sun je barkan Aunty Hanan data haihu,Ni kadai ce banje ba....."

"Eh nasani,ba Wanda mukaita rokan Malan Hamza yad'aga ba yak'i,Kuma yazo ba'ayi ba?"

"Eh toh Duk shirine sukayi shi da ya Hafeez........"

"Shirin me🤔?"

"Shirin rusa mun rayuwa......"

"Kamar ya?"

  "Hafsat   banyan mun rage dagani sai shi a gida sai Masu aiki shine ya Hafeez yazo yakawo mun damamman fura Mai Dadi,Kuma kin san inason, Dan kullin ya Hafeez zai dawo daga office Sai ya siyo mun"

"Eh hakane ai wani sa'in kina kawo mun Nima,kice ya siyo Miki dayawa...."

"Bayan Nagama  Shan furan ne yace mun inje part dinshi in dakko Mai laptop dinshi,Ni ban kawo ya Hafeez zai iya cutar Dani ba....."

"Uhummmm Ina jinki?"

"Bayan nashiga ne sai ya biyo Ni,Dana duba laptop din bangani ba,sai yace in tayshi muduba,muna cikin dubawa ne sai nafara Jin bacci,sai na fito palon shi na zauna Akan kujera,bada wani dadewa ba sai bacci ya daukeni...."

Aikoh Nan take tafashe da kuka maitsuma zuciya😭😭😭😭😭.........

"Hafsat😭😭 kinsan me ya mun?"

"A'ah😰"

" fade yamun😭😭"

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,ya Hafeez din😨😨😰?"

"Eh shidin,Ashe sun hada bakine da Malan Hamza suka sa test  a ranan,Kuma bayan su Hajjo sun tafi a kace Babu test,shine yasamun maganin bacci a fura ya kawomin Nasha sai  yamun fad'e😭😭😭😭😭😭😭"

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,nashiga Uku Ni hafsat 😭"

Rungume juna sukayi sunata kuka,Saida sukayi ma ishi su sannan suka saki juna.....

"Yanzu hafsat wata biyu kenan Banga Al'adana ba,Kuma ga zazzabi ina yi ,ga Kuma kwad'ayi da nakeyi"

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,yanzu shi Hafeez din ya sani?"

"A'ah Bai sani ba"

"Aikoh ya kamata yasani Dan Ubanshi,shege kawai"

"Haba Hafsat,Dan uwanane fa,Kuma babanshi fa Kika zaga,babanshi twin brother din baba nane"

"Nd so what😠,shi baisan da hakan ba,wlhy Hindu sai Hafeez yayi Dana sani"

"Ni dai Babu ruwanki gaskiya,Ni kibani shawara,Kuma kince Zaki rike mun A mana?"

"Eh hakane,Duk yadda kikace haka za'ayi Hindu,Amma a kyaleshi yaci bulus😠?"

"Haba Hafsat,wannan dalilin ne yasa ban gayawa Yan gidanmu,bana son saboda Ni zumuncin gidan mu ya watse,banason Hafeez yayi loosing din kujeranshi,Kuma Nima zan shiga matsala....."

"Well naji,yanzu kidau maganar ki kaman Baki bani lbr ba"

"Yauwa Hafsat nagode, yanzu ya zanyi"

"Hafeez Zaki Kira kigaya Mai tunda wannan abun yafaru ga symptoms din dakike gani"

"Ok,"

Nantake ta dauki wayar ta takira shi,bugu Daya yad'au ka....

"Assalamualaikum"

"Wa'alaikumuslam"

"Ya Hafeez banda lfy"

"Kina Ina?"

"Ina skull"

"Ok ganinan zuwa"

Kashe wayar tayi

"Yauwa Hindu,bari nazo na wuce,Kar yazo yagan mu tare ya'aza Koh kingaya mun wani Abu?"

"Eh hakane"

"To Duk halin da kike ciki mayi chart"

"Ok insha'allah"
Hafsat Bata wani jima da wucewa ba sai ga Hafeez yazo,Yana zuwa yace

"Hau mota in kaiki Asibiti"

Jiki na rawa ta hau,Dan bak'aramin tsoran Hafeez take jiba...

"Wai meke damunki ne?"

"Zazzabi nakeji,Kuma yau 2 months kenan Banga period Dina ba"

"What!!😳😳,nashiga Uku,Hindu shine Baki Gaya munba tun last month?"

Shuru tayi Bata cemai komai ba.

"Yanzu Banda wannan me kike ji?"

Shima banza tayi dashi,Dan wlhy ta tsani Hafeez a rayuwar ta,Amma bazata iya nunawa ba Koh don Hamma.....

*Hmmm🙄🙄*

"Hindu Wai bada ke nake magana ba?,ki Gaya mun komai musan yadda zamu bullowa lamarin"

Nan take ranta ya baci,Taji tadaina tsoran Shi

"Ya Hafeez me kace?,in Gaya maka me?,sanda kayi naka rashin mutuncin ka shawarce Ni?Koh kagaya mun😡?"

"A'ah, sorry ya Isa"

Bai Kara magana ba, Asibiti suka wuce direct,suna zuwa suka shiga wani office ita dai binshi kawai takeyi kamar bindi.......✍🏻✍🏻.




        By *Tooraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now