😭 HINDU 😭 page 22

5 1 0
                                    

😭
      HINDU
                  😭



       ✍🏻
            By
                *Tooraee*
                                  🥰🥰🥰.


 

        Page 22




Bayan wata biyu ana gobe Hajjo zata dawo Hubby yadawo, washegari ya wuce Abuja bakin aikin shi,waya sukayi da Hajjo Akan ta taho kawai Abuja shi Yacan Abuja....

Haka Koh akayi Hajjo Bata sauka a KADUNA ba,tunda cikin HINDU yakai wata Biyar tayi wani kiba sosai, har daina zuwa skull tayi saboda cikin yafara fitowa a hijab,baba Habiba ce ta lura da Hakan Amma takasa Mata magana......

Ahakane Hindu taita kunburi, Hafsat nasiyo Mata magani tanasha,har cikin yakai wata bakwai,gashi kowa zai dawo,Dan Haris gobe zai dawo,Hubby Kuma yau zasu dawo da Hajjo,Hauwa Kuma saura 1 week tadawo, Huzaifa da Hamma sukuma cikin satinnan zasu shigo,Habib ne yace sai karshen wata......

Hauwa ce takira Hafeez take gayamai saura 1 week ta dawo...

"Ok Hauwa,yau Hubby zai dawo,gobe zan gayamai"

"Better"

"Ok, Nagode"

Tunda Hajjo tadawo taga Hindu tayi kiba,Amma Bata kawo komai aranta ba,Dan itama Bata zangirta da aikata ba daidai ba.....

Washegari Hindu keta shirye shiryan dawowan Haris,Dan yace Mata zai raba cikinshi biyu,zai ci abincin Hajiyar shi Kuma zaizo yaci nata....

Hakan yasa take kaiwa da komowa,gashi jikinta Yana Mata nauyi,Hajjo ce ta hango ciki 🤰🏻ajikin Hindu,Amma Bata ce komai ba....

Hindu ce tawuce part dinta,Hajjo tashi tayi tabita Dan taje ta tabbatar ma idon da....

Bayan Hindu ta cire Hijab dinta ne,ta kwanta akan gado ta gaji,sai ga Hajjo tashigo....

Hajjo😳 turus tayi dataga Hindu da ciki🤰🏻

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,Hindu wlhy bazai yuwuba,Ina zaune da mijina lfy kisa yace Nina lalataki,Allah yana gani jiya muka dawo dashi.....

Babu ruwana 😟,Bari naje nakirashi yagane ma idonshi👀👀..."


Hajjo ce ta fita da gudu 🏃‍♀️🏃‍♀️ta wuce part din Hubby...

Hindu ce ta leka ta window taga Hajjo tana tafiya da sauri zata bangaran Hubby,Kuma tasan Hubby nanan.....

Wayanta ne yadauki k'ara,Haris ne yake kiranta.....

"Nashiga 🙆‍♀️uku Haris, Ina cikin tashin hankali Hubby zai kasheni...."

"Kwantar da hankalinki,yanzu na sauka daga jirgi ganinn zuwa"

"Haris nashiga Uku,cikine nake dashi fa,Kuma gashi hajjo tagani taje gayawa Hubby"

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un😳😳,harya girma ne?"

"Eh wata bakwai"

"Subhanallah 😲,ki kwantar da hankalinki ganinan zuwa kinji"

Hubby ne yashigo dakinta,lokacin Kuma Hindu tariga tasa Hijab

"Hindu cire Hijab dinki😠"

Batayi musu ba tacire

"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un, HINDU ciki agida na?😨"

"A'ah"

"Toh meye wannan a jikinki?"

"Kaddara ce"

"Kaddara Koh😠?"

Shuru tayi batace komai ba,Hannu yasa yajanyota sai baban palon gidan ya tsaya da ita...

"Hafeez, Hafeez,Habiba kufitoo Nan"

Hafeez na d'aki yaji Kiran Hubby

"Lafiya😳?"

Abunda ya keta tambayan kanshi Kennan

"Allah yasa ba Hindu bace ta tona Mai asiri....."

Hafeez ne ya sauko kasa jiki Babu kwari..

"Hafeez zonan,kana gidannan Hindu tayi ciki?"

"Ciki Kuma😳?,yaushe?"

"Gashinan kana gani a jikinta...."

"Toh fa,Hubby Abu abinnan ahankali"

"Ubanka nace 🖐🏼🖐🏼kaida da abishi ahankali,Wlhy idan zargina yazama gaskiya Sainayi shari'a da *Haroon Hamdan*"

"What😲!!! Minister of finance kenan?"

"Eh"

"Kananan son kace mun *Haris Haroon Hamdan* kake zargi?"

"Eh shi,in Banda shi,waye yake zuwa wurinta tadi?"

"Toh fa 😲😲😲"

"Hindu wa ya Miki ciki....."

"Ni neeeee.....✍🏻✍🏻."

*😲😲😲 Wanda Naga ya amsane yasa Al-kalamina fad'uwa,karkuce page dinnan yayi kadan,balaifina bane firgicine yasameniiii😨😨😨😨*






     By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now